Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Sarkin Kano

FB IMG 1771584464616
Labarai, Masarautar Kano

Gwamnatin Najeriya ta nada Sarki Aminu Ado Bayero shugaban Kwamitin ciyarwar Azumin Ramadan na Kasa.

Posted onFebruary 20, 2026February 20, 2026

Da yake bayanin nadin lokacin da suka kawo ziyara fadar Sarkin dake Gidan Nassarawa Babban mai tsare tsare na ƙasa da kuma mataimakin Shugaban kula …

IMG 20250401 WA0406
Kano, Labarai

Sarkin Kano Aminu Ado Bayero yayi Kira ga al’uma su cigaba dayin addu’oin samun zaman lafiya

Posted onApril 1, 2025April 1, 2025

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero yayi Kira ga al’uma su cigaba dayin addu’oin samun zaman lafiya bisa muhimmacin da yake dashi a …

FB IMG 1738777561224
Labarai, President Tinubu

“Shugaba Tunibu ya tabbatarmin da za’a mallakawa mutanen unguwar Rimin Zakara Muhallansu

Posted onFebruary 5, 2025February 5, 2025

Daga A’isha Salisu Ishaq Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero OFR, yayi wata ganawa ta sirri da Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu mintina …

Masarautar kano
Kotu, Labarai

Kotun Ɗaukaka ƙara ta yi umarni sake gudanar da shari’ar masarautar kano

Posted onJanuary 10, 2025January 10, 2025

Kotun daukaka kara ta Kano a yau Juma’a, ta yi watsi da umarnin babbar kotun da ta soke nadin Sanusi Lamido Sanusi a matsayin Sarkin …

IMG 20250102 WA0640
Labarai, Masarautar Kano

Yadda al’umma Suka yi Dafifi Wajen Taron Sarkin Kano Aminu Ado Bayero Bayan Dawowa Daga Ziyarar Aiki Da Yaje Kasar Egypt

Posted onJanuary 2, 2025January 2, 2025

Dubbunan al’umar jihar Kano ne suka tari Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero Bayan dawowarsa daga kasar Egypt a wata ziyarar aiki da …

Aminu Babba
Labarai, Masarautar Kano

Iyalan Sarkin Kano Ado Bayero sun bayyana dalilin mai da auren yarsu da ɗan gidan Barau Abuja

Posted onDecember 3, 2024December 3, 2024

Iyalan Marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero sun bayyana cewa dauke daurin auren ‘yar Sarkin Bichi Alhaji Nasiru ado Bayero Wato Maryam wacce zata auri …

IMG 20241202 WA0702
Kano, Labarai

Kimanin Mutane 150 Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero Ya Musuluntar a Garin TAKAI

Posted onDecember 2, 2024December 2, 2024

Da yake karanta musu Kalmar Shahada Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci wadanda suka musulunta subi dukkan dokoki da sharrudan addinin musulunci. Alfijir …

Ganduje
Ganduje, Labarai

Bani Da Hannu A Kitsa Yadda Za’a Sake Tsige Sarki Sunusi II – In Ji Ganduje

Posted onSeptember 19, 2024September 19, 2024

Shugaban jamiyyar APC a Najeriya kuma tsohon gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya musanta wani batu da ake yaɗawa cewar yana kitsa yadda za’a tsige …

San Kano 9
Ambaliya, Labarai

Sarkin Kano Aminu Ado Ya Jajantawa Al’ummar Maiduguri Kan Ambaliya

Posted onSeptember 18, 2024September 18, 2024

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bayyana ibtila’in ambaliyar ruwan da aka samu a Maidugurin jihar Borno da cewa wani babban abu …

FB IMG 1724594158714
Labarai, Masarautar Kano

Iyalan Marigayi Sarkin Kano Ado Bayero, Sun Nesanta Kansu Daga Wata Mata Da Ke Cewa Matar Babansu ce

Posted onAugust 25, 2024August 25, 2024

Iyalan marigayi Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero, sun nesanta kansu daga wata dangata da wata mata da ake cewa matar Marigayi Sarki Ado …

FB IMG 1723369417786
Addini, Labarai

Sarkin Kano Aminu Ado Bayero Na Gayyartu Daurin Aure A Fadar Nassarawa

Posted onAugust 11, 2024August 11, 2024

Amadadin Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayaro Mai Girma Dan Iyan Kano Alhaji Ahmad Ado Bayaro na farin cikin Gayyatar Alumma Masoya Mai …

FB IMG 1719573758629
Kano, Labarai

CP Dogo Ya Magantu Kan Alaƙar Ƴan’uwantaka Tsakaninsa Da Sarki Aminu Ado Bayero

Posted onJune 28, 2024June 28, 2024

Sabon Kwamishinan Ƴan sandan  jihar Kano, Salman Garba ya musanta zargin cewa shi ɗan uwa ne na jini ga Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero.   …

FB IMG 1718550559615
Labarai, Masarautar Kano

Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero Yayin fitowa halaryar Sallar Idi

Posted onJune 16, 2024June 16, 2024

Hotunan Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero Yayin Halaryar Sallar Idi Mai Martaba ya karbi gaisuwa daga masoyansa sannan bayan idar da Sallar ne …

FB IMG 1708595880774
Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Captain Din Super Eagle Ahmad Musa Zai Tallafawa Asibitocin Jihar Kano Da Kayan Aiki

Posted onFebruary 22, 2024February 22, 2024

Captain din Super Eagle Ahmad Musa ya kai ziyara ta musamman a fadar mai martaba sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero. Ahmad Musa ya bayyanawa …

Labarai, Masarauta

Shugaba Buhari Ya Buɗe Soron Ingila A Masarautar Kano

Posted onJanuary 31, 2023

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero,ya yabawa shugaban Kasa Muhammadu Buhari bisa ziyarar buɗe Soron Ingila da kuma aminta da yayi wajen Karin …

Labarai

Aikin Likita Aikin Ceto Rayuwa Ne Da Sadaukarwa:San Kano

Posted onJanuary 11, 2023January 11, 2023

Alfijr ta rawaito Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bayyana irin gudumawar da likitoci suke bayarwa wajen cetan rayukan al’umma da cewa …

Labarai, Masarauta

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Sarkin Kano Aminu Ado Bayero Angwance

Posted onJanuary 6, 2023January 7, 2023

Alfijr ta rawaito da safiyar wannan rana ta Juma’a 6 ga watan 1 na shekara ta 2023 aka ɗaura Auren Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab