Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

FB IMG 1737021497437
Kotu, Labarai

Kotu a Kano ta yankewa wasu ƴan TikTok ɗaurin shekara guda a gidan yari

Posted onMarch 4, 2025March 4, 2025

Kotun Majistiri da ke zamanta a gini mai lamba 47 unguwar Norman’s land da ke ƙaramar hukumar Fagge a jihar Kano ta aike da wasu …

FB IMG 1741088687420
Labarai, NNPC

Labari Mai Dadi: NNPC ya sake rage farashin litar man fetur a Kano da Jigawa

Posted onMarch 4, 2025March 4, 2025

Kamfanin man fetur na Najeriya NNPCL ya umarci gidajen man fetur na shiyar Kano da Jigawa su sauke farashin litar man fetur nan take. Kamfananin …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau  Litinin

Posted onMarch 3, 2025March 3, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20250302 181205
Labarai, Ramadan kareem

Gwamnatin Kano Ta Yaba Da yadda Yan Kwangila Suka Fara Rarraba Abincin Shan Ruwa A Kano

Posted onMarch 2, 2025March 2, 2025

Gwamnatin Kano Ta Yaba Da yadda Yan Kwangila Suka Fara Rarraba Abincin Shan Ruwa A Kano Hakan na kunshe ne cikin tattaunawar da Mataimakin Gwamnan …

IMG 20250302 160333
Labarai, Police

Wani Magidanci da ake zargi da kashe matar sa akan abincin buɗe-baki ya shiga hannun yan sanda a Bauchi

Posted onMarch 2, 2025March 2, 2025

Dqga Aisha Salisu Ishaq Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta ƙaddamar da bincike kan zargin wani magidanci da kashe matarsa saboda saɓanin da ya shiga …

FB IMG 1740919560802
Labarai, Majalisar Dattijai

Zan Bawa DSS Damar Ciro Duk Wata Tattaunawa Da Muka Yi Da Akpabio Daga WhatsApp Ɗina – In Ji Natasha

Posted onMarch 2, 2025March 2, 2025

Sanata Natasha ta bayyana ƙarin wasu tuhume, tuhumen da take yiwa shugaban majalisa Akpabio, a wata tattaunawa da tayi a gidan talabijin na ARISE Natasha …

IMG 20250302 WA0003
Labarai, Shugaba Tinubu

Shettima Ya Zargi Shugaba Tinubu da Saka Na’urorin Leken Asiri a Gidan Hukuma na Biliyan 21.

Posted onMarch 2, 2025March 2, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Watanni takwas bayan kaddamar da shi, Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya ƙi komawa gidansa na hukuma da aka gina don …

IMG 20250301 232537
Arewa, Labarai

Labari Mai Dadi: Yadda farashin kayan abinci ya sauka a kasuwannin Arewa

Posted onMarch 1, 2025March 1, 2025

Yawan shigo da kayan amfanin gona da aka yi a baya-bayan nan shi ma ya taimaka wajen faɗuwar farashin. Farashin kayayyakin abinci kamar masara da …

FB IMG 1740836224096
Labarai, Nijeriya

Najeriya na asarar biliyan 40 duk shekara saboda damfara a daukar ma’aikata — Ina Ji EFCC

Posted onMarch 1, 2025March 1, 2025

Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa  ta EFCC, Ola Olukoyede, ya bayyana cewa Najeriya na rasa sama da Naira biliyan 40 duk shekara …

FB IMG 1740759609304
Labarai, Ramadan kareem

Da Dumi Duminsa: An ga watan Ramadan a ƙasar Saudi.

Posted onFebruary 28, 2025February 28, 2025

An ga watan Ramadan a ƙasar SaudiShafin Alharamain a manhajar X ne ya sanar da hakan, inda ya zama kenan gobe Asabar za a tashi …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau juma’a

Posted onFebruary 28, 2025February 28, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1740738776918
Labarai, Majalisar Dattijai

Bankada! Shugaban Majalisar Dattawa yaso yayi Lalata dani Naƙi Amince Masa Shiyasa yake gallaza Min – In Ji Sanata Natasha

Posted onFebruary 28, 2025February 28, 2025

Matsalata a Majalisar Dattawa ta fara ne lokacin da na ki yarda da tayin lalata na Akpabio, in ji Natasha Akpoti, inji yar majalisa Natasha. …

FB IMG 1738437892655
Kano, Labarai

Yankan Albashi: Gwamnan Kano ya dakatar da shugaban ma’aikata Jihar

Posted onFebruary 28, 2025February 28, 2025

Gwamnan jihar Kano ya dakatar da shugaban ma’aikata na riko, kuma babban sakatare, Salisu Mustapha, bisa zargin da ake na zabtare wa ma’aikata albashi da …

IMG 20250227 WA0049
Labarai, Sharia

Ta Sake Faruwa A Hukumar Shari’ah, Bayan Samun Nasarar Musuluntar Da Maryam An Kuma Aurar Da ita

Posted onFebruary 28, 2025February 28, 2025

Hukumar Shari’ah ta jihar Kano bayan ta musuluntar da Maryam da tayi ta kuma aurar da ita a ranar Alhamis ga wani matashi mai suna …

1001484066
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta horar da jami’an labarai dabarun sadarwar na zamani

Posted onFebruary 27, 2025February 27, 2025

Kwamishinan Labarai da Harkokin Cikin gida na Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya ya jaddada ƙoƙarin gwamnatin jihar na bunƙasa ƙwarewa a harkar yaɗa labarai. Waiya …

FB IMG 1740635660625
Labarai

Yadda Nisabin Zakka Da Sadaki Da Diyyar Rai, Yake A Wannan Shekarar, Daga Hukumar Shari’ah Kano

Posted onFebruary 27, 2025February 27, 2025

Yadda take kasance a shekarar musulunci ta 1446 AH wajen fitar da hakkin Allah na zakka, sadaki, diyyar Rai a wannan lokacin. Alfijir Labarai ta …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau  Laraba

Posted onFebruary 26, 2025February 26, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1740590462486
APC, Labarai

Jam’iyyar APC ta amince Ganduje ya ci gaba da jagorancinta

Posted onFebruary 26, 2025February 26, 2025

Abdullahi Umar GandujeAsalin hoton,OTHERSJam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta kaɗa ƙuri’ar amincewa da salon jagorancin shugabanta, Abdullahi Umar Ganduje. A taron da jam’iyyar ta kammala …

IMG 20250212 WA0210
Labarai, Shugaba Tinubu

Bankada! Bayan cire tallafin man fetur mun ninka kuɗaɗen da mu ke baiwa jihohi sau uku – Tinubu

Posted onFebruary 26, 2025February 26, 2025

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce cire tallafin man fetur ya sa gwamnatinsa ta ninka kuɗaɗen da take bai wa jihohi daga asusun tarayya sau …

FB IMG 1740577514288
Labarai, Police

Rundunar Yan sanda sun bayyana dalilansu na rufe wasu hanyoyi a Kano

Posted onFebruary 26, 2025February 26, 2025

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa ta rufe wasu hanyoyin ne da suke dangana mutane da gidan sarki na Nasarawa dake kan titin …

Posts pagination

‹ 1 … 42 43 44 45 46 … 318 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab