Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Anambra ta kama shugaban kwamitin rikon kwarya na karamar hukumar Nnewi ta Arewa Mbazulike Iloka kan mutuwar matarsa. …
Tag: Billboard alternatives a alternatives
Alfijr ta rawaito Asibitin koyarwa na Mal Aminu Kano, AKTH, a ranar Litinin ya ƙaddamar da wani sabon sashin kula da cututtukan jini, wanda suka …
Alfijr Labarai Wani babban na hannun daman tsohon Gwamnan Kano Sanata Ibrahim Shekarau Malam Garba Yusuf Abubakar ya shiga jerin sunayen wadanda Gwamnan Kano …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Shugaban Asibitin Best Choice Specialist Hospital da ke Kano, a unguwar Sabuwar Gandu Auwal Muhammad Lawal, a ranar Lahadin ya …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito kamfanin Jirgin sama na AZMAN Airline ya bayyana aikin hajjin na shekarar 2022 cikin nasara bayan jigilar maniyyata 7,300 da …
Alfijr Labarai Hukumar Kare Kayayyakin ta jihar Kano (Cunsumer Protection Council) ta bayyana cewa ta kwace kayayyakin jabu da marasa inganci na sama da Naira …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito rundunar ƴan Sandan jihar Jigawa, ta dakile yunkurin sace wani bature da ke aiki a kamfanin Tumatur da ke karamar …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito, Wani uba mai shekaru 60, Malam Bala da dansa, Sunusi Bala mai shekaru 35, sun mutu a wata rijiya da …
Alfijr Labarai Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Alfijr Labarai 1. Dollar zuwa NairaSiya = 655 / Siyarwa …
Alfijr ta rawaito hukumar Hajji ta Ƙasa, NAHCON ta sanar da tabbataccen farashin kudin kujerar aikin hajjin bana. Hukumar ta sanar da farashin Kudaden kamar …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau 1. Dollar zuwa NairaSiya = 601 / Siyarwa = 606 2. Pounds …
Alfijr ta rawaito gidan man AA Rano da ke unguwar Bompai ya kuma da wuya a safiyar yau Alhamis. Rahotanni sun bayyana cewa wutar ta …
Alfijr ta rawaito Wasu kungiyoyin farar hula a Kano sun yi kira da a gaggauta soke zaben fidda gwani na jam’iyyar APC sakamakon magudin siyasa …
Alfijr Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau 1. Dollar zuwa NairaSiya = 600 / Siyarwa = 603 2. …
Alfijr Alfijr ta rawaito yadda Canjin kudade ka kaiwa da kawowa a yau Alfijr 1. Dollar zuwa NairaSiya = 600 / Siyarwa = 606 2. …
Alfijr ta rawaito Bam ya tashi a Aba Road da ke Unguwar Sabon Gari a birnin Kano. Wasu da abin ya faru a gabansu sun …
Alfijr ta rawaito Kotun daukaka kara da ke Abuja, a ranar Laraba, ta yi watsi da hukuncin wata babbar kotun tarayya da ke Umuahia, jihar …
Alfijr Alfijr ta rawaito alhazai daga kasashe da dama, ciki har da Najeriya, sun tsinci kansu cikin wannan hali na tsaka mai wuya, saboda cinkoson …
Alfijr Alfijr ta rawaito, Gwamnan Jihar kano Abdullahi Umar Ganduje, ya umurci Hukumar Samar da ruwan sha ta Karkara da ta gaggauta fara aiki tare …
Alfijr Alfijr ta rawaito Mutane 26 ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da ake ci gaba da neman wani jirgin ruwa a kogin Shagari da …