Alfijr Alfijr ta rawaito Abdulmalik Tanko wanda ake zargi da kisan Hanifa mai shekara 5 a Kano, ya musanta zargin kasheta. Alfijr Abdulmalik wanda ake …
Tag: Music notes
Alfijr Alfijr ta rawaito, kamfanin dillancin labaran na kasar Malaysia ya tabbatar da cewa, wani jirgin fasinja na kamfanin AirAsia, yayi saukar dole ba tare …
Alfijr Alfijr ta rawaito, a karshe dai bayan kammala zaman kwanaki biyu tsakanin masu ruwa da tsaki a Kungiyar malaman jami’o’i ta Kasa ASUU a …
Alfijr Alfijr ta ruwaito cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari, wanda aka ba wa takardar kudirin barin mulki nan da watanni 15, ya shirya jerin sunayen …
Alfijr Alfijr ta rawaito, rundunar ‘yan sandan Brazil ta kama wani mutum da suka tabbatar da cewa ya yi kutse cikin asusun bankin Neymar tare …
Alfijr Alfijr ta rawaito dakarun Sojojin Nigeria Bataliya ta Task Force 149 tare da hadin gwiwar Civilian JTF a wani sumame da sukayi yayin da …
Alfijr Asibitin kwararru na Murtala Muhammad Kwararru a Kano ya samu matsalolin bari kimanin 13, 291 a cikin kaso 15,716 da suka je haihuwa a …
Alfijr Alfijr ta rawaito wasu ‘yan ta’adda sun kashe jami’in ‘yan sanda mai mikamin DPO a wani hari da suka kai garin Jibia da ke …
Alfijr Alfijr ta rawaito APC ta Kano karkashin Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Mal Ibrahim Shekarau, ya yi watsi da samfurin sulhun da hedkwatar …
Alfijr Alfijr ta rawaito, kamfanin Azman Air a yammacin Litinin ba ƙaddamar da wani sabon jirgi 5N-AIS. Alfijr Kamfanin ya yi maraba da ƙarin Jirgin …
Alfijr Alfijr ta rawaito, WHATSAPP waɗanda suka dogara da ma’adana mara iyaka na Google Drive na iya zama abin takaici. A cewar Hukumar Android, WhatsApp …
Alfijr Alfijr ta rawaito, hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wasu motoci hudu dauke da kwalaben barasa sama da 4,200. Babban kwamandan hukumar Dr …
Alfijr Yayin da jam’iyya mai mulki ke kaddamar da shugabannin jam’iyyar na Jihohi, an yi zaman tsaro a sakatariyar jam’iyyar APC ta kasa “Buhari House” …
Alfijir An bude gasar ce ga masu shekara 18 zuwa sama domin karfafa wa matasa gwiwa wajen baje-kolin irin fasahar da Allah ya huwace musu …
Alfijir Alfijir ta rawaito, gwamnatin Najeriya ta amince da jirgin sama na Emirates da ke Dubai su koma jigila a kasar kowane lokaci daga yanzu, …
Alfijir Alfijir ta rawaito CNN ta sanar da sanya gidajen yarin tarayya na wucin gadi a duk fadin kasar a ranar Litinin bayan tashin hankali …
Alfijir Alfijir ta rawaito Mahaifin Marigayiya Haneefah yayi godiya ga Allah bayan Sanya Sunan Haneefa a babban titin Jami’ar Maryam Abacha American University of Nigeria …