Alfijr ta rawaito wata babbar kotu da ke zamanta a jihar Ogun, a ranar Juma’a, ta yanke wa wani Lanso Ogundele hukuncin daurin rai da …
Tag: Business insurances
Alfijr ta rawaito ‘yan bindiga kimanin 20, a ranar Laraba, sun kashe sojoji uku tare da raunata daya a wani harin kwantan bauna da suka …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Litinin 3 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu domin bikin cikar kasar shekaru 62 da samun …
Bayan Kiraye Kiraye Da Kuke Ga Manhajar Whatsapp, Yanzu Haka Ya Fito Da Wani Cigaba Alfijr ta rawaito bayan korafe korafenku da kiraye kiraye kan …
Alfijr ta rawaito wata babbar kotu da ke Ikeja ta yanke wa mai rike da sarautar Baale da ke Shangisha a unguwar Magodo a Jihar …
Allah ya yiwa Alhaji Umar Malumfashi rasuwa, kafin Rasuwar sa Jarumi ne ala masanatar kannywood, Alfijr Labarai Da yawa sun fi gane shi da Alhaji …
Alfijr ta rawaito makarantar Gidan Gadamina da ke da mazauni a unguwar Galadanchi da ke birnin Kano karamar hukumar Gwale, makaranta ce da aka kafa …
Alfijr ta rawaito wani abin mamaki lokacin da aka gurfanar da wani mutum mai shekara 45, a gaban kotu bisa zarginsa da satar wayar dan …
Alfijr ta rawaito Fitacciyar shahararriyar ɗan Daudu wato, Bobrisky ya gabatar da wani muhimmin roko game da abin da yake so a halin yanzu Alfijr …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Dollar zuwa NairaSiya = 712 / Siyarwa = 725 Pounds zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito Jami’an tsarol sun kama wani tsoho mai shekaru 75 bisa laifin mallakar tan din haramtattun kwayoyi” a unguwar Anguwan Sate, yankin karamar …
Alfijr ta rawaito Ƴan bindiga sun harbe wani Inyamiri ɗan kasuwa, mai suna Ifeanyi a unguwar Sabongari a Jihar Kano. Alfijr Labarai Lamarinya faru ne …
Alfijr ta rawaito mutum 15 ne suka mutu wasu kuma da dama suka jikkata a wani harin aka kai a wani masallaci a jihar Zamfara. …
Alfijr ta rawaito wani matashi dan shekara 21, dalibi a Jami a ya kashe iyayensa bayan da ya nemi kudade a hannunsu suka hana shi …
Alfijr ta rawaito Wata kotu da ke Ilorin a ranar Juma’a ta raba auren Musulunci tsakanin Abdul Mukaila da Rahimat Mukaila Alfijr Labarai Alkalin kotun, …
Alfijr ta rawaito Buhari ya nemi Tinubu ya dauko Margaret domin ta jagoranci yakin neman zaben jam’iyyar APC mai mulki a yankin amma, ya ki …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Dollar zuwa NairaSiya = 709 / Siyarwa = 717 Pounds zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito wasu gungun masana kimiya na kasar China sun ƙirƙiro wani takunkumin fuska, wanda zai iya gano mai ɗauke da ƙwayoyin cutar korona …
Alfijr ta rawaito bayan kisan da wani ɗan China, Geng Quanrong ya yi wa budurwarsa a jihar Kano, Ummukulthum mai lakanin Ummita, sai ga wata …
Alfijr ta rawaito jami’an hukumar EFCC sun kama Hassan Babangida Hassan da laifin hada baki, damfarar aiki da kuma jabu. Alfijr Labarai Hukumar ta yi …