Alfijr ta rawaito Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta yankewa Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya Usman Alkali Baba hukuncin daurin …
Alfijr ta rawaito Shugaban Jam’iyyar APC Na Yautar da ke karamar Hukumar Gabasawa ta Jihar Kano an yanke masa hukuncin daurin shekaru 2 a gidan …
Alfijr ta rawaito Ministan cikin gida na Najeriya Rauf Aregbesola ya ce gwamnatin Najeriya ta gano mutum 100 masu taimaka wa ƙungiyar Boko Haram da …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ta haramta wa direbobin baburan Adaidaita Sahu bin manyan Titinan jihar. Hakan na …
Alfijr ta rawaito Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, ya yi Allah wadai da fitar da kudin kasar waje na Kamfanin Man Fetur na Najeriya, …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa Alfijr Labarai 1. Dollar …
Alfijr ta rawaito Wani jigo a jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) a jihar Kano, Yusuf Imam wanda aka fi sani da Ogan Boye, ya …
Alfijr ta rawaito Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas ya musanta zarge-zargen da ake masa na amfani da kalaman tunzura gangamin yaƙin neman …
Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta saki cikakkun katin masu zabe na dindindin (PVCS) Da kuma hukunta masu laifi …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan ta kama wata malama bisa zargin yi wa wani yaro ɗan shekara 4 fyade a jihar Borno. Malamar mai …
Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce an kama wani Nasiru Idris da aka kama dauke da katin zabe …
Alfijr ta rawaito Kungiyar tuntuba ta matasan Arewa (AYCF) a ranar Asabar din da ta gabata ta sha alwashin daukar matakin shari’a kan duk wanda …
Alfijr ta rawaito Wani dalibi dan shekara 23 a jami’ar tarayya Dutse ya shiga hannun jami’an tsaro na farin kaya (SSS) bisa wani rubutu da …
Alfijr ta rawaito al’ummar Garin Nata’ala da ke cikin karamar Hukumar Tudun Wada sun zargi Wani Mai suna Malam Isyaku da Abdullahi Dan Chabe da …
Alfijr ta rawaito Hukumomi a kasar Saudiyya sun kama mutane 138 da ke aiki a ma’aikatu daban-daban a wani mataki na yaki da cin hanci …
Alfijr ta rawaito cibiyar nazarin yanayi ta kasa (NCM), yawan ruwan sama da aka samu a Jeddah cikin sa’o’i shida tun da safiyar ranar Alhamis …
Alfijr ta rawaito yadda Jaruman Kannywood maza da mata suka yiwa Sarauniyar Kannywood Halima Atete ƙara, a wajen Margi Day har jihar Borno. Fitattu daga …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sanda jihar Delta ta ce ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da cewa jami’an Hukumar Yaki da yi …
Alfijr ta rawaito Kwamitin Da’a Da Gata Na Majalisar Dattijai na binciken zarge-zargen cin hanci da rashawa a Hukumar Raya Neja Delta (NDDC). Shugaban kwamitin …
Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta amince da hukuncin da aka yanke wa Faisal Maina, dan gidan tsohon shugaban …