Hukumar yaki da fasa kwauri ta kasa, shiyya ta C ta lalata buhuhunan bushashen naman jaki guda 1, 015 da fatar Jakin a Edo. Alfijir …
Hukumar yaki da fasa kwauri ta kasa, shiyya ta C ta lalata buhuhunan bushashen naman jaki guda 1, 015 da fatar Jakin a Edo. Alfijir …
A wata sanarwa da kamfanin Dangote ya fitar ya ce ya sayarwa da kamfanin NNPCL da man fetur din da kudin dalar Amurka ba da …
Babban kamfanin man fetur na Najeriya NNPCL ya fara dakon mai daga matatar mai ta Dangote dake birnin Legas. Alfijir Labarai ta rawaito NNPCL ɗin …
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa, ASUU ta koka kan cin zarafi da matsantawa da ake yi wa mambobinta a wasu jami’o’in gwamnati. Alfijir Labarai ta …
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya ce dole ne a dawo daga rakiyar siyasar ubangida domin zaɓen shugabanni nagari. Alfjir Labarai ta rawaito …
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa a ranar Lahadi 15 ga Satumba za a soma lodin kashi na farko na man fetur daga matatar mai …
Daga Aminu Bala Madobi Rahotannin dake iske sashin labarai na jaridar Alfijir ya bayyana cewa, Allah Ya kubutar matasan nan ‘yan Moriki da Bello Turji …
Daga Aminu Bala Madobi Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa (ASUU) ta bayyana fara yajin aikin ‘sai baba ta gani’ a jami’ar jihar Gombe (GSU) saboda …
Sama da fursunoni 200 sun tsere daga gidan yarin birnin Maiduguri da ke jihar Bornon Najeriya bayan ambaliyar ruwa ta rusa katangar gidan yarin. Alfijir …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta sanar da janye duk wani sabulun wanka na Dove mai …
Kusan makonni biyu da suka gabata Amurka ta ba Najeriya allurar rigakafin cutar ta kyandar biri A wata sanarwa hukumar ta NCDC ke fitarwa duk …
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta bada belin shugaban kungiyar kwadago na Najeriya, NLC, Joe Ajaero bayan Kama shi da tayi a safiyar litinin. …
Wasu jami’an Hukumar Kwastam ta Ƙasa (NCS) da na Hukumar Shige da Fice ta Ƙasa (NIS) da aka tura kan iyakokin Najeriya sun koka da …
Jami’an rundunar tsaro ta farin kaya DSS, sun kai samame ofishin kungiyar yaki da cin hanci da rashawa ta SERAP dake Abuja. Alfijir Labarai ta …
Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun kama shugaban Kungiyar Ƙwadago ta Ƙasa (NLC) Joe Ajaero. Alfijir Labarai ta rahotanni sun baiyana cewa an …
Aƙalla sojojin Najeriya 195 sun mika takardun ajiye aiki domin ƙashin kansu ga Rundunar Sojin Najeriya. Alfijir Labarai ta rawaito sojin Ƙasa ta Najeriya ba …
Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce ƙarin kuɗin man fetur da aka yi zai taimaka wa Nijeriya wajen ci gaban tattalin arziki. Alfijir Labarai …
Mai magana da yawun shugaban kasa Bola Tinubu, na Najeriya Chief Ajuri Ngelale ya ajiye aiki sakamakon rashin lafiya. Alfijir Labarai ta rawaito Ajuri, ya …
Shugaban Kungiyar Arewa Concerns Citizen For Development ACCD Amb. Comrade Dr. Rufai Mukhtar Danmaje ya yabawa Shugaban Majalisar Kasa Rt. Hon Tajudeen Abbas bisa jajircewarsa …