Gwamna Yusuf ya aikewa majalisar dokoki Kano Sunan Wada Sagagi da mutane biyar dan a nada su kwamishinoni Alfijir labarai ta rawaito sauran sun hada …
Gwamna Yusuf ya aikewa majalisar dokoki Kano Sunan Wada Sagagi da mutane biyar dan a nada su kwamishinoni Alfijir labarai ta rawaito sauran sun hada …
Karamin ministan albarkatun man fetur da Iskar Gas Rt. Hon. Ekperikpe Ekpo ya yabawa kamfanin NNPC bisa nasarar aiwatar da manufofin shugaban kasa ta hanyar …
Daga Aminu Bala Madobi Shugabar Jam’iyyar Conservative ta Burtaniya Kemi Badenoch ta zargi ‘yan sandan Najeriya da yin fashi da makami kan wadanda ya kamata …
Daga Rabi’u Usman Kwamishinar ma’aikatar mata kananan yara da masu bukata ta musamman ta jihar kano Haj Aisha Lawan Saji rano ta bayar da tallafin …
Yadda Matan Masana’antar Kannywood Rankatakaf Suka Ta Taya Asamu Sani Murnar Bikin Auren Yarta Aisha. wannan Bikin ya bada armashi sosai tare da jaddada zumunci …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Wata Babbar Kotun Nijeriya dake zama a Abuja ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello a kan naira miliyan 500. Alkalin kotun …
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bada shawarar canja tsarin zaɓen na Najeriya, inda ta nuna cewa amfani da katin zaɓe (PVC) …
Gwamnatin Tarayya ta yi gargaɗi mai tsanani game da satar kudaden da aka ware wa kananan hukumomi, tana mai cewa wannan na daga cikin laifukan …
A wani yunkuri na inganta harkokin gudanar da mulki tare da habaka tsare-tsare ta hanyar hada kan al’umma, Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano …
Iyalan Marigayi Ibrahim Yusuf Dana Marigayi Muhd Sani Dauda (Sanijiyi) Na farin cikin gayyatarku daurin auren yayansu Santaleliyar AmaryaAisha Ibrahim Yusuf Da Arushin AngoUmar Muhammad …
Shugaban Ƙaramar Hukumar Gwale, Abubakar Muazu Mojo ya yi barazanar ajiye aikinsa na shugabancin karamar hukumar muddin ba’a sauya masa Daraktan Mulki, DPM, na karamar …
An rufe filin jirgin sama na Nnamdi Azikwe da ke Abuja bayan da wani jirgi ya gamu da fashewar taya lokacin sauka, inda ya kauce …
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya tarbi Shugaban Jamus Frank-Walter Steinmeier a Fadar Aso Rock, Abuja, da safiyar Laraba. Steinmeier, wanda ya isa Abuja da yammacin …
Kwamitin haƙar ɗanyen mai na hukumar tattara kuɗaɗen shiga da hada-hadar kuɗi (RMAFC), ya koka da jinkirin da ake samu wajen haƙar ɗanyen man fetur …
Daga Rabi’u Usman Mai shari’ah Simon amobede na babbar kotun tarayya mai lamba 3 dake zaman ta a nan kano ya bayar da Belin Hajiya …
Kamfanin Man Fetur na Ƙasa, NNPCL, ya sake duba farashin man fetur a jihohin Kano da Jigawa. Ko da yake babban kamfanin mai na Najeriya …
Babbar Jojin kasa, Mai Shari’a Kudirat Kekere-Ekun, ta bayyana cewa bangaren shari’a na binciken hanyoyin da za a bi wajen hukunta duk wanda yayiwa wani …
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta ce kimanin mutane 1,134,828 sun zama yan gudun hijira a Najeriya. Alfijir Labarai ta rawaito a wani rahoto da …