Shahararren dan ta’addar nan da ya addabi yankunan Yar tashar sahabi, janyar Dansadau zuwa magami ya bakunci lahira, a daidai lokacin da ya hadu da …
Shahararren dan ta’addar nan da ya addabi yankunan Yar tashar sahabi, janyar Dansadau zuwa magami ya bakunci lahira, a daidai lokacin da ya hadu da …
Mai Shari’a Inyang Ekwo ya kori ƙarar da Ƙungiyar ’Yan APC na Yankin Arewa ta Tsakiya ta shigar ne bisa dalilai da dama Alfijir Labarai …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar Hisbah ta kama wata matashiyar ’yar TikTok, Hafsat Babyh kan laifin yin bidiyon tsiraici a Jihar Kano. Alfijir Labarai ta …
Sarki Sanusi Lamido Sanusi na II, yayi taddi ga masu sukarsa game da kafet din dake dauke da sunansa, in da yace Khalifa Muhammad Sanusi …
Ni Ko ina ganin da gwamnatin Kano za ta haɗa kai da Alhaji Aliko Dangote, Alhaji Aminu Dantata da Alhaji Abdussamad Isyaku Rabi’u, a gina …
Jam’iyyar adawa ta APC reshen jihar Zamfara ta yi kira ga gwamnatin tarayya da ta ayyana dokar ta baci a jihar domin bada damar samun …
Wata kotun majistiri dake zamanta, a Kano ta bayar da umarnin tsare matasan da ake zargi da yin garkuwa da wani karamin yaro, mai shekaru hudu …
Ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah wa iƙamatis sunnah ta tarayyar Naijeriya, ta kai ziyarar jaje garin Maiduguri, inda ta ziyararci gidan gwamnatin jahar Borno da fadar …
Bisa ga sahalewar Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ana sanar da daukacin masu rike da mukaman gwamnati da suka sauka daga kan …
Daga Aminu Bala Madobi Asusun Tsohon Gwamnan Jihar Sokoto Dr Attahiru Bafarawa Foundation ya zakulo wasu mutane da za.su rattara bukatocin al’ummar Jihar Sokoto, musamman …
Bankunan Nijeriya da kuma cibiyar rangwamen gidaje sun karbo bashin Naira tiriliyan uku daga babban bankin Nijeriya ta hanyar bada lamuni a cikin mako guda, …
Dakta Musa Aliyu, shugaban hukumar yaki da laifukan cin hanci da rashawa da dangoginsu ta ICPC, ya ce cikin awanni 24, hukumar ta kwato Naira …
Jami’an tsaro na ci gaba da samun galaba a yaki da ‘yan bindigar da suke addabar jihar Zamfara, inda suke dada kama su, da tarwatsa …
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya dauki nauyin jinyar wani yaro mai suna Abubakar Ibrahim, dan shekara 13 da ke fama da cutar …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Kungiyar kwadago ta Ƙasa, NLC, a jiya Alhamis ta ce za ta gana da gwamnatin tarayya kan yadda ma’aikata za su tsira daga karin farashin …
A harin na farko da aka kai a yammacin yankin Tillaberi a ranar Lahadin da ta gabata, ‘yan ta’addar da suka kai ɗaruruwa sun kashe …
Yaƙin Isra’ila a Gaza ya shiga rana ta 349, inda ta kashe kusan Falasɗinawa 41,272 – Yawacinsu mata da yara – tare da jikkata kusan …
Allah yayi wa Shahararren ɗan jaridar nan Ahmad Isah Koko rasuwa. Malam Ahmad Koko, ya rasu ne a yau Alhamis bayan fama da jiyya, yayin …