Shugaban Jami’ar Northwest Univesity Sakkwato, Farfesa Ahmed Maigari Ibrahim, ya bayyana cewa daga cikin nasarorin da ya samu tsawon shekaru biyu da jan ragamar jami’ar …
Shugaban Jami’ar Northwest Univesity Sakkwato, Farfesa Ahmed Maigari Ibrahim, ya bayyana cewa daga cikin nasarorin da ya samu tsawon shekaru biyu da jan ragamar jami’ar …
Ƙungiyar Likitoci masu neman ƙwarewa ta Najeriya (NARD) ta fara yajin aikin gargadi na kwana bakwai a dukkanin cibiyoyinta na faɗin ƙasar, inda ta buƙaci …
Sun sace mutane 150 da shanu kimanin 1,000 kwanaki ƙalilan bayan sun hallaka Sarki Isa Muhammad Bawa Alfijir Labarai ta rawaito aƙalla mutane 150 ne …
Daga Aminu Bala Madobi Ministan Ilimi, Farfesa Tahir Mamman, ya bayyana cewa daga shekarar 2025, ba za a sake ba wa ‘yan kasa da shekaru …
Babbar daraktar Ƙungiyar Kasuwanci ta Duniya (WTO), Ngozi Okonjo-Iweala, ta zargi wasu ‘yan siyasar Najeriya da siyasantar da matsalar tsaro da ƙasar ke fuskanta. Alfijir …
Rundunar ‘yan sandan ta tabbatar da cewa an kaiwa jami’anta biyar hari a Wuse. Abin takaici, an tabbatar da mutuwar jami’ai biyu, yayin da wasu …
Iyalan marigayi Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero, sun nesanta kansu daga wata dangata da wata mata da ake cewa matar Marigayi Sarki Ado …
Daga Aminu Bala Madobi Tun bayan fitar hoton gwamnan jihar Kogi, Usman Ododo na APC, ya haifar da doguwar muhawara akar sada zumunta bayan da …
Allah ya yiwa mai martaba sarkin Ningi Dr Yunusa Muhammad Dan Yaya OON rasuwa da Asubahin yau Lahadi a garin Kano. Za ayi jana’iza da …
Gwamnatin jihar Adamawa ta fara biyan mafi karancin albashi na Naira dubu 70 ga ma’aikatanta. Alfijir Labarai ta rawaito rahotanni sun tabbatar da cewa ma’aikata …
Gwamnatin tarayya ta amince da korar ma’aikatan gwamnati da masu zaman kansu da aka ɗauka aiki da takardar shaidar kammala digiri na bogi da aka …
Shugaba Tinubu ya sha alwashin amfani da damar da yake da ita wajen ci gaba da samar wa sojoji kayan aiki da makamai, domin gudanar …
Ministan Ilimin Nijeriya Farfesa Tahir Mamman a wani sako ranar Juma’a ya bayyana cewa jami’o’i uku kawai Nijeriya ta amince da su a Benin, biyar …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Aƙalla mutum bakwai ne suka mutu sakamakon wata gobara da ta tashi a wani otal da ke ƙasar Koriya ta Kudu. Alfijir labarai ta rawaito …
Ƙaramin ministan tsaro na Najeriya, Bello Matawalle ya sha alwashin cewa za a zaƙulo tare da hukunta duk masu hannu a kisan Sarkin Gobir na …
Rundunar ƴan sandan jihar Sokoto ta tabbatar da sanya dokar hana fita a garin Sabon Birni da ke karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto …
Gwamnatin tarayya ta sanar da karin kudaden karbar Passport din Najeriya daga ranar 1 ga Satumba Alfijir labarai ta ruwaito hakan ya fito ne ta …
Da sanyi asubahin ranar Alhamis, 22 ga watan Agusta, 2024, wata motar dakon giya ta fada gefen gabar kogin Kano, dake garin Chalawa dake kan …