Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

IMG 20250324 WA0741
Kano, Labarai

Tsoffin ɗaliban makarantar CAS ta Kano sun rabawa ƴaƴan abokan karatunsu da suka rasu Miliyan 2.8 kuɗin kayan sallah

Posted onMarch 24, 2025March 24, 2025

A wani yunƙuri na taimako da jin-ƙai ga iyalan abokan karatu da su ka rasu, ƙungiyar tsoffin ɗalibai na makarantar share fagen shiga jami’a, CAS …

FB IMG 1742831164141
Labarai, Ta addanci

Fursunoni 12 sun tsere bayan fasa gidan gyaran hali dake jihar Kogi

Posted onMarch 24, 2025March 24, 2025

Aƙalla fursunoni 12 ne suka tsere baya sun fasa wani gidan yari da ke garin Kotonkarfe a Jihar Kogi. Kwamishinan watsa labarai na jihar, Kingsley …

IMG 20250324 WA0419
Labarai, Sharia

Hukumar Shari’a da haɗin guiwar kungiyar Wamy sun shiryawa wadanda suka karbi Musulunci shan ruwa a kano

Posted onMarch 24, 2025March 24, 2025

Hukumar Shari’ah da haɗin guiwar kungiyar World Assembly of Muslim Youth (Wamy) sun shiryawa wadanda suka karbi addinin Musulunci shan ruwa a ranar Lahadi 23 …

IMG 20250320 WA0010
Kotu, Labarai

Dokar-ta-ɓaci: An maka shugaban Najeriya Tinubu a kotu

Posted onMarch 23, 2025March 23, 2025

Kungiyar Kare Hakkin Al’umma da Lura da Ayyukan Gwamnati (SERAP) ta maka Shugaba Bola Tinubu a kotu bisa abin da ta bayyana a matsayin “dakatarwa …

FB IMG 1742734169156
Katsina, Labarai

Innalillah wa Inna Ilaihi Raji’un. Allah ya yiwa mahaifiyar Gwamnan Katsina rasuwa

Posted onMarch 23, 2025March 23, 2025

Allah ya yi wa mahaifiyar gwamnan jihar Katsina Dikko Radda Hajiya Safara’u Umar Baribari rasuwa bayan fama da doguwar jinya. Daraktan yada labaran fadar gwamnatin …

IMG 20250322 192519
Labarai, Maiduguri

Gwamnatin Borno Zata Hukunta Maauratan Da suka Ci Zarafin Yarinya Saboda Mangoro

Posted onMarch 22, 2025March 22, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Gwamnatin Jihar Borno, ta ɗauki matakin hukunta wasu ma’aurata, Mamman Sheriff da matarsa, da aka kama suna cin zarafin wata yarinya …

IMG 20250322 190828
Labarai, Nijeriya

Dakatar da gwamnan Rivers ɓata sunan Najeriya ne a idon duniya — In ji Jonathan

Posted onMarch 22, 2025March 22, 2025

Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya soki dakatar da gwamnan jihar Rivers da mataimakiyarsa da ƴanmajalisar dokokin jihar, wanda shugaban ƙasar, Bola Tinubu ya yi. …

FB IMG 1742650684030
Labarai, Nijeriya

Gwamnatin Nijeriya ta kama mutane 327 bisa zargin harkar ma’adanai ta ɓarauniyar hanya

Posted onMarch 22, 2025March 22, 2025

Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta kama mutum 327 da ake zargi da aikin haƙar ma’adanai ba bisa ƙa’ida ba a faɗin ƙasar. Alfijir labarai …

IMG 20250321 183608
Katsina, Labarai

Labari Mai Dadi: Sojoji sun ceto mutum 84 da ’yan bindiga suka sace a Katsina

Posted onMarch 21, 2025March 21, 2025

Dakarun Sojin Najeriya sun kuɓutar da mutum 84 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a Ƙaramar Hukumar Kankara a Jihar Katsina. Kwamishinan Tsaro …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau  juma’a

Posted onMarch 21, 2025March 21, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1742515521242
Labarai, Mutuwa

Inalillahi wa’innah ilaihirraji’un.! Allah ya yiwa Alh Nasiru Ahali Rasuwa

Posted onMarch 21, 2025March 21, 2025

Allah ya yiwa Sheikh Nasiru Ahali Rasuwa a wannan dare 20/3/2025, Za’ayi Janaza bayan sallar Juma’a 1:300 a gidansa dake kan titin Katsina Road tudun …

IMG 20250320 WA0669
Labarai, Musulunci

Fitaccen Malamin Addinin Musulunci Ya Ziyarci Cibiyar Horas Da Kangararru Dake Billiri.

Posted onMarch 21, 2025March 21, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Mataimakin Kwanturola mai kula da Cibiya Da Gidajen Horas da Kangararru Dake Billiri (MSCC) ya karbi bakuncin fitaccen malamin addinin Musuluncin …

FB IMG 1742494883002
Atiku Abubakar, Labarai

Atiku ya tabbatar da haɗakar ‘yan adawa don kawar da Tinubu a shekarar 2027

Posted onMarch 20, 2025March 20, 2025

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Atiku Abubakar, ya tabbatar da kafa wata haɗakar ‘yan adawa …

FB IMG 1742494211343
Labarai, Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa data wakilai sun goyi bayan matakin sanya dokar-ta-ɓaci da Tinubu ya yi a jihar Rivers

Posted onMarch 20, 2025March 20, 2025

A majalisar dattijai shugaban majalisar, Godswill Akpabio ya karanta wasikar shugaban ƙasa da neman amincewar majalisar kan dokar-ta-ɓacin. Daga nan ne sai majalisar ta shiga …

IMG 20250227 WA0045
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano za ta sanya kafar wando tsala da sojojin baka – In ji Kwamared Waiya

Posted onMarch 20, 2025March 20, 2025

Daga A’isha Salisu Ishaq Gwamnatin jihar Kano ta ce ta na yin duk mai yiwuwa domin magance Siyasar cin mutuncin mutane musamman a gidajen Radio …

FB IMG 1742463499879
Labarai, NLC

Ƙungiyoyin ƙwadago sun buƙaci Tinubu ya mayar da Fubara kan kujerarsa

Posted onMarch 20, 2025March 20, 2025

Ƙungiyoyin Ƙwadagon Najeriya, NLC da TUC, sun yi Allah-wadai da matakin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya ɗauka na sanya dokar ta-ɓaci a Jihar Ribas. …

IMG 20250320 WA0010
Labarai, Majalisar Dattijai

Shugaban Kasa Na Fuskantar Turjiya Wajen Samun Rinjayen Kuri’u a Majalisar Tarayya Kan Dokar Ta-Baci.

Posted onMarch 20, 2025March 20, 2025

Daga Aminu Bala Madobi …Rantsar da mai rikon mukamin gwamna kafin Majalisa ta yanke hukunci karan-tsaye ne ga tanadin doka, janyo ce-ce-ku-ce. Shugaban Kasa Bola …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau  Laraba

Posted onMarch 19, 2025March 19, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dirham Dubai 435 sayarwa 425 …

IMG 20250319 155900
Dangote, Labarai

Dangote ya dakatar da sayar da fetur a farashin Naira

Posted onMarch 19, 2025March 19, 2025

Matatar man fetur ta Dangote a ranar Laraba ta ce ta dakatar da sayar da man fetur da dangoginsa a farashin naira. A sanarwar da …

IMG 20250319 WA0105
Ibtila i, Labarai

Zakaran da Allah ya nufa da cara! Yadda wani matashi ya shiga wasu ibtila’i amma basu kashe burukansa ba

Posted onMarch 19, 2025March 19, 2025

Nuraddin ya fuskanci manyan jarabawa guda biyu a rayuwar sa—hatsarurruka da suka bar shi da nakasa, amma bai bar hakan ya hana shi ci gaba …

Posts pagination

‹ 1 … 39 40 41 42 43 … 318 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab