Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

Tirji
Labarai, Ta addanci

Mai Rabon Ganin Badi: Allah Ya Kubutar Da Matasan Da Turji Yayi Barazaanar Kashe Su.

Posted onSeptember 12, 2024September 12, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Rahotannin dake iske sashin labarai na jaridar Alfijir ya bayyana cewa, Allah Ya kubutar matasan nan ‘yan Moriki da Bello Turji …

Dangote
Dangote, Labarai

Karshen Alewa! Dillalan Mai Sun Kaiwa Tinubu ƙorafin Yadda Dangote Ya Saukaka Man sa

Posted onSeptember 12, 2024September 12, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Dillalan man fetur a Nijeriya sun rubuta wasikar koke ga shugaban ƙasa Bola Tinubu cewa karya farashin dizel zuwa Naira 900 …

best seller i
Ilimi, Labarai

Da Dumi-Duminsa! Gwamnatin Kano ta Sanya Ranar Komawa Makarantu A Jihar

Posted onSeptember 12, 2024September 12, 2024

Gwamnatin jihar Kano ta amince da ranar Lahadi, 15 ga Satumba, 2024, a matsayin sabuwar ranar da ɗaliban makarantun firamari da sakandire za su koma …

IMG 20240912 WA0082
Labarai

NAWOJ Ta Karrama Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano.

Posted onSeptember 12, 2024September 12, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Kungiyar Mata ‘Yan Jaridu ta kasa (NAWOJ) ta karrama Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kano Muhuyi Magaji …

ASUU
ASUU, Labarai

Ilimi! Kungiyar ASUU Ta Sanar Da Fara Yajin Aikin ‘Sai Baba Ta Gani

Posted onSeptember 12, 2024September 12, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa (ASUU) ta bayyana fara yajin aikin ‘sai baba ta gani’ a jami’ar jihar Gombe (GSU) saboda …

Turji Da Bukama
Labarai, Supreme Court

Wata Sabuwa: Bello Turji Yayi Kakkausan Martani Ga Barr Bulama Bukarti.

Posted onSeptember 12, 2024September 12, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Bello Turji Kasurgumin dan ta’adda da ya addabi jihohin arewa maso yamma ya maida martani ga fitaccen masanin shari’a Bulama Bukarti …

IMG 20240219 094633
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onSeptember 11, 2024September 11, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

Command NDLEA kano
Labarai

Misquote Regarding Local Government Elections Candidates’ Drug Integrity Test Results

Posted onSeptember 11, 2024September 11, 2024

From Rabiu Usman The National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA) Kano State Command wishes to correct a misquote circulating in the media regarding the drug …

Fadar kano 1
Labarai, Masarautar Kano

Tarihi! Makabartar Fadar Gidan Rumfa a Kano Na Dauke da Sarakuna Fiye da Makabartar Gidan Nassarawa

Posted onSeptember 11, 2024September 11, 2024

   – Daidai lokacin da Sarki Aminu Ado Bayero ke gyaran fadar Nasarawa Wani bincike na musamman ya nuna cewar a Makabartar dake Fadar Gidan …

FB IMG 1723959647845
Labarai, NNPP

 Jam’iyyar NNPP Ta Fitar Da Sunaye ‘Yan Takara 38, Cikin 44 A Zaɓen Ƙananan Hukumomin Kano.

Posted onSeptember 11, 2024September 11, 2024

Jam’iyyar dai ta fitar da sunayen ‘Yan Takarar a ƙananan Hukumomin 38, a inda sauran guda shida kuma suka yi layar zana. Alfijir Labarai ta …

Farfesa Umar Sani Fagge
B U K Kano, Labarai

Labari Mai Dadi! B U K Ta Amince Da Nada Mal Umar Sani Fagge Da Mai Bushira Da Wasu Malamai A Matsayin Farfesa

Posted onSeptember 11, 2024September 11, 2024

Hukumar gudanarwa ta Jami’ar Bayero (BUK) ta amince da karin girma ga manyan malamai casa’in zuwa matakin Farfesa da Mataimakin Farfesa. Alfijir Labarai ta rawaito …

Kano
Kano, Labarai

Hukumar Yaki Kwacen Waya Da Ta’ammali Da Miyagun Kwayoyi Tayi Holin Wasu Matasa A Kano

Posted onSeptember 11, 2024September 11, 2024

Daga Abdu Ado K/Naisa Shugaban Hukumar yaki da ta’ammali da miyagun kwayoyi gami da kwacan waya na jihar Kano, Brigadiar General Gambo Mai Aduwa (Mai …

Shari’a
Kotu, Labarai

Wani Tsohon Alƙali Ya Gurfana  Gaban Kuliya kana Dukan Wata Matar Aure Makauniya A Zaria

Posted onSeptember 10, 2024September 10, 2024

An gurfanar da tsohon aƙalin kotun shari’ar Musulunci, Mahmoud Shehu, a gaban kotun majistare da ke Tudun Wada Zariya, kan laifin cin zarafin wata matar …

IMG 20240910 WA0218
Labarai, Maiduguri

Ana Wata! Sama Da Fursunoni 200 Ne Suka Tsere Daga Gidan Gyaran Hali A Maiduguri

Posted onSeptember 10, 2024September 10, 2024

Sama da fursunoni 200 sun tsere daga gidan yarin birnin Maiduguri da ke jihar Bornon  Najeriya bayan ambaliyar ruwa ta rusa katangar gidan yarin. Alfijir …

IMG 20240909 WA0269
Best Choice Specialist Hospital, Labarai

Asibitin Best Choice Ya Kaddamar Da Sabuwar Na’urar Jarirai Ta (Jaundice) Irinta Ta Farko A Arewacin Najeriya

Posted onSeptember 10, 2024September 10, 2024

_”Hanyar Cigaban Arewacin Najeriya!”_ A wani yunƙuri na inganta kulada kiwon lafiya, Asibitin kwararru na Best Choice ya ɗauki gabaren kula da kiwon lafiyar jarirai …

NAFDAC
Labarai, NAFDAC

NAFDAC Ta Bada Umarnin Janye Wani Sabulun Wanka Daga Kasuwannin Nijeriya

Posted onSeptember 10, 2024September 10, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta sanar da janye duk wani sabulun wanka na Dove mai …

Ambaliyar Maiduguri
Ambaliya, Labarai

Ibtila’i! Ambaliyar Ruwa Mafi Muni Cikin Shekaru 30 Ta Ƙara Furuwa A birnin Maiduguri

Posted onSeptember 10, 2024September 10, 2024

Birnin Maiduguri dai yayi fama da ambaliyar ruwa mafi muni tun shekarar 1994, Wanda ruwa ya mamaye gidaje da dama, lamarin da ya sanya mazauna …

Rigakafi
Labarai

Ibtila’i! Adadin Mutanen Da Suka Kamu Da Cutar Kyandar Biri A Najeriya Ya Kai 53 – In Ji NCDC

Posted onSeptember 10, 2024September 10, 2024

Kusan makonni biyu da suka gabata Amurka ta ba Najeriya allurar rigakafin cutar ta kyandar biri A wata sanarwa hukumar ta NCDC ke fitarwa duk …

Ajaero NLC
Labarai, NLC

DSS Ta Bayar Da Belin Shugaban Kungiyar Kwadagon Najeriya Joe Ajaero

Posted onSeptember 10, 2024September 10, 2024

Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta bada belin shugaban kungiyar kwadago na Najeriya, NLC, Joe Ajaero bayan Kama shi da tayi a safiyar litinin. …

IMG 20240219 094633
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onSeptember 9, 2024September 10, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

Posts pagination

‹ 1 … 69 70 71 72 73 … 318 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab