Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wasu mutum biyar hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda laifin lashe wata dattijuwa mai shekara 67, kan zargin …
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wasu mutum biyar hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda laifin lashe wata dattijuwa mai shekara 67, kan zargin …
Daga A’isha Salisu Ishaq Majalisar dokokin Jihar Kano ta yi dokar cin tarar naira dubu 25 ga duk wanda aka kama da tofar da yawu, …
Ana fargabar harbe mutane hudu sun mutu a Rimin Zakara a karamar hukumar Ungogo ta jihar Kano, bayan rikici ya ɓarke tsakanin mazauna yankin jami’an …
Gwamna Yusuf ya naɗa mai jawa Sheikh Karubullah Nasiru Kabara baki a gidan Sarki ,da Sheikh Ali Dan Abba da Sheikh Dan Almajiri mukamai Gwamnan …
Alawar tana kama da cakulet, amma a cikinta ansanya abin da ke bugarwa, kuma yawanci an fi sayarwa a makarantu. Hukumar Hana Sha da Fataucin …
Yanzu haka rundunar yan sandan jahar Kano tayi holan Bama-Baman da tace ta kama, hadi da wadanda ake zargin zasu tayar dasu, Ciki Wadanda ta …
Daga Aisha Salisu Ishaq Babban Daraktan kudi na hukumar raya kogunan Hadeja-Jama’are Musa Iliyasu Kwankwaso ya ce yana goyon bayan a sami sulhu tsakanin tsofaffin …
Daga Aisha Salisu Ishaq Gwamnatin Najeriya ta hannun Hukumar kula da sufurin jragen sama ta ƙasar (NCAA) ta sanar da dakatar da ayyukan kamfanin jirgin …
Daga A’isha Salisu Ishaq Ayyukan sauka da tashin jiragen sama sun dawo daidai, bayan tsaikon da aka samu na wasu sa’o’i sakamakon faduwar da jirgin …
Daga Aisha Salisu Ishaq Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta samu gagarumar nasara wajen yaki da miyagun laifuka, inda ta kama wasu da ake zargi …
Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya taya Darikar Tijjaniyya murnar kammala taron Mauludin Sheikh …
Shugaban Hukumar Kula da Korafe-korafe da Yaƙi da Cin Hanci ta Jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimin gado, wanda jami’an ƴan sanda na musamman na Sufeto …
Gwamnatin Jihar Kano ta zargi ƴasanda da kokarin hana taron addini na na dariƙar Tijjaniyya na shekara-shekara a jihar, inda ta ƙaryata cewa akwai barazanar …
Asibitin koyarwa na Aminu Kano, AKTH, ya musanta aikata wani laifi a aikin tiyatar da aka yi wa wata mata, inda ta yi tir da …
Shugaban kwamitin gidaje da muhalli na Majalisar Wakilai, Abdulmumin Jibrin Kofa, ya yi kira da a gaggauta sulhunta tsakanin tsohon gwamnan jihar Kano Rabiu Musa …
Wani lauya mai zaman kan sa a jihar Kano Barista Haruna Musa Muhammad, ya yi ƙorafi a gaban babbar kotun tarayya da ke zamanta a …
Wata Kotun Majistare mai lamba 70 a jihar Kano ta tsare wasu mutane hudu a gidan yari bisa samun su da laifin hada baki wajen …
Gwamnatin Tarayya ta mayar da martani kan kalaman Sarkin Kano na 16, Khalifa Muhammad Sanusi II na cewa ba zai taimaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu …
Gwamnatin Tarayya sanar da ɓullar cutar murar tsuntsaye a Ƙaramar Hukumar Gwale Jihar Kano. Sanarwar da Babban Jami’in Lafiyar Dabbobi ta Najeriya, ya fitar ta …