Nuraddin ya fuskanci manyan jarabawa guda biyu a rayuwar sa—hatsarurruka da suka bar shi da nakasa, amma bai bar hakan ya hana shi ci gaba …
Nuraddin ya fuskanci manyan jarabawa guda biyu a rayuwar sa—hatsarurruka da suka bar shi da nakasa, amma bai bar hakan ya hana shi ci gaba …
Shugaba Bola Tinubu ya ayyana dokar ta-baci a Jihar Rivers, inda ya dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara, da mataimakiyarsa Ngozi Odu, da dukkan mambobin Majalisar …
kungiyar mahaddata alkur’ani ta kasa reshan jihar Kano ta karrama gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf a matsayin garkuwar mahaddata alkur’ani na kasa Bikin …
Daga Aminu Bala Madobi Ana cikin halin dar-dar a yayin da wani abin fashewa ya tarwatse a manyan bututun samar da Man Fetur na Trans-Niger …
Daga Rabi’u Usman A safiyar wannan rana mutanen yankin Danzaki suka wayi gari da wani kamfani zaiyi aikin wata hanya da zata tafi har zuwa …
Jami’an hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, shiyyar Gombe sun kama wasu mutane 21 da ake zargi da damfara ta yanar gizo …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon-kasa EFCC reshen jihar Kano sun kama shahararriyar jarumar TikTok, Murja Ibrahim Kunya bisa zargin …
Gidauniyar Aliko Dangote, a cikin shirye-shiryenta na 2025, na bayar da tallafin abinci ga ‘yan Nijeriya, wanda aka kaddamar a ranar Alhamis, ta ware kudi …
Shugaba Trump ya ɗauki matakan dakatar da ma’aikatan kafar yaɗa labaran Amurka ta VOA da sauran rassanta da suke aiki tare wajen yaɗa shirye-shirye a …
Gwamnan jihar Kano, ya sanar da shirye-shiryen mayar da rusasshen filin idi zuwa cibiyar harkokin addinin Musulunci ta ƙasa da ƙasa a jihar. Alfijir labarai …
Hukumar EFCC a Kano ta cafke fitacciyar ƴar TikTok ɗin nan Murja Ibrahim Kunya bisa zargin yin liƙi da kuɗin Najeriya. Wata majiya a hukumar …
Obasanjo ya ce a cikin sarakunan akwai masu safarar miyagun ƙwayoyi da waɗanda ke garkuwa da mutane. Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya nuna damuwarsa …
An shafe shekaru ana bayanin cewa ƙungiyar ‘Illuminati’ a asirce tana jan ragamar al’amuran duniya tare da kafa dokoki. Hakan ya samo asali ne daga …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
A wani sabon yanayi na rikicin Masarautar Kano, Kotun daukaka kara da ke Abuja ta dakatar da aiwatar da hukuncin da ta yanke ranar 10 …
Matatar Man Dangote Ta Sake Rage Farashin Man Fetur A Karo Na Biyu Cikin Makonni Biyu. Matatar ta rage farashin daga Naira 825 zuwa Naira …
Mata da mijin na amfani da sunan matar gwamnan Katsina wajen damfara masu canjin kuɗi. Hukumar EFCC ta kama wata mata da mijinta bisa zargin …
Daya daga cikin matasan jam’iyyar APC na karamar hukumar Dala, kuma hadimi ga kakakin majalisar wakilai, Hon. Abubakar Aminu Ibrahim, ya raba tallafin miliyoyin kudi …