Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

FB IMG 1743593767056
Katsina, Labarai

Gidauniyar Lamidon Katsina ta kammala rabon goron Sallah na gida-gida da ta saba yi duk shekara a garin Tsauri

Posted onApril 2, 2025April 2, 2025

A ranar Talata 01/04/2025, gidauniyar a karkashin jagorancin shugaban ta Dr. Aminu Salisu Tsauri ta kammala rabon goron sallah da ta fara gudanarwa kwanaki ukku …

FB IMG 1743575229005
Labarai, NNPC

Shugaba Tinubu ya sauke Mele Kyari daga shugabancin NNPCL

Posted onApril 2, 2025April 2, 2025

Engr. Bashir Bayo Ojulari ne zai ya maye gurbin Mele Kyarin da shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya ayyana sauke shi daga shugabancin kamfanin man na …

IMG 20250401 WA0406
Kano, Labarai

Sarkin Kano Aminu Ado Bayero yayi Kira ga al’uma su cigaba dayin addu’oin samun zaman lafiya

Posted onApril 1, 2025April 1, 2025

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero yayi Kira ga al’uma su cigaba dayin addu’oin samun zaman lafiya bisa muhimmacin da yake dashi a …

FB IMG 1743499475945
Jami a, Labarai

Cigaba: BUK ta ƙaddamar da Sabuwar Manhajar Duba Sakamako Jarabawa

Posted onApril 1, 2025April 1, 2025

Jami’ar Bayero Kano (BUK) ta kaddamar da wani tsari na yanar gizo wanda zai baiwa dalibai damar shiga da duba sakamakon kammala karatunsu ta hanyar …

FB IMG 1743432068076
Labarai, Ta addanci

Gwamnan jihar Edo ya kawo ziyarar jaje ga gwamnatin jihar Kano da iyalan mafarauta 16 da ɓatagari su ka kone

Posted onMarch 31, 2025March 31, 2025

Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ya kawo ziyarar jaje ga gwamnati Kano da iyalan mafarauta 16 da ɓatagari su ka kone su har lahira a …

FB IMG 1743411621844
Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Mutum 9 sun mutu, 11 sun jikkata a hadarin mota a Katsina

Posted onMarch 31, 2025March 31, 2025

Hukumar kiyaye hadurra  ta Kasa (FRSC) ta ce mutum tara sun rasa rayukansu, yayin da wasu 11 suka jikkata a wani hadarin mota da ya …

IMG 20250330 084334
Labarai, Ramadan kareem

Alh Murtala Sule Garo Ya Taya Al’ummar Musulmi Murnar ƙaramar Sallah

Posted onMarch 30, 2025March 30, 2025

Tsohon dan takarar mataimakin gwamnan jihar Kano a jam’iyyar APC, Alhaji Murtala Sule Garo, ya taya daukacin al’ummar Musulmi murnar bikin Karamar Sallah. A cikin …

FB IMG 1743272372729
Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Hon Alhassan Ado Doguwa ya saukewa daurarru kabakin arziki tare da biyawa wasu tara

Posted onMarch 29, 2025March 29, 2025

Daga Auwalu Sufi An bukachi mawadata dake cikin AL, umma su kasance masu kulawa da ceto matasa dake daure a gidajen gyaran hali na Jihar …

FB IMG 1743265812398
Labarai, Saudiyya

Da Dumi Duminsa: An ga watan Sallah a Saudi Arebiya

Posted onMarch 29, 2025March 29, 2025

Shafin Haramain.com ya rawaito cewa an ga watan Shawwal na shekarar 1446 a Saudi Arebiya a yau Asabar. Kwamitin ganin watan ƙasar ya tabbatar da …

IMG 20250328 184826
Kano, Labarai

Abu Namu! Gwamnatin Kano ta kafa kwamitin mutane 7 don bunkasa aikin jarida

Posted onMarch 28, 2025March 28, 2025

A yunkurin ganin ta inganta kwarewa da walwalar yan jaridu, Gwamnatin Jihar Kano ta samar da kwamitin mutane Bakwai dai zai rika bayar da shawarwari …

FB IMG 1743166084488
Labarai, Police

Rundunar Yan Sandan sun soke hawan sallah a kano a bana

Posted onMarch 28, 2025March 28, 2025

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta haramta gudanar da hawan Sallah Mai magana da yawun rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya sanar da haka a …

FB IMG 1743156748985
Labarai, Ramadan kareem

Sako na musamman daga Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi akan ganin watan shawwal

Posted onMarch 28, 2025March 28, 2025

Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya bukaci Al’ummar Musulmi da su Fita Dubin Jinjirin watan Shawwal A Gobe Asabar Idan Allah ya kaimu. Kamar Yadda Mai …

FB IMG 1743111069261
Kotu, Labarai

Kotun shari’ar musulunci tayi umarnin bincikar Abdullahi Abbas da Faizu Alfindiki

Posted onMarch 27, 2025March 27, 2025

Babbar kotun shari’ar musulunci me zamanta a kasuwar kurmi ta bai wa Mataimakin Babban Sufetan ƴan sandan shiyya ta ɗaya ya binciki Abdullahi Abbas da …

IMG 20250327 WA0455
Labarai, Sharia

Hukumar Shari’ah ta jihar Kano ta rabauta da Bohal na sama da miliyan 10 daga kungiyar Wamy

Posted onMarch 27, 2025March 27, 2025

Hukumar Shari’ah ta rabauta da Katafaren Bohal na sama da Naira Miliyan 10 daga kungiyar World Assembly of Muslim Youth (Wamy) wanda aka ƙaddamar a …

FB IMG 1743047164505
Labarai, Majalisar Wakilai

Majalisa ta amince da karatu na biyu kan ƙirƙirar sabbin Jihohi 4 a Najeriya

Posted onMarch 27, 2025March 27, 2025

Ƙudirorin sun tsallake karatu na biyu a yayin zaman majalisar da ya gudana a ranar Laraba. Majalisar Wakilai ta ɗauki mataki na gaba wajen ƙirƙirar …

IMG 20250327 WA0097
Labarai, Masarautar Kano

Masarautar Kano karkashin jagorancin Sarki Alhaji Aminu Ado Bayero ta dakatar da tsarin bikin hawan sallah karama.

Posted onMarch 27, 2025March 27, 2025

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya sanar da hakan Yana Mai bayyana cewa yin hakan ya biyo bayan wasu dalilai. Yace bayan …

IMG 20250325 191747
Addini, Labarai

Labari Mai Dadi: Gidauniyar Zakkah ta raba wa marayu 100 kayan sallah

Posted onMarch 25, 2025March 25, 2025

Daga A’isha Salisu Ishaq A ƙoƙarinta na tallafa wa marayu da mabuƙata, gidauniyar Zakkah da Wakafi a Gombe ta raba wa yara marayu da mabuƙata …

FB IMG 1742924971915
Labarai, NCC

Kungiyar kwadago sun yi barazanar rufe kasuwanni da ma’aikatu

Posted onMarch 25, 2025March 25, 2025

Kungiyoyin kwadago a jihar Rivers sun yi barazanar daukar matakan hadin gwiwa na kungiyoyin kwadago da ka iya hana gudanar da harkokin tattalin arziki na …

FB IMG 1742875672522
Abuja, Labarai

Tsalle Ɗaya! An kama jarkokin manja maƙare da alburusai a Abuja

Posted onMarch 25, 2025March 25, 2025

Mutumin da aka kama ya ce an biya shi N100,000 domin karɓo alburusan daga wajen wani mutum a Jihar Nasarawa. Rundunar ‘yan sandan Birnin Tarayya …

FB IMG 1742873878506
Labarai, Shugaba Tinubu

Matasa sun wawushe abincin Ramadan da ɗan shugaba Tinubu zai raba a jihar Gombe

Posted onMarch 25, 2025March 25, 2025

Wasu fusatattun matasa sun dakawa abincin da ɗan gidan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya je zai raba a jihar Gombe, kamar yadda ya ke a …

Posts pagination

‹ 1 … 38 39 40 41 42 … 318 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab