Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Kamfanin Mai na Kasa (NNPCL) ya ce ya tafka babbar asara inda ribar da ya ci ta Naira biliyan 905 a watan Yuni ta ragu …
Asibitin Kwararru na Best Choice ya sake bijiro da wasu ayyukan farantawa al’umma bayan bude fayil kyauta da rage kaso 50% cikin ayyukansu da suka …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Gwamnatin Tarayya ta sanar da sabon tsarin tallafi domin rage farashin kuɗin wankin koda ga masu cutar koda a asibitocin tarayya da ke fadin kasar …
Hukumar EFCC ta sanya tsohon shugaban kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), Mele Kyari, cikin jerin wadanda take sa ido a kansu saboda bincike kan …
Gwamnatin Jihar Katsina ta tabbatar da cewa ’yan bindiga sun kashe mutane 13 a yayin sallar Asuba ranar Talata, a wani harin ramuwar gayya da …
Wata Tawagar masu motar Kurkura sun gudanar da zanga-zanga a bakin ofishin Karota dake Kofar Nassarawa a yau Talata. Yan ƙurƙurar sun tare hanyar dake …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya (NIS) ta fara korar bakin haure 192 da aka same su da laifin damfara ta yanar gizo …
Jam’iyyar NNPP ce ta lashe zaɓen cike gurbi na kujerar ɗan majalisar jiha mai wakiltar Ɓagwai da Shanono da aka gudanar ranar Asabar. Lokacin da …
Jam’iyyar APC ta yi nasara a zaɓen cike gurbi na Ghari/Tsanyawa da aka gudanar a jihar Kano. Da yake bayyana sakamakon zaɓen da misalin ƙarfe …
Allah ya yi wa Mai Martaba Sarkin Zuru ta Jihar Kebbi, Alhaji Muhammadu Sani Sami (Gomo II), rasuwa bayan gajeriyar jinya. Kwamishinan ƙananan hukumomi da …
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa an kama fiye da mutane da ake zargin ƴan daba ne sama da ɗari, …
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ƙaddamar da shirin bayar da lamuni har naira miliyan 10 ba tare da kuɗin ruwa ba ga ma’aikatan ilimi na gaba …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Majalisar dokokin Jihar Kano ta dakatar da Shugaban karamar hukumar Rano Naziru Ya’u tsawon watanni Uku Wata majiya daga Majalisar ta tabbatarwa da cewa Majalisar …
Hukumar Kwastam Najeriya ta kama kwantainoni 16 ɗauke da makamai da miyagun ƙwayoyi da magungunan da wa’adin aikinsu ya ƙare da wasu haramtattun kaya na …
Gwamnatin Jihar Kano ta yi bikin yaye wasu matasa da suka shiga aikin Daba su sama da 500 a Kano. Kwamishinan yaɗa labarai na jihar …