Babbar Kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta umarci Bankin UBA “United Bank of Africa” da ya rike kudin Jihar Kano da ake zargin daraktan …
Babbar Kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta umarci Bankin UBA “United Bank of Africa” da ya rike kudin Jihar Kano da ake zargin daraktan …
Daga Aminu Bala Madobi Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta bayar da umarnin tsare tsohon ministan shari’a, Abubakar Malami (SAN), a gidan yari na …
Daga Aminu Bala Madobi Fitacciyar ‘yar gwagwarmayar siyasa, Hajia Naja’atu Mohammed, ta fito fili ta bayyana ra’ayinta mai zafi kan halin da Najeriya ke ciki, …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Mutane biyu sun rasu, wasu 16 suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da wata tankar mai da wasu motoci guda biyar …
Rundunar ‘yansanda a jihar Kebbi ta tabbatar da afkuwar fashewar bam da sanyin safiyar Talata a babban asibitin Bagudo, da ke karamar hukumar Bagudo ta …
Shugabannin zartarwa na jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) a mazabar Gargari Ward, da ke Karamar Hukumar Dawakin Tofa a Jihar Kano, sun sanar da …
An samu katsewar wutar lantarki a sassa da dama na Najeriya a ranar Litinin bayan babban layin wutar lantarki na ƙasa ya faɗi, lamarin da …
Tsohuwar Uwargidan Shugaban Ƙasa, Hajiya A’isha Muhammadu Buhari, ta bayyana wani lamari mai tayar da kura, inda ta ce wani babban malamin addinin Musulunci na …
Wannan mataki ya biyo bayan wadansu kalamai ne da sarkin ya yi a cikin wani faifan murya da aka yi ta yaɗawa a shafukan sada …
Gwamnatin Jihar Kano ta rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna (MoU) da kamfanin Kirkire-kirkiren fasahar sadarwa na AS and AJ Multi Services domin kaddamar da …
Salma Muhammad Jega Idan ba a samu wani sauyi na ƙarshe ba, gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf, zai fice daga jam’iyyar NNPP zuwa jam’iyyar APC …
Rundunar ƴan sandan Nijeriya ta kama wasu mutane biyu da ake zargi ‘yan fashin daji ne da garkuwa da mutane a jihohin Katsina, Zamfara, Neja …
Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya bada umarni an kaddamar da wani gagarumin hari mai matukar muni kan ‘yan ta’addan ISIS a jihar Sokoto Nigeria …
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU) ta nuna farin ciki bayan gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta amince da ƙarin albashi da kashi 40 cikin …
Allah Ya yi wa ɗaya daga cikin jaruman shirin Labarina Series wato Jidda Muhammad Kontagora wadda ke taka rawar Fulani, matar Sarkin Gabas rasuwa. Jidda, …
Daga Aisha Salisu Ishaq Gwamnan Jihar Legas Babajide Sanwo-Olu ya yi magana game da lamarin, yana mai kira ga mazauna yankin da su kwantar da …
Gwamnan Kano Alh Abba Kabir Yusuf ya bayyana matuƙar girgiza da alhini mai tsanani bisa rasuwar ‘Yan majalisar dokokin jihar Kano guda biyu da suka …
Allah ya yiwa Hon. Aminu Sa’ad Ungoggo, ɗan majalisa mai wakiltar karamar Ungoggo, a Kano Rasuwa bayan yar gajeriyar rashin lafiya Za’ayi jana’izar sa a …