Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Kano

REMASAB
Kano, Labarai

Badakala: Ana zargjn wani babban jami’i da “wawure” kuɗaɗe a hukumar REMASAB Kano

Posted onJanuary 2, 2025January 2, 2025

Wata ƙungiya mai suna Abba ba Butulu Bane ta yi kira ga Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf da ya sanya a yi bincike a Hukumar …

FB IMG 1735738073722
Abba Gida Gida, Labarai

Sakon Gwamna Kano na taya al’umma murnar shigowa sabuwar shekarar 2025

Posted onJanuary 1, 2025January 1, 2025

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya mika sakon taya al’ummar jihar Kano murnar shigowa sabuwar shekara, in da ya bayyana fatan samun ci gaba …

FB IMG 1723959647845
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta fara kwashe tarin yara da ke rayuwa a kasuwanni da ƙasan gadoji a jihar.

Posted onDecember 31, 2024December 31, 2024

Gwamnatin ta fara ɗaukar matakin ne a jiya Litinin, inda ta samar da wani sansanin ajiyewa da kuma tantance yaran. Shugaban hukumar Hisbah a jihar, …

Jigawa
Jigawa, Labarai

Majalisar Dokokin Jihar Jigawa Ta Amince Da kasafin kudin shekarar 2025

Posted onDecember 31, 2024December 31, 2024

Majalisar dokokin jihar Jigawa ta amince da kudurin kasafin kudi na shekarar 2025 na sama da naira biliyan 698 na ayyukan gwamnatin jihar da kuma …

kwamandan Vigilante
Labarai, Tsaro

Tarin Nasarorin Da Muka Samu A Shekarar 2024 – In Ji Kwamandan Vigilante Na Kano

Posted onDecember 31, 2024December 31, 2024

Dsga Rabi’u Usman Rundunar yan sintiri ta vigilantee a jihar kano ta bayyana yanda suka gudanar da aikace aikacen shekarar 2024 da muke bankwana da …

FB IMG 1735553032063
Kwankwasiyya, Labarai

Masu neman Abba ya tsaya da kafarsa, mutane ne da ke da wata manufa – In Ji Kwankwaso

Posted onDecember 30, 2024December 30, 2024

Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce ya na godewa gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar, da ya cewa masu cewa ya …

Buhari
Kano, Labarai

Labari Mai Dadi: Dalibi daga Kano ya zamo gwarzon shekara na musabukar Qur’ani a Najeriya

Posted onDecember 28, 2024December 28, 2024

A wajen gasar an baiwa Bukhari Sunusi kyautar mota da kudade masu yawa. Dalibi Bukhari Sunusi Idris daga jihar Kano ya zama zakara a gasar …

IMG 20241226 WA1409
Ibtila i, Labarai

An nada shugaban riko na kungiyar daliban Hausa a kwalejin ilmi ta Aminu Kano hadin gwiwa da jami’ar Dustin-ma

Posted onDecember 27, 2024December 27, 2024

Sabon shugaban riko na kungiyar daliban Hausa a kwalejin ilmi ta Aminu Kano AKCOE hadin gwiwa da jami’ar tarayya da ke Dustin-ma a jihar Katsina …

IMG 20241226 WA0960
Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Ku dinga tallafawa wadanda suke a gidan gyaran hali da tarbiyya – In Ji Haj Azumi Namadi Bebeji.

Posted onDecember 26, 2024December 26, 2024

An bukaci al’umma musammam mawadata da kuma ‘yan kungiyoyin cigaban al’umma da su dinga taimaka wadanda aka daure a gidajen a gidan ajiya da gyaran …

IMG 20240918 WA0971
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Baiwa Yan kasuwar kwanar Gafan Wa’adin Tashi Daga Kasuwar

Posted onDecember 26, 2024December 26, 2024

Majalisar karamar hukumar Garun Mallam a jihar Kano ta bai wa mazauna kasuwar Kwanar Gafan wa’adin kwanaki bakwai su tattara kayansu su bar kasuwar nan …

FB IMG 1735071444132
Gwamnatin Kano, Labarai

Labari Mai Dadi: Gwamna Kano ya kaddamar da cibiyar kulawa ta musamman ga masu cutar sikila kyauta a Kano

Posted onDecember 24, 2024December 24, 2024

A wani mataki mai karfi don yakar ciwon Amosanin jini, Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya  kaddamar da wata sabuwar cibiyar lafiya mai …

Canji
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau  Talata

Posted onDecember 24, 2024December 24, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

Shinkafa
Abuja, Labarai

Ibtila’i! Mutum 10 sun mutu wasu sun jikkata a wajen rabon tallafin abinci a Abuja

Posted onDecember 21, 2024December 21, 2024

Aƙalla mutum 10 ne sun rasa rayukansu, wasu kuma da dama sun jikkata yayin wani turmutsutsi da ya faru a Cocin Holy Trinity Catholic Church …

IMG 20241221 WA0227
Kano, Labarai

Labari Mai Dadi: Alh Shawall ya lashe lambar-girma ta Ingantaccen Jagoranci da Tallafawa Al’umma ta 2024

Posted onDecember 21, 2024December 21, 2024

Alhaji Shawall Barau Jibrin, Shugaban Gidauniyar Shawall Barau I Jibrin, kuma Shugaban Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa ta Barau Academy,  ya lashe lambar-girma ta Ingantaccen Jagoranci da …

Canji
Kano, Labarai

Halin Da Naira Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau juma’a

Posted onDecember 20, 2024December 20, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

Barr Muhammad Sani
Addini, Labarai

Alfijir Labarai Na gayyatarku Daurin Auren Yar Daya Daga Cikin Shugabanninta Barr Muhammad Sani Ranar Asabar

Posted onDecember 20, 2024December 20, 2024

Iyalan Barr Barr.Muhammad Sani Yunusa Dana Marigayi Alh. Idris Abdullahi Na farin cikin gayyatarku daurin auren yayansu Zankadediyar AmaryaZainab Muhammad Sani 〔Muhibba] Da Arushin AngoAbdullahi …

Abba k Yusuf
Abba Gida Gida, Labarai

Gwamnan Kano ya aikewa majalisa Sunan Wada Sagagi da mutane biyar dan a nada su kwamishinoni

Posted onDecember 16, 2024December 16, 2024

Gwamna Yusuf ya aikewa majalisar dokoki Kano Sunan Wada Sagagi da mutane biyar dan a nada su kwamishinoni Alfijir labarai ta rawaito sauran sun hada …

IMG 20241215 WA0042
Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Kwamishinar mata kananan yara da masu bukata ta musamman ta gwangwaje mata 200 da tallafin jari a Kano

Posted onDecember 15, 2024December 15, 2024

Daga Rabi’u Usman Kwamishinar ma’aikatar mata kananan yara da masu bukata ta musamman ta jihar kano Haj Aisha Lawan Saji rano ta bayar da tallafin …

Abba k Yusuf
Addini, Labarai

Gwamnan Kano ya naɗa Farfesa Shehu Galadanchi da Farfesa Sani Zaharadden da Mal Karibullah da Mal Abdulwahab da wasu 42, shugabannin Shura

Posted onDecember 13, 2024December 13, 2024

A wani yunkuri na inganta harkokin gudanar da mulki tare da habaka tsare-tsare ta hanyar hada kan al’umma, Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano …

Asma'u Sani
Kannywood, Labarai

Alfijir Labarai Na Gayyatarku Daurin Auren Yar Gidan Hajiya Asma’u Sani Jarima A Kannywood Ranar Juma’a

Posted onDecember 12, 2024December 12, 2024

Iyalan Marigayi Ibrahim Yusuf Dana Marigayi Muhd Sani Dauda (Sanijiyi) Na farin cikin gayyatarku daurin auren yayansu Santaleliyar AmaryaAisha Ibrahim Yusuf Da Arushin AngoUmar Muhammad …

Posts pagination

‹ 1 … 18 19 20 21 22 … 41 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab