Daga A’isha Salisu Ishaq Sanata mai wakiltar Kogi ta tsakiya a majalisar dattijan Najeriya, Natasha Akpoti-Uduaghan ta shigar da ƙara a kotu tana ƙalubalantar shugaban …
Daga A’isha Salisu Ishaq Sanata mai wakiltar Kogi ta tsakiya a majalisar dattijan Najeriya, Natasha Akpoti-Uduaghan ta shigar da ƙara a kotu tana ƙalubalantar shugaban …
Ma’aikatan hukumar samar da ruwan sha ta jihar Kano sun tsunduma yajin aiki sakamakon wasu dalilai. Alfijir labarai ta rawaito Kafin su tsunduma yajin aikin …
Rundunar ‘yan sanda ta ƙasar Uganda ta ce tana bincike game da mutuwar wani ɗanƙwallon ɗan Najeriya mai suna Abubakar Lawal, wanda ya faɗo daga …
Daga Aminu Bala Madobi Alfijir Labarai ta rawaito wani jariri ya mutu har lahira a birnin Paris a ranar litinin bayan da mahaifiyarsa ‘yar shekara …
Daga Aminu Bala Madobi A cikin wata sanarwa Mai dauke da sa hannun maitamaki na musamman ga Kawu Sumaila a harkokin siyasa Babantatu Garko, yace …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Daga Aminu Bala Madobi Jam’iyyar NNPP a jihar Kano ta dauki matakin ladabtarwa kan wasu mambobinta, ciki har da sanata da ‘yan majalisar dokoki, bisa …
A yayin da watan azumin watan Ramadan ke cigaba da gabatowa, masu bukata ta musamman sun bayyana bukatarsu ga Gwamnatin Kano ta tsoma su cikin …
Ɗan tsohon shugaban mulkin soja na Najeriya, Janar Sani Abacha, Sadiq Abacha, ya bayyana girmamawa da alfahari ga mahaifinsa, yana mai cewa shugabancinsa yana da …
A ranar Alhamis ne zauren majalisar dattawan Najeriya ya dauki zafi lokacin da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, mai wakiltar Kogi ta tsakiya, ta fito fili ta …
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da sauyawa gidajen gyaran hali guda 29 matsuguni a sassan Najeriya. Ministan kula da harkokin cikin gida Olubunmi Tunji-Ojo …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Hukumar Shari’a ta jihar Kano tare da mambobinta da wasu daga cikin ma’aikatanta sun fara ziyarar gyara kayanka domin neman dacewa da rahamar Allah. Inda …
Tsoffin shugabannin Najeriya da na ƙasashe masu maƙwabtaka da sauran masu faɗa a-ji a ƙasar suna birnin Abuja inda ake taron ƙaddamar da littafin tarihin …
Daga Aminu Bala Madobi Tigran Gambaryan, shugaban rukunin kamfanin kudi na crypto Binance, wanda aka tsare a Najeriya, ya bayyana sunayen wasu ‘yan majalisar dokokin …
Hukumar Shari’a ta jihar Kano Karkashin Jagorancin Shugabanta Malam Abbas Abubakar Daneji, ta jagoranci zama na farko wanda ya gudana domin ganawa da sauran Shuwagabannin …
Shugaban majalisar malamai ta Kasa Sheik Ibrahim Khalil ya bayyana cewa bayan zama da dukkanin bangarorin da danbarwar Sabon masallacin Sahaba dake kundila a Kano, …
Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Suke Lamido A Hirar da akayi dashi A BBC Hausa ya bayyana cewa yan Najeriya sune suka jefa kansu cikin halin …
Daga Aisha Salisu Ishaq Sabon Shugaban Hukumar Filayen Jiragen Sama ta kasa FAAN Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, ya kai ziyarar sa ta farko ga …