Alfijr ta rawaito ɗaya daga cikin tsoffin matsugunan mutane da aka adana a duniya ya lalace sosai sakamakon mamakon ruwan sama a Pakistan yayin da …
Tag: World markets
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta ci gaba da kakkabe abokan tattaunawar ‘yan bindigar, Tukur Mamu, tare da kama surukinsa, Abdullahi Mashi. Alfijr Labarai …
Alfijr ta rawaito, hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC) ta ce ma’aikatanta za su tilasta musu yin parking da ababen hawa a cikin watanni masu …
Alfijr ta rawaito, wakilan Gwamna Mai Mala Buni sun dankawa wakilin iyalan Shaykh Goni Aisami mukullai da takardun gidaje guda uku. Alfijr Labarai Buni yace …
Dan Takarar Shugabancin kasa a Jam’iyyar APC A Jihar, Bola Tinubu ya bada gudunmawar naira Miliyan 50 Ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Jihar …
Alfijr ta rawaito wani sabon Hadarin Jirgin ruwa ta sake faruwa a karamar hukumar Gwaram. Alfijr Labarai Hakan na zuwa ne kasa da mako guda …
Ruwan sama a hukumance ya lalata gidaje 3,813 a kananan hukumomi 13 na jihar Katsina a bana. Alfijr Labarai Kakakin Hukumar SEMA, Umar Muhammad, ya …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Tarayya, a ranar Alhamis, ta gabatar da takardar shaidar rajista da sayar da taki ga dilolin taki a Najeriya. Alfijr Labarai …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito mai shari’a A. Magaji na kotun Majistare ta jihar Kwara da ke zaune a Ilorin, babban birnin jihar ya bayar …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito gwamnatin tarayya ta ayyana tashar jiragen ruwa ta Dala a jihar Kano a matsayin tashar ta asali da kuma manufa, …
Alfijr ta rawaito bayan sa’o’i 24 da yin garkuwa da mahaifiyar dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya, AA Zaura, jami’an tsaro na farin kaya, DSS …
Alfijr ta rawaito gidan man AA Rano da ke unguwar Bompai ya kuma da wuya a safiyar yau Alhamis. Rahotanni sun bayyana cewa wutar ta …
Alfijr ta rawaito Tanko Sabo, mazaunin jihar Kaduna, ya ce ya kashe kuɗin da ya samu daga firamare a matsayinsa na wakilin jam’iyyar PDP ga …
Alfijr Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga sun kashe wani sabon ango tare da sace matarsa mai ciki a garin Jere da ke karamar hukumar …
Alfijr Alfijr ta rawaito gwamnatin Jihar Kaduna ta ce za ta yi la’akari da yanayin ko dai ta sake tsugunar da mazauna unguwanni ko kuma …
Alfijr Alfijr ta rawaito bikin fina-finan Saudiyya Dammam ya sanar da karbar fina-finai 69 daga cikin 125 da aka yi wa rajista a zaman sa …
Alfijr Alfijr ta rawaito Katafaren Gidan Abinci mai suna TESTY MEAL SPOT da ke birnin Kano ya tanadar muku da nau ikan abincin zamani domin …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC) ta kama Akanta Janar na Tarayya (AGF) Ahmad Idris kan badakalar Naira …
Alfijr ta rawaito ƙasar Saudiyya sun ɗauki mataki na magance yaɗuwar ruwan ZamZam na jabu a ƙasashen duniya. Sakamakon rahotannin baya-bayan nan na gurbataccen kwalabe …
Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara da ke Abuja, a ranar Laraba, ta yi watsi da hukuncin wata babbar kotun tarayya da ke Umuahia, jihar …