Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

FB IMG 1718698222689
Labarai, PDP

Jam’iyyar PDP Ta Caccaki Rabi’u Kwankwaso Martani Mai Zafi

Posted onSeptember 9, 2024September 9, 2024

Jam’iyyar PDP ta mayar da martani kan kalaman da sanata Rabi’u Kwankwaso, ya yi wanda ya yi iƙirarin cewa jam’iyyar PDP ba ta da wani …

Bodar Najeriya
Labarai, Nijeriya

Jami’an Tsaron Bodojin Nijeriya Sun Koka Kan Watanni 30 Ba a Biya Su Alawus Din Su Ba

Posted onSeptember 9, 2024September 9, 2024

Wasu jami’an Hukumar Kwastam ta Ƙasa (NCS) da na Hukumar Shige da Fice ta Ƙasa (NIS) da aka tura kan iyakokin Najeriya sun koka da …

IMG 20231110 230813
DSS, Labarai

Wata Sabuwa! Bayan Cafke Shugaban NLC, Jami’an DSS Sun Yi Dirar Mikiya A Ofishin SERAP

Posted onSeptember 9, 2024September 9, 2024

Jami’an rundunar tsaro ta farin kaya DSS, sun kai samame ofishin kungiyar yaki da cin hanci da rashawa ta SERAP dake Abuja. Alfijir Labarai ta …

NLC Boss
DSS, Labarai

Yanzu-Yanzu: Hukumar DSS Ta Kama Shugaban NLC,  Ajaero

Posted onSeptember 9, 2024September 9, 2024

Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun kama shugaban Kungiyar Ƙwadago ta Ƙasa (NLC) Joe Ajaero. Alfijir Labarai ta rahotanni sun baiyana cewa  an …

best seller i
Labarai, Nijeriya

Wata Sabuwar! Sojojin Najeriya 195 Sun Ajiye Aikinsu

Posted onSeptember 9, 2024September 9, 2024

Aƙalla sojojin Najeriya 195 sun mika takardun ajiye aiki domin ƙashin kansu ga Rundunar Sojin Najeriya. Alfijir Labarai ta rawaito sojin Ƙasa ta Najeriya ba …

Atiku Abubakar
Atiku Abubakar, Labarai

Atiku Ya Caccaki Gwamnatin Tinubu Kan Shirin Ƙarin Harajin VAT

Posted onSeptember 8, 2024September 8, 2024

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya koka kan shirin da gwamnatin tarayya ta yi na kara kudin harajin harajin VAT. Alfijir Labarai ta rawaito …

Ganduje Da Kawu
APC, Labarai

Muna Addu’ar Allah Ya Dawo Mana Da Kai Cikinmu – APC  Ga Kawu

Posted onSeptember 8, 2024September 8, 2024

Jam’iyyar adawa ta APC a jihar Kano ta nuna fatan Sanata mai wakiltar Kano ta Kudu, Sanata Abdulrahman Kawu Sumaila ya dawo gidan sa na …

FB IMG 1721939691541
Fetur & Gas, Labarai

SERAP Ta Yiwa Tinubu Barazanar Awa 48 Ya Saka NNPCL Ta Janye Ƙarin Farashin Man Fetur

Posted onSeptember 8, 2024September 8, 2024

Ƙungiyar SERAP mai fafutikar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta buƙaci shugaban ƙasar, Bola Tinubu ya yi amfani da ”matsayinsa ya tilasta wa babban …

Kwankwaso
Kwankwasiyya, Labarai

2027: Kwankwaso ya baiyana aniyar sa ta tsayawa takarar shugabancin ƙasa a NNPP

Posted onSeptember 8, 2024September 8, 2024

Jagoran jam’iyyar (NNPP) na kasa, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya bayyana kwarin gwiwar lashe zaben shugaban kasa a 2027. Kamfanin dillancin labaran Najeriya NAN, ya ruwaito …

FB IMG 1719671782992
Ilimi, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Dage Ranar Komawa Makarantu a Jihar

Posted onSeptember 7, 2024September 8, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Gwamnatin jihar Kano ta dage ranar da za a koma makarantun firamare da na sakandire domin fara karatun shekarar 2024/2025. Alfijir …

Opay
Labarai

Hukumar Haraji Ta Najeriya Ta Sanya Caji Ga Wani Adadin Tura Kudi Daga Bankin Opay

Posted onSeptember 7, 2024September 7, 2024

Banki hadadar kudade ta Opay tana sanar da kostominta cewa, daga ranar 9 ga Satumba, 2024, kostominsu zasu biya Naira 50 na lokaci daya kacal. …

Yan Damfara
Amurka, Labarai

An Daure ‘Yan Najeriya 2 Bayan Damfarar Wani  Ba’Amurke Har Hakan  Yasa Ya Kashe Kansa

Posted onSeptember 7, 2024September 7, 2024

Ana zargin ‘yan Najeriyar 2; Samuel da Samson Ogoshi da gudanar da wata kungiyar zambar-lalata ta kasa da kasa daga Najeriya ta hanyar gabatar da …

Tinubu China
Labarai, Shugaba Tinubu

Samar Da Kayan More Rayuwa Kyauta Ko Cikin Farashi Mai Sauƙi Zai Ƙara Jefa ‘Yan Najeriya Cikin Wahala – Tinubu

Posted onSeptember 7, 2024September 7, 2024

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce ƙarin kuɗin man fetur da aka yi zai taimaka wa Nijeriya wajen ci gaban tattalin arziki. Alfijir Labarai …

Ajuri
Labarai, Shugaba Tinubu

Wata Sabuwar! Mai Magana Da Yawun Shugaban Najeriya Ajuri Ya Ajiye Aikinsa.

Posted onSeptember 7, 2024September 7, 2024

Mai magana da yawun shugaban kasa Bola Tinubu, na Najeriya Chief Ajuri Ngelale ya ajiye aiki sakamakon rashin lafiya. Alfijir Labarai ta rawaito Ajuri, ya …

Hon Tajudeen Abbas
Labarai, Majalisar Wakilai

Yabon Gwani: Hon Tajudeen Abbas Mai Kamar Zuwa Akan Aika — Comrade Rufai Danmaje

Posted onSeptember 7, 2024September 7, 2024

Shugaban Kungiyar Arewa Concerns Citizen For Development ACCD Amb. Comrade Dr. Rufai Mukhtar Danmaje ya yabawa Shugaban Majalisar Kasa Rt. Hon Tajudeen Abbas bisa jajircewarsa …

FB IMG 1723115651747
Labarai, Shugaba Tinubu

Jawabin Shugaban Najeriya Kan Karin Farashin Da Aka Yiwa Fetur A Kasar

Posted onSeptember 7, 2024September 7, 2024

Karin kudin man dai yasa ana siyar da lita daya daga Naira 897 a gidajen man NNPC, maimakon 617 da ake siyarwa a baya, a …

Hoto Alfijir Labarai
Al Ajabi, Labarai

Buwayi Gagara Misali! Wata Akuya Ta Haifi Awaki Siffar Mutane A Kano

Posted onSeptember 6, 2024September 6, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Wanda yayi unguwar zomancin akuyar lokacin da yazo zaro ‘ya’yan awakin, fita yayi aguje sakamakon ganin abinda bai saba gani ba. …

IMG 20240219 094633
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji A Yau Juma a

Posted onSeptember 6, 2024September 6, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

Kano Pillars
Labarai, Wasanni

Kungiyar kwallon Kafa Ta Kano Pillars Ta Ɗauki Sabbin Ƴan Wasa 12

Posted onSeptember 6, 2024September 6, 2024

Kungiyar kwallon Kafa ta Kano Pillars wacce ta lashe gasar Firimiya ta kasa har sau 4 a tarihin ta, ta dauki sabbin ƴan wasa domin …

Screenshot 20240718 172457 Facebook
Labarai, Majalisar Kano

Mafi Ƙarancin Albashi: Majalisar dokokin Kano ta amince da kwarya-kwaryar kasafin kuɗi na N99b

Posted onSeptember 6, 2024September 6, 2024

Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da kwarya kwaryar kasafin kudi na Naira Biliyan 99 domin baiwa gwamnatin jihar damar aiwatar da mafi karancin albashi …

Posts pagination

‹ 1 … 70 71 72 73 74 … 318 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab