Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

IMG 20231119 140840
Fetur & Gas, Labarai

NNPCL Ya Sanya Sabon Farashin Da Zai Sayar Da Fetur Ɗin Dangote A Jahohin Najeriya

Posted onSeptember 16, 2024September 16, 2024

A cewar NNPCL, a Jihar Legas ne za a fi sayar da fetur ɗin a farashi mai rahusa inda za a rinƙa sayar da shi …

Dangote
Fetur & Gas, Labarai

Takaddama Kan Farashin Fetur Ta Kaure Tsakanin NNPC Da Matatar Dangote

Posted onSeptember 16, 2024September 16, 2024

A wata sanarwa da kamfanin Dangote ya fitar ya ce ya sayarwa da kamfanin NNPCL da man fetur din da kudin dalar Amurka ba da …

Ribadu
Kotu, Labarai

Nuhu Ribadu ya kai karar Shugaban PDP na Edo bisa zargin bata masa suna.

Posted onSeptember 15, 2024September 15, 2024

Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro (NSA), Mallam Nuhu Ribadu, ya shigar da karar Anthony Aziegbemi, shugaban jam’iyyar PDP na jihar Edo a …

FB IMG 1723115651747
Labarai, Shugaba Tinubu

Tinubu Ya Bada Buhunan Shinkafa 1,200 Ga Kowane Minista Don Tallafawa Al’umma

Posted onSeptember 15, 2024September 15, 2024

Ministan ma’adanai Dr. Dokta Alake ya bayyana cewa, “A matsayin martani ga matakin da fadar shugaban kasa ta ɗauka na magance Bukatun ‘yan Najeriya ta …

NNPCL
Labarai, NNPP

Yadda Kamfanin NNPC Ya Fara Dakon Mai Daga Matatar Dangote A Karon Farko

Posted onSeptember 15, 2024September 15, 2024

Babban kamfanin man fetur na Najeriya NNPCL ya fara dakon mai daga matatar mai ta Dangote dake birnin Legas. Alfijir Labarai ta rawaito NNPCL ɗin …

ASUU
ASUU, Labarai

ASUU Ta Koka Da Cin Zarafi Da Korar Mambobinta A Jami’o’i

Posted onSeptember 15, 2024September 15, 2024

Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa, ASUU ta koka kan cin zarafi da matsantawa da ake yi wa mambobinta a wasu jami’o’in gwamnati. Alfijir Labarai ta …

Barr Rilwanu SAN
Labarai, Tarihi

LIFE OF LEGAL LEGEND: The Inspirational Autobiography of Barr. DR. Rilwanu Umar, Senior Advocate of Nigeria (SAN).

Posted onSeptember 14, 2024September 14, 2024

Barr. Rilwanu Umar was born on July 30, 1978, in Birnin Kebbi, Kebbi State, to Alhaji Umaru Tanimu and Hajiya Aisha Galadima. He attended G.R.A …

FB IMG 1723369417786
Kotu, Labarai

Kotu Ta Dakatar Da Yunkurin Sarki Aminu Na Gyaran Fadar Nassarawa

Posted onSeptember 14, 2024September 14, 2024

Babbar kotun Jihar Kano karkashin jagorancin Alkaliyar Alkalai, Dije Abdu Aboki, ta bayar da umarnin wucin gadi na hana Sarkin Kano na 15, Aminu Ado …

Screenshot 20240905 193921 WhatsAppBusiness
Labarai

Sojojin Nijeriya Sun Sake Hallaka wani Kasurgumin Dan Fashin Daji

Posted onSeptember 14, 2024September 15, 2024

Dakarun Nijeriya sun sake samun nasarar hallaka kasurgumin dan fashin daji a Katsina. Alfijir Labarai ta rawaito wata babbar nasara a yakin da ake yi …

Shekarau
Labarai, Siyasa

Dole Yan Nigeria Su Dawo Daga Rakiyar Siyasar Ubangida A  Najeriya — In Ji Shekarau

Posted onSeptember 14, 2024September 14, 2024

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya ce dole ne a dawo daga rakiyar siyasar ubangida domin zaɓen shugabanni nagari. Alfjir Labarai ta rawaito …

Dangote
Dangote, Labarai

NNPCL Ya Saka Ranar Fara Lodin Man Fetur Daga Matatar Dangote A Satumbar Nan

Posted onSeptember 14, 2024September 14, 2024

Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa a ranar Lahadi 15 ga Satumba za a soma lodin kashi na farko na man fetur daga matatar mai …

Sarkin Kano
Addini, Labarai

Mai Martaba Sarkin Kano Aminu Ado Na Gayyatarku Mauldin Annabi (S A W)

Posted onSeptember 14, 2024September 14, 2024

Mai Martaba Sarkin KanoAlh. Aminu Ado Bayero CFR,CNOL,JP Yana Farin Cikin Gayyatar Daukacin Al’ummar Musulmi MasoyaShugaban Mu Annabi Muhammad (S.A.W) Zuwa Wajen MauludinShugabanmu Annabi (S.A.W) …

best seller i
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Bayyana Litinin A Matsayin Ranar Hutu

Posted onSeptember 13, 2024September 13, 2024

Gwamnatin tarayya ta bayyana Litinin 16 ga watan Satumbar a matsayin ranar hutun Maulidi, don karrama bikin zagayowar ranar haihuwar Annabin tsira Muhammad (S.A.W). Alfijir …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji A Yau Juma a

Posted onSeptember 13, 2024September 13, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

Halihu Sububu
Labarai, Yan Bindiga

Sojoji sun kashe mai gidan Bello Turji, Kachalla Halilu Sububu a Zamfara.

Posted onSeptember 13, 2024September 13, 2024

Kachalla Halilu Sububu ya bar wasiyya kafin mutwarsa Kwanaki biyu gabanin hallaka gawurtaccen ɗan ta’adda Halilu Sububu, ya saki wani faifan bidiyo inda yake barin …

Farfesa Da Barasta
Labarai, Zaɓe

Baya Ta Haihu! Maganar Rage Kudin Fom Da Farfesa Ya Ce Yayi Shifcin Gizo Ne – Barr Hassan T Kyaure

Posted onSeptember 13, 2024September 13, 2024

Bayan sanarwar da shugaban hukumar zabe ta jihar Kano Farfesa Malumfashi yayi na rage kudin fom din takarar zaben kananan hukumomi baya ta haihu. Alfijir …

Tinubu
Labarai, Shugaba Tinubu

Shugaba Tinubu Ya Gana Da Sarkin Ingila, Charles A Fadarsa

Posted onSeptember 13, 2024September 13, 2024

Sarki Charles na Ingila ya karɓi baƙuncin shugaban ƙasa Bola Tinubu a fadar Buckingham dake ƙasar Birtaniya. Alfijir Labarai ta rawaito Olusegun Dada, hadimin shugaban …

Hoto VOA
Ambaliya, Labarai

Shugaban Najeriya Ya Baiwa Jihohi Biliyan 108, Domin Shawo Kan Matsalolin Amabaliya

Posted onSeptember 13, 2024September 13, 2024

Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ne ya bayyana hakan a ranar Laraba a fadar shugaban Najeriya dake Abuja. Alfijir Labarai ta rawaito shugaban Najeriya Bola …

FB IMG 1720449129873
APC, Labarai

Jami’ar APC Ta Fadi Matsayarta A Zaɓen Kananan Hukumomin Kano

Posted onSeptember 13, 2024September 13, 2024

Jam’iyyar APC a jihar Kano tace za ta shiga zaɓen ƙananan hukumomi da za a gudanar a ranar 26 ga watan Oktoba mai zuwa. Alfijir …

FB IMG 1723959647845
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Soke Karin Wa’adin Ma’aikan Jihar 4,000 Da Ganduje Yayi

Posted onSeptember 12, 2024September 12, 2024

Aƙalla ma’aikan jihar Kano 4,000 da gwamnatin tsohon gwamnan Abdullahi Umar Ganduje ta tsawaita wa wa’adin  aiki ne ake sa ran za su ritaya a …

Posts pagination

‹ 1 … 68 69 70 71 72 … 318 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab