Daga cikin wadanda aka kama har da ‘yan kasashen Aljeriya da Chadi da Somaliya. Alfijir Labarai ta rawaito hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun kama akalla …
Daga cikin wadanda aka kama har da ‘yan kasashen Aljeriya da Chadi da Somaliya. Alfijir Labarai ta rawaito hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun kama akalla …
Daga Aminu Bala Madobi Da ace mutane zasu rungumi tsarin amfani da Compressed Natural Gas (CNG) a motocin su maimakon Fetur, da an samu sauki …
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, ya yi kira da a hada karfi da karfe tsakanin manyan masu rike da mukaman gwamnati a kowane mataki …
Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Kungiyar ta fitar sakamakon sanarwar data fito na Kara farashin mai da kamfanin Samar da man fetur …
Kungiyar dalibai ta kasa (NANS) ta fitar da sanarwar shirin rufe dukkan manyan biranen Najeriya daga ranar 15 ga Satumba, 2024. Alfijir Labarai ta rawaito …
“A tsawon lokaci, akwai shirye-shirye ga Nijeriya da za ta saka kuɗaɗe a harkar gwamnati fiye da yadda take yi a yau. Alfijir Labarai ta …
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da sammacin kama ɗan ƙasar Birtaniya, Andrew Wynne tare da wasu ‘yan Najeriya bisa zargin cin …
A jiya ne kungiyar gwamnonin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP-GF) ta gargadi ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, da ya daina furta kalamai masu tayar …
Daga Aminu Bala Madobi Kamfanin mai na Najeriya, NNPCL ya sanar da sabon farashin litar man fetir a fadin kasar da sanyin Safiyar Talata Alfijir …
Matatar man Dangote, ta fara sarrafa man fetur bayan tsaikon da aka samu sakamakon karancin danyen mai a baya-bayan nan. Alfijir Labarai ta rawaito wani …
Kwamatin Majalisar Dattawan Najeriya da ke nazari kan dokar zaɓe ya bayar da shawarar rage albashin ‘yanmajalisa da kuma masu muƙaman gwamnati. Alfijir Labarai ta …
Tun da fari kafofin watsa labarai sun wallafa cewa bashin da ya yi wa NNPCL yana barazana ga tsarinsa na shigo da fetur Nijeriya. Alfijir …
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta aika sammaci ga Gwamnan Babban Bankin Ƙasa, Olayemi Cardoso da ya bayyana a gabanta game …
Ministan harkokin cikin gida Olubunmi Tunji Ojo, ya bayar da umarnin a gaggauta bincikar yadda ake ciyar da fursunonin gidan gyaran hali na Afokang dake …
Majalisar Wakilai Ta Jinjina Wa Kamfanin Ɗangote Wajen Bunƙasa Tattalin Arzikin ƘasaYunkurin bunƙasa masana’antu da kamfanin Dangote ke yi a Nijeriya, ya sake samun ƙwarin …
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana kwarin gwiwar cewa jam’iyyar za ta lashe zaben gwamnan jihar Edo da za a yi …
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya jaddada bukatar karfafa alaka tsakanin Najeriya da kungiyar tarayyar turai, musamman wajen magance matsalar rashin abinci mai gina jiki …
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sauke shugaban hukumar alhazai ta Najeriya bayan koke-koke kan yadda aikin hajjin 2024 ya gudana Hukumomi a Najeriya na dab …
Ƙungiyar Likitoci masu neman ƙwarewa ta Najeriya (NARD) ta fara yajin aikin gargadi na kwana bakwai a dukkanin cibiyoyinta na faɗin ƙasar, inda ta buƙaci …