Alfijr ta rawaito ƙasar Saudiyya sun ɗauki mataki na magance yaɗuwar ruwan ZamZam na jabu a ƙasashen duniya. Sakamakon rahotannin baya-bayan nan na gurbataccen kwalabe …
Tag: magazines
Alfijr Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Ranar Juma a Daga Kasuwar Wapa kano. Alfijr 1. Dollar zuwa NairaSiya = 593 / Siyarwa = 596 …
Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara da ke Abuja, a ranar Laraba, ta yi watsi da hukuncin wata babbar kotun tarayya da ke Umuahia, jihar …
Alfijr Alfijr ta rawaito bayan tantancewa da bincike mai zurfi Malam Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya tabbatar da an ga jaririn watan Shawwal a jihohi …
Alfijr Ba za mu taba ci gaba da gudanar da harkokin addini cikin tashin hankali ba, dole mu budo hanyar warware matsalolin da muke ciki …
Alfijr Alfijr ta rawaito kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta dauki kocin Ajax, Erik ten Hag a matsayin sabon kocinta. Erik ten Hag ya …
Alfijr Alfijr ta rawaito, Gwamnan Jihar kano Abdullahi Umar Ganduje, ya umurci Hukumar Samar da ruwan sha ta Karkara da ta gaggauta fara aiki tare …
Alfijr Alfijr ta rawaito gobara ta ƙone shaguna huɗu a kasuwar da ke sansanin alhazai ta Kano wato Hajj Camp. Wasu ganau sun bayyana gobarar …
Alfijr Alfijr ta rawaito Mutane 26 ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da ake ci gaba da neman wani jirgin ruwa a kogin Shagari da …
Alfijr ta rawaito babban sakataren gwamnatin jihar Kano Alh Usman Alhaji na cewa, babban burin duk wani ma’aikacin gwamnati shi ne ya yi ritaya, yayin …
Alfijr Alfijr ta rawaito wata kungiya mai zaman kanta a Kano mai suna Dahiru Dawaki Foundation ta nemarwa fursunoni 37 da ke da kananan laifuffuka …
Alfijr Alfijr ta rawaito wani gini da bai kammala ba a Kano ya ruguje da tsakar dare a cikin birnin Kano, ya yi sanadin mutuwar …
Alfijr Alfijr ta rawaito tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar PDP a wannan rana Kwankwaso ya sanar da …
Alfijr ta rawaito Rikicin filin jirgin sama na Kaduna ya barke yayin da ‘yan bindiga suka hana jirgin sama tashi kuma sun kashe ma’aikaci daya. …
Alfijr Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Ranar Juma a Daga Kasuwar Wapa kano. 1. Dollar zuwa Naira Siya = 577 / Siyarwa = 586 …
Alfijr ta rawaito wata kotun Majistare da ke zamanta a garin Ota na Jihar Ogun, ta umarci wata mata da ta share harabar makarantar Iju-Ebiye …