Kotun Majistiri da ke zamanta a gini mai lamba 47 unguwar Norman’s land da ke ƙaramar hukumar Fagge a jihar Kano ta aike da wasu …
Kotun Majistiri da ke zamanta a gini mai lamba 47 unguwar Norman’s land da ke ƙaramar hukumar Fagge a jihar Kano ta aike da wasu …
Kamfanin man fetur na Najeriya NNPCL ya umarci gidajen man fetur na shiyar Kano da Jigawa su sauke farashin litar man fetur nan take. Kamfananin …
Gwamnatin Kano Ta Yaba Da yadda Yan Kwangila Suka Fara Rarraba Abincin Shan Ruwa A Kano Hakan na kunshe ne cikin tattaunawar da Mataimakin Gwamnan …
Gwamnan jihar Kano ya dakatar da shugaban ma’aikata na riko, kuma babban sakatare, Salisu Mustapha, bisa zargin da ake na zabtare wa ma’aikata albashi da …
Hukumar Shari’ah ta jihar Kano bayan ta musuluntar da Maryam da tayi ta kuma aurar da ita a ranar Alhamis ga wani matashi mai suna …
Daga Aminu Bala Madobi Biyo bayan korafe korafe na yankar albashin ma’aikata, Gwamnatin Kano ta sha alwashin daukar mataki cikin gaggawa a kokarin yiwa lamarin …
Kwamishinan Labarai da Harkokin Cikin gida na Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya ya jaddada ƙoƙarin gwamnatin jihar na bunƙasa ƙwarewa a harkar yaɗa labarai. Waiya …
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa ta rufe wasu hanyoyin ne da suke dangana mutane da gidan sarki na Nasarawa dake kan titin …
Hukumar Shari’a ta jihar Kano Karkashin Jagorancin Shugabanta Malam Abbas Abubakar Daneji, ta jagoranci zama na farko wanda ya gudana domin ganawa da sauran Shuwagabannin …
Shugaban majalisar malamai ta Kasa Sheik Ibrahim Khalil ya bayyana cewa bayan zama da dukkanin bangarorin da danbarwar Sabon masallacin Sahaba dake kundila a Kano, …
Gwamnan jihar Kano Eng. Abba Kabir Yusuf ya gargadi malamai da su daina tilastawa dalibai yin aikace-aikacen wahala a ciki ko a wajen makaranta Haramcin …
Shugaban hukumar Shari’a ta jihar Kano Malam Abbas Abubakar Daneji yayi kira ga yan kasuwa da su ji tsoron Allah su yi koyi da kiran …
The recent statement credited to the National Chairman of the APC Patriotic Volunteers, Alhaji Usman Alhaji, announcing the group’s intention to form a shadow government …
Ba a tabbatar da adadin mutanen da su ka rasa rayukansu ba, yayin da wasu su ka jikkata bayan da wata tirela ta fadi a …
Shugaban hukumar kwashe shara ta jihar Kano, Ambasada Haruna Zago ya rasu bayan fama da rashin lafiya. Daya daga cikin ma’aikatan hukumar ne ya shaidawa …
Hukumar Shari’ar Muslunci ta jihar Kano karkashin jagorancin shugabanta Sheikh Malam Abbas Daneji ta fara da kafar dama. In da hukumar ta sami nasarar musuluntar …
Fitacciyar yar kasuwar nan wadda ta kware wajen hada mata da kawo kayayyakin mata kala kala, kama da suttura dogwayen takalma da jakunkuna, riguna, turarukan …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Daga A’isha Salisu Ishaq Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da kudirin kafa hukumar tsaro mallakin jiha. Matakin ya biyo bayan zazzafar muhawara akan wasu …