Alfijr ta rawaito wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da hukuncin amincewa da Panic Alert Security Systems Limited a kan kungiyar …
Tag: Weight loss success stories
Alfijr ta rawaito kotun majistare mai lamba 30 da ke zaman ta a titin Zangeru da unguwar sabon gari a jihar Kano ta Aike da …
Alfijr ta rawaito rundunar ’Yan Sandan jihar Kaduna ta kama wata mata dauke da yara tara a motar daukar kaya, daga karamar hukumar Danbatta da …
Mutanen da ke fama da ciwon sukari akai-akai suna fuskantar bambancin matakan sukarin jininsu. Alfijr Labarai Dangane da yanayin, lokaci-lokaci yana iya yin ƙasa da …
Alfijr ta rawaito wani da ake zargin Mai ba da labari ga masu garkuwa ya bayyana yadda ya ke kai kayan abinci, da kai kudin …
Alfijr ta rawaito Mutane bakwai 7, ne suka mutu sannan daya ya jikkata a wani gini daya rufta a jihar Jigawa. Alfijr Labarai Kakakin rundunar …
Daga Rabiu Usman Alfijr ta rawaito an gurfanar da wani dattijo mai Shekaru 58, gaga kotun majistare mai lamba 61 dake zaman ta a unguwar …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Alhamis Dollar zuwa Naira Siya = 702 / …
Kotun Majistare da ke zamanta garin Zaria unguwar Chediya, ta tasa keyar wani tsoho mai shekara 65 da kuma wani mai shekara 52 zuwa gidan …
Alfijr ta rawaito, hukumar ba da agajin gaggawa ta Jihar Binuwai, Dokta Emmanuel Shior, ne ya bayyana hakan a Makurdi ranar Laraba a wajen rabon …
Alfijr ta rawaito rundunar ƴan Sandan jahar Delta ta kwato bindigogi kirar AK47, da harsashi 9mm, a wani mataki na gaggawa da jami’an rundunar suka …
Alfijr ta rawaito Kotun Masana’antu ta Najeriya ta dage cigaba da sauraron karar da gwamnatin tarayya ta shigar a gaban kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) kan …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Tarayya ta ce za ta gana da Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) a Kotun Masana’antu ta Kasa (NICN) domin yanke hukunci a …
Alfijr ta rawaito Farfesa Taiwo Obindo, shugaban kungiyar likitocin masu tabin hankali a Najeriya (APN), ya ce sama da ‘yan Najeriya miliyan 60 ne ke …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Asabar 1. Dollar zuwa Naira Siya = 704 …
Alfijr ta rawaito sarauniya Elizabeth ta biyu, wacce tun farko aka sanya ta a karkashin kulawar likita ta mutu. Alfijr Labarai Da yake sanar da …
Alfijr ta rawaito ministan sufurin jiragen sama, Sen. Hadi Sirika, ya fusata kan kamfanonin jiragen sama na kasashen waje da ke siyar da tikitin dala, …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Laraba Alfijr Labarai Dollar zuwa Naira Siya = 697 / Siyarwa = …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar wani jariri dan wata bakwai da mata hudu a wani hatsarin kwale-kwale a …
Alfijr ta rawaito akalla matafiya goma sha daya ne aka ce an yi garkuwa da su a hanyar Benin zuwa Owo da ke Ifon, hedikwatar …