Ana fargabar mutane da dama sun mutu sakamakon fashewar wata tankar mai a unguwar Dan Magaji da ke Zariya, Jihar Kaduna. Lamarin ya faru ne …
Ana fargabar mutane da dama sun mutu sakamakon fashewar wata tankar mai a unguwar Dan Magaji da ke Zariya, Jihar Kaduna. Lamarin ya faru ne …
Gwamnatin Jihar Kano tare da haɗin gwiwar Qatar Charity sun raba babur mai ƙafa uku guda 40 ga wasu matasa a faɗin jihar, a wani …
Muna sanar da yan’ uwa idan Allah ya kaimu gobe da yamma za’a yiwa marigayi Kanal Daudu Sulaiman salatul Ga’if a masallacin Galadanchi na cikin …
Fitaccen tsohon jami’in Sojan Nigeriya Kanal Daudu Suleiman ya rasu. Umar Daudu Suleiman, Daya daga cikin ‘ya’yan Marigayin ne ya tabbatar da rasuwar mahaifi nasu. …
Gwamnatin Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Alhaji Abba Kabir Yusuf ta amince da korar wasu Manyan Mataimaka biyu na Musamman (SSAs) bayan gano manyan laifuka daga …
Daga ABDULLAHI MOHAMMED A duniyar siyasa da harkokin mulki, kasuwar shakku da jita-jita ne suka fi ci, yayin da labaran ƙarya su kan zama makaman …
“A lokacin da nake Kwamishinan Ƴan Sanda a jihar Lagos, bana wasa da aiki — musamman ranar Asabar. Ko da yake ayyuka na suna farawa …
Shahararren gidan abincin nan da ya saba kawo muku nau’i kan abincin gargajiya hadi dana zamani wato Hajiya Hadiza Balangu Sun ce sun amsa kiraye-kirayen …
Kotu ta ci tarar bankin Zenith N85m bisa rufe asusun kwastoma ta hanyar amfani da takardar odar kotu ta bogi Wata Babbar Kotun Abuja ta …
A yau ne Kwamishinan yaɗa labarai da al’amuran cikin gida Ibrahim Abdullahi Waiya ya jagoranci rantsar da sabbin Mambobin kungiyar kwararrun masu hulda jama’a ta …
The Kano Directorate of the Economic and Financial Crimes Commission, EFCC, on Tuesday, August 5, 2025 arraigned five officials of the Katsina State Board of …
Biyo bayan murabus da Kwamishinan Sufuri na Jihar Kano, Alhaji Ibrahim Namadi Dala, ya yi sakamakon shigar sa cikin batun beli na wani da ake …
Daga Aminu Bala Madobi …Alhaji Ibrahim Ali Namadi Dala ya ajiye mukaminsa na Kwamishinan Sufuri na Jihar Kano a ranar Laraba. Dalilan Ajiye Muƙamin: Kwamishinan …
Al ummar Najeriya musamman Jihar Yobe na cike da farin ciki bayan ‘yan mata biyu masu hazaka sun kafa tarihi a matakin duniya, inda suka …
Kasurgumin jagoran ƴan ta’adda a jihar Zamfara, Bello Turji, ya saki mutane 32 da ya yi garkuwa da su tare da amincewa da ya dena …
Sojoji sun kama wani gungun dillalan miyagun ƙwayoyi 28 a cikin Babban Barikin Sojoji na Jaji da ke Jihar Kaduna. Dilolin ƙwayar da aka kama …
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana kudirinta na sauya fasalin gidan gyaran hali na Kurmawa da ke tsakiyar birnin Kano, inda za ta mayar da shi …
… As the Command Sustains the Fight Against All Forms of Criminal Activities … The Kano State Police Command has arrested fifteen (15) suspects …
A chieftain of the New Nigerian Peoples Party (NNPP), Alhaji Aminu Ringim, has said presidential candidate of the party in the 2023 election is the …