Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

1001655857
Labarai, Sharia

Hukumar Shari’ah ta kaddamar da kwamatoci domin kawo sauye-sauye game da cigaban Shari’a a jihar Kano

Posted onMarch 12, 2025March 12, 2025

Hukumar Shari’ah ta jihar Kano karkashin jagorancin mukaddashin shugabanta Sheikh Malam Ali Dan Abba a yau Laraba ya jagorancin taron kaddamar da kamitocin da zasu …

IMG 20250311 194629
Labarai, Ramadan kareem

Kabakin Ramadan: Yadda Alh Musa Jidda Dan Adalan Mubi Ya Fara Saukewa Al’umma Goma Ta  Arziki

Posted onMarch 11, 2025March 11, 2025

Alh Musa Jidda Dan Adalan Mubi Wani shahararren Mai arziki ne da Allah ya albarkaci jihar Kano da shi, wanda muke roko da fatan Allah …

FB IMG 1736686813614
Labarai, Shugaba Tinubu

Tinubu ya amince da canjw sunan jami’ar ilimi ta gwamnatin tarayya zuwa sunan Yusuf Maitama Sule

Posted onMarch 10, 2025March 10, 2025

Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da sauya sunan Jami’ar Ilimi ta tarayya da ke Kano zuwa Jami’ar Ilimi ta Yusuf Maitama Sule. Marigayi Alhaji …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau  Litinin

Posted onMarch 10, 2025March 10, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20250310 152155
Kano, Labarai

Ramadan: Gwamnan Jihar Kano ya baiwa wasu kungiyoyin Yan jaridu tallafin  shinkafa buhu 450

Posted onMarch 10, 2025March 10, 2025

Gwamnan Jihar Kano ya baiwa wasu daga cikin kungiyoyin Yan jaridu tallafin  shinkafa buhu 450 Alfijir labarai ta ruwaito wannan na ƙunshe cikin wata sanarwa …

FB IMG 1741550394913
Labarai, Police

Tsaro: Ƴan sanda sun kama ƴan bindiga a Kano

Posted onMarch 9, 2025March 9, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Rundunar ‘Yansandan Jihar Kano ta kama wasu mutane hudu da ake zargi da zama ‘yan fashin daji waɗanda ake zargin suna …

FB IMG 1741457726650
Labarai, Nijeriya

Tafiya Tare – Damawa Da Kowa Cikin Ayyukan. “Bikin Ranar Mata ta Duniya” – Engr Abdul.

Posted onMarch 9, 2025March 9, 2025

Ranar Mata ta Duniya Da Ranar Masu Amfani da Keken masu bukata ta musamman na Duniya na iya zama banbarakwai da ba a saba da …

FB IMG 1741458739384
ECOWAS, Labarai

Sabon shugaban kasar Ghana na yunkurin maido da kasashen yankin Sahel cikin ECOWAS

Posted onMarch 8, 2025March 8, 2025

Daga Aminu Bala Madobi A wani yunkuri tun bayan darewa kujerar mulki, Shugaban Ghana ya fara wani shiri na maido da kasashen da suka balle …

FB IMG 1741452920961
Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya kaddamar da aikin gyaran manyan tituna 17 a faɗin jihar

Posted onMarch 8, 2025March 8, 2025

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da aikin gyaran titin da ya tashi daga club road zuwa titin airport a karkashin shirinsa na gyara …

FB IMG 1741450905511
Labarai, Ramadan kareem

Ramadan: Saudiya ta samar da babur don duba marasa lafiya a Masallacin Ma’aiki

Posted onMarch 8, 2025March 8, 2025

Daga Aisha Salisu Ishaq Cibiyar kiwon lafiya ta Madinah ta samar da babur don duba marasa lafiya a Masallacin Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama domin …

IMG 20250308 150707
Labarai, NNPC

Cigaba: Najeriya ta bayar da lasisin gina sabbin matatun man fetur uku.

Posted onMarch 8, 2025March 8, 2025

Hukumar kula da harkokin sarrafawa da tacewa da sufurin man fetur a Najeriya, NMDPRA, ta bayar da lasisin kafa sabbin matatun man fetur uku a …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau  juma’a

Posted onMarch 7, 2025March 7, 2025

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1741285873928
Labarai, NDLEA

Mai Dokar Bacci! An kama wasu Jami’an NDLEA 2, bayan Sun Kashe wata Budurwa A Kano

Posted onMarch 6, 2025March 6, 2025

Jami’an hukumar yaƙi da safarar miyagun ƙwayoyi ta NDLEA a Kano sun shiga hannu bayan sun harbe wata budurwa mai shekaru 19, Patience Samuel, a …

IMG 20250306 WA0451
Labarai, Tarihi

Takaitaccen Tarihin Sanata Natasha Hadiza Akpoti.

Posted onMarch 6, 2025March 6, 2025

Daga Bello Basi Fagge Akwai mutanenmu da yawa suna tambayan cewa koh Sanata Natasha Musulmace? Gaskiya, takaitaccen bincikemu ya nuna cewa ita ba Musulma bace. …

FB IMG 1741270812005
Labarai, Mutuwa

Innalillahi wa Inna Ilaihirraji’un! Allah ya yiwa Sheikh Jingir Rasuwa

Posted onMarch 6, 2025March 6, 2025

Ƙungiyar Jama’atu Izatil Bidi’ah Wa Ikamatus Sunnah ta rasa ɗaya daga cikin manyan malamanta, Sheikh Hassan Saeed Jingir, wanda ya rasu yau sakamakon rashin lafiya. …

IMG 20250306 145810
Labarai, Zamfara

Gwamna Zamfara Ya Nada Sabon Shugaban Ma’aikatan jihar

Posted onMarch 6, 2025March 6, 2025

Gwamna Dauda Lawal ya amince da nadin Yakubu Sani Haidar a matsayin babban shugaban ma’aikatan jihar Zamfara. Nadin wanda ke fara aiki nan take, ya …

FB IMG 1737021497437
Kotu, Labarai

Manta Sabo: Kotu ta yanke wa waɗanda suka yi fyaɗe su 3 hukuncin dandanƙewa da rataya a Kaduna

Posted onMarch 6, 2025March 6, 2025

Kotu ta yanke wa wasu mutum uku hukuncin ratayewa da kuma dandaƙewa kan laifin aikata fyaɗe a Jihar Kaduna. Alfijir labarai ta ruwaito kwamishinar Kula …

FB IMG 1741174264954
Bauchi, Labarai

Ana Wata! Ƴan sanda sun kama wata mata kan zargin kashe kishiyarta a Bauchi

Posted onMarch 5, 2025March 5, 2025

Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi a Najeriya ta ce ta kama wata mata mai suna Fatima Mohammed kan zargin kashe kishiyar mai suna Hajara Isa …

IMG 20250304 163645
Labarai, Nijeriya

Kasafin Kudin Bana Zai Samar Da Tsarin Tattalin Arziki Da Cigaban Ƙasa – Ina Ji Ministan Labarai

Posted onMarch 4, 2025March 4, 2025

Daga Aisha Salisu Ishaq Ministan Yada Labarai da Wayar da Kan Jama’a, Mohammed Idris, ya bayyana kasafin kuɗin bana, wanda Shugaba Tinubu ya rattaba wa …

IMG 20250304 141519
Labarai, NIJAR

Jamhuriyar Nijar Ta Shirya Saka Linzami Kan Amfani Da Social Media A Fadin Kasar

Posted onMarch 4, 2025March 4, 2025

Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Intanet na jamhuriyar Nijar, Sidi Mohamed Raliou, ya ce ƙasar na da niyyar saka linzami ga masu amfani da kafofin …

Posts pagination

‹ 1 … 41 42 43 44 45 … 318 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab