Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Anambra ta kama shugaban kwamitin rikon kwarya na karamar hukumar Nnewi ta Arewa Mbazulike Iloka kan mutuwar matarsa. …
Tag: Billboard schools
Alfijr ta rawaito Munzali ado ya ɗirkawa yarinyar ciki sannan ya hada baki da mahaifiyarta domin kaita jihar Gambe don a zubar da cikin Alfijr …
Alfijr Labarai Wani babban na hannun daman tsohon Gwamnan Kano Sanata Ibrahim Shekarau Malam Garba Yusuf Abubakar ya shiga jerin sunayen wadanda Gwamnan Kano …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta ce ta kama allunan Tramadol miliyan 1.1 (225mg da 100mg) …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito kamfanin Jirgin sama na AZMAN Airline ya bayyana aikin hajjin na shekarar 2022 cikin nasara bayan jigilar maniyyata 7,300 da …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Hukumar EFCC shiyar Maiduguri, ta samu hukuncin daure Aisha Alkali Wakil, wacce aka fi sani da Mama Boko Haram, tare …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito dubun wasu yan fashi da adaidaita sahu ta cika a daren Juma a da misalin karfe 10 na dare Alfijr …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau 1. Dollar zuwa NairaSiya = 660 / Siyarwa = 675 …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito mai shari’a A. Magaji na kotun Majistare ta jihar Kwara da ke zaune a Ilorin, babban birnin jihar ya bayar …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Hukumar gudanarwar majalisar ta tabbatar da afkuwar gobarar da ta afku a bangaren majalisar wakilai, amma ta bayyana cewa nan …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito wasu fasinjoji bakwai da aka yi garkuwa da su a harin jirgin kasa na ranar 28 ga Maris a jihar …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito jama a da dama masu amfani da yanar gizo a duniya sun kasa samun damar shiga binciken Google, yayin da …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Gwamnatin Jihar Kano karkashin Gwamna, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ta shirya Tsaf kuma ta kafa kwamiti domin karbar takardun neman …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA sun kama wani Pasto mai shekaru 90, a filin …
Wani Alhaji daga Jihar Kano ya rasu a Makkah a Hajjin bana 2022 Alfijr ta rawaito hukumar Kula da Jin Daɗin Alhazai ta Jihar jihar …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Alfijr Labarai 1. Dollar zuwa NairaSiya = 655 / Siyarwa …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito gwamnatin tarayya ta ayyana tashar jiragen ruwa ta Dala a jihar Kano a matsayin tashar ta asali da kuma manufa, …
Alfijr ta rawaito wata mata mai suna Asiajo Oladejo ta maka mijinta a kotu bisa ɓuya a banɗaki lokacin da ƴan fashi su ka shiga …
Alfijr ta rawaito Hukumar Shari’ar Musulunci ta jihar Kano ta samu sabbin mambobin kwamitin gudanarwa a ranar Alhamis 4 ga watan Agusta, 2022 kimanin mutane …
Alfijr ta rawaito gwamnatin tarayya ta fitar da ka’idar aiki don hulɗar sadarwar na’ura mai kwakwalwa, Intanet da kuma sharuddan aiki a Najeriya. Inji Hukumar …