Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta amince tare da damƙa ƙudirin ƙirƙiro Hukumar Inganta Tsarin Karatun Tsangaya, domin magance yawaitar yaran da ke gararamba ba su …
Majalisar Dokokin Jihar Jigawa ta amince tare da damƙa ƙudirin ƙirƙiro Hukumar Inganta Tsarin Karatun Tsangaya, domin magance yawaitar yaran da ke gararamba ba su …
Iyalan Marigayi Alh Sale Muhd Hadeja Dana Alh Jibrin Muhd Hotoro Na farin Cikin Gayyatarku Daurin Auren Yayan su AmaryaHaj Maryam Sale Fantimoti (Maman Mawaka) …
Wata Babbar Kotun Tarayya a Najeriya ta dakatar da hukumar zaben Kano daga karbar miliyoyin kudade daga masu neman takara a zabukan kananan hukumomi. Idan …
Daga cikin wadanda aka kama har da ‘yan kasashen Aljeriya da Chadi da Somaliya. Alfijir Labarai ta rawaito hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun kama akalla …
Dubun alƙalin bogin ta cika ne bayan da ya gabatar da kansa a matsayin alkali daga Jihar Jigawa a gaban Kotun Musulunci da ke unguwar …
Allah ya yiwa Mal Ahmad Garba kofar Na’isa Rasuwa, ya rasu ne bayan fama da rashin lafiya da yayi. Kafin rasuwarsa tsohon Director Operations, ne …
Wani bene mai hawa biyu yayi sanadin mutuwarwasu mutane guda biyu, yayin da wasu biyu suka jikkata a Jihar Kano. Alfijir Labarai ta rawaito ya …
Daga Aminu Bala Madobi Da ace mutane zasu rungumi tsarin amfani da Compressed Natural Gas (CNG) a motocin su maimakon Fetur, da an samu sauki …
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, ya yi kira da a hada karfi da karfe tsakanin manyan masu rike da mukaman gwamnati a kowane mataki …
Majalisar Dokokin Jihar Bauchi ta umarci hukumar Shari’ah da ta gaggauta gudanar da bincike kan bidiyon da ke yawo a kafafen sadarwa zumunta inda aka …
Ofishin jakadancin Saudiyya a Nijeriya ya yi Allah-wadai da harin ta’addancin da aka kai kan al’ummar Mafa da ke karamar hukumar Tarmuwa a jihar Yobe. …
Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Kungiyar ta fitar sakamakon sanarwar data fito na Kara farashin mai da kamfanin Samar da man fetur …
Allah Ya yi wa Barden Kano, Hakimin Bichi, Malam Idris Abdullahi Bayero rasuwa a yau Laraba a jihar Kano. Sarkin Kano Muhammad Sanusi II, ne …
Kungiyar dalibai ta kasa (NANS) ta fitar da sanarwar shirin rufe dukkan manyan biranen Najeriya daga ranar 15 ga Satumba, 2024. Alfijir Labarai ta rawaito …
“A tsawon lokaci, akwai shirye-shirye ga Nijeriya da za ta saka kuɗaɗe a harkar gwamnati fiye da yadda take yi a yau. Alfijir Labarai ta …
Shugaban kungiyar gwamnonin Arewa kuma gwamnan jihar Gombe, Muhammad Inuwa Yahaya, yayi Alla-wadai da harin baya bayannan da aka kai kauyen Mafa a karamar hukumarTarmuwa …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da sammacin kama ɗan ƙasar Birtaniya, Andrew Wynne tare da wasu ‘yan Najeriya bisa zargin cin …
A jiya ne kungiyar gwamnonin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP-GF) ta gargadi ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, da ya daina furta kalamai masu tayar …