Rundunar yan Sandan jahar Kano, ta tabbatar da Rasuwar mutane 2, biyo bayan fadan Daba da ake zargin wasu matasa daga unguwannin , Zango da …
Rundunar yan Sandan jahar Kano, ta tabbatar da Rasuwar mutane 2, biyo bayan fadan Daba da ake zargin wasu matasa daga unguwannin , Zango da …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo, ya jaddada cewa yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya zai samu nasara ne idan aka fara daukar mataki …
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta sanar da mataimakiyar Sufeto ta Kwastam (Pilot) Olanike Nafisat Balogun ta zama mace ta farko da ta tuka jirgi …
Daga, Muhammad Sani Chinade, Damaturu Gwamnatin jihar Borno ta raba N987m ga ‘yan kasuwa 7,716 wadanda ibtila’in ambaliyar ruwa ta shafa a Maiduguri ranar 10 …
Daga, Muhammad Sani Chinade, Damaturu Gwamnatin jihar Yobe ta hannun ma’aikatar samar da arziki, karfafawa da samar da ayyukan yi ta bayar da tallafin babura …
Daga Aminu Bala Madobi An gargadi masu rike da mukaman siyasa a jihar Kaduna da su guji wallafa sakonnin da ba su dace ba a …
‘Yan bindiga sun sace amarya da kawayenta su hudu a karamar hukumar Sabon Birni, jihar Sakkwato. Harin ya faru ne a ranar Asabar a kauyen …
Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kano (KANSIEC), Farfesa Sani Lawal Malumfashi, ya bayyana godiyar sa ga Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf …
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta hannun Hukumar Kula da Harkokin Jiragen Sama, NCAA ta bayyana aniyarta na daukar matakin ladabtarwa kan kamfanonin jiragen sama da ke …
Shugaba Bola Tinubu ya ce al’amura suna tafiya yadda ya kamata, duk da mutane ba sa son gwamnatinsa. Ya ce a cikin kalubalen da kasar …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Shugaban kungiyar malaman jami’o’i, (ASUU), Farfesa Emmanuel Osodeke, ya yi gargaɗi kan ƙarin harajin kayayyaki na VAT da aka gabatar a cikin kudirin dokar gyaran …
Al’umma sun shiga fargaba sakamakon wata sanarwa da Gwamnatin Tarayya ta Ma’aikatar Lafiya ta fitar, inda ta yi kira ga hukumomin kiwon lafiya da su …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Gwamnatin jihar Kano ta yi martani ga hukumomin tsaron da suka yiwa fadar Sarkin Kano ƙawanya. ”Mun wayi gari a Kano da wani abun mamaki, …
A yau safiyar Juma’a an tashi da ganin jami’an ƴansanda ɗauke da makamai tare da na SSS sun yi ƙawanya a Masarautar Kano, inda Sarki …
Barinku ne samun kamfanin da ya shahara wajen sarrafa muku kayayyakin Aluminum, kuma masu amana babu jeka idi ka dawo? To lalle burinku zai cika …
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta kama wani jami’in banki a Daura bisa zargin sace N18m daga asusun wani abokin huldar bankin ta hanyar na’urar …