Daga Aminu Bala Madobi Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta bayyana cewa ta gano kadarori guda 41 da darajarsu ta kai …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta bayyana cewa ta gano kadarori guda 41 da darajarsu ta kai …
Kwankwaso Kai waye da zakace a Janyewa Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero Jam’ian Tsaro baka isa ba kuma baka da iko Kwankwaso bashi da …
Tsohon Shugaban Hukumar Tarayya ta Karɓar Haraji (FIRS), Mista Muhammad Nami, ya yi Allah-wadai da wani abin da ake zargin gyara ba bisa ka’ida ba …
Ofishin Jakadancin Amurka a Nijeriya ya sanar da dakatar da bayar da biza ga ‘yan Nijeriya daga ranar 1 ga Janairun 2026. Rahotanni sun ce …
Gwamnatin Tarayya ta wajabta yin gwajin ta’ammali da miyagun kwayoyi ga masu neman aikin gwamnati. Ofishin Sakataren Gwamnatin Tarayya ya umarci manyan sakatarori da shugabannin …
‘Yan sanda sun cafke Sadiq Sani Sadiq, magatakarda mai kula da harkokin kudi na Babbar Kotun Shari’a dake Goron Dutse a Jihar kano, domin ci …
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi barazanar cewa zai iya fitar da Umarnin Shugaban Ƙasa (Executive Order) domin a rika sakin kuɗaɗen rabon tarayya …
Fitaccen dan jarida kuma mai fashin baki kan al’amuran yau da kullum, Bash M Bash, ya bayyana cewa durkushewar harkokin masana’antu a Kano, shi ne …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana matukar godiyarsa ga Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu bisa amincewar da ya bayar na sa hannun Gwamnatin …
Babban magatakardar kotunan, Alhaji Abubakar Haruna Khalil, ne ya tabbatar da hakan a yayin da ya zanta da Premier Radio, inda ya ce hukumar na …
Alfijir Labarai ta Binciko Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya warware ƙarin girma har ninki biyu da ya yi wa dogarinsa, Nuruddeen Yusuf, biyo bayan caccaka da ya sha daga …
Shugaban hukumar kula da albarkatun man Fetur NMDPRA Injiniya Farouk Ahmed ya yi murabus daga mukaminsa. Hakan ya biyo bayan taƙaddama tsakaninsa da Alhaji Aliko …
Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da kaso na uku kuma na ƙarshe na biyan kuɗaɗen garatuti ga tsaffin kansiloli 1,371 da suka …
Ahmed Musa ya sanar da yin ritaya daga buga wasan ƙwallon ƙafa a matakin ƙasa da ƙasa, inda ya kawo ƙarshen shekaru 15 da ya …
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya janye shirin da ya yi na kafa wata Hisbah mai zaman kanta da ake kira Hisbah …
Allah Ya karbi rayuwar tsohon Alkalin Alkalan Nigeria Justice Ibrahim Tanko Muhammad, dan asalin garin Giade jihar mu na Bauchi Marigayi Shugaban Kasa Muhammadu Buhari …
Kamfanin Man Fetur na Ɗangote ya sanar da cewa gidajen mai da ke sayen fetur daga matatar sa za su fara sayar da litar fetur …
An yi zargin wani mutum da yanka wani Ladani mai suna Malam Zubairu a Masallacin Yusuf Garko da ke yankin Maraba a unguwar Hotoro da …