Babban hafsan sojin ƙasa, Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya kai ziyarar girmamawa ga tsofaffin shugabannin ƙasa, Janar Ibrahim Babangida da Janar Abdulsalami Abubakar, tare da …
Babban hafsan sojin ƙasa, Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya kai ziyarar girmamawa ga tsofaffin shugabannin ƙasa, Janar Ibrahim Babangida da Janar Abdulsalami Abubakar, tare da …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
An kama kifin nau’in bluefina tuna mai nauyin kilogiram 243 ne a gaɓar tekun Oma a arewa maso gabashin Japan, kuma wani kamfani Kiyomura Corp …
Taron ya ce matakin Amurka murɗe wuyan dimokraɗiyya ne Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi tir da matakin da Amurka ta ɗauka na kamawa tare da …
Daga Aminu Bala Madobi Sakataren jam’iyyar APC na ƙasa, Sanata Ajibola Bashiru, ya yi kakkausar suka ga Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, inda …
Allah Yayiwa Atine Usman Mai Mota ta Gidan Radio Kano rasuwa a daren Jiya Lahadi. Za’ayi Jana’izarta A Unguwar Zango Bayan Asibitin Murtala Cikin Birnin …
Ƙungiyar Iyayen Daliban Jami’ar Maryam Abacha American University (MAAUN) ta jinjinawa Shugaban Rukunin Jami’o’in MAAUN, Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, tare da taya shi murna bisa …
Kalaman Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ke nan kan gwamnan Jihar Kano Abba Kabiru Yusuf a cikin wani sakon taya gwamnan murnar cikarsa shekaru 63, wanda …
Jagoran Tafiyar Kwankwasiyya kuma tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bukaci Gwamna Abba Kabiru Yusuf da ya bar kujerar gwamna idan har …
Daga Aminu Bala Madobi Koriya ta Arewa ta yi Gargaɗi Kan Yaƙin Duniya Bayan Rahoton Kama Shugaban Venezuela. Alfijir Labarai ta rawaito shugaban Koriya ta …
Amurka ta kama shugaban ƙasar Venezuela, Nicolas Maduro, tare da dauke shi daga kasarsa bayan jerin hare-haren makamai masu linzami da aka kai wa ƙasar …
An shiga cikin tashin hankali a jihar Kano ranar Juma’a bayan kashe wani jami’in hukumar tsaro na NSCDC Abdurrauf Sheriff, wanda ake zargin wasu ‘yan …
Wani babban limanin Coci wato fasto Toye Ebijomore ya yi hasashen cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai sanya wa Najeriya sabon suna kafin karewar wa’adin …
Shugaban Jami’ar Mata Zalla Tazkiyah, da ke Zaria Farfesa Ibrahim Ahmad Makari ya ba wa mata marayu gurbin karatu a Jami’ar. Jami’ar Tazkiyah Zaria ita …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Kafatanin Al’ummar Unguwar Sabuwar Gandu dake jihar Kano da makotansu sun yi fitar dango zuwa wajen walimar taya ɗan su, na Allah mutumin Allah, gwarzo …
Sabuwar Hukumar Haraji ta Ƙasa, Nigeria Revenue Service (NRS), ta fara aiki a hukumance a wannan rana ta farko a sabuwar shekara ta 2026, inda …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, ya sanya hannu kan kasafin kuɗin shekarar 2026 wanda ya haura naira tiriliyan 1.47, …
Wani babban jigo a jamiyyar APC ta jihar Adamawa Abdurrahman Haske yayi kira ga matasa na karamar hukumar Lamurde da su guji tayar da fitina …