Mataimakin gwamnan Borno, Umar Kadafur, tare da wasu fasinjojin jirgin Max Air, sun tsallake rijiya da baya sakamakon lalacewar jirgin da suke ciki. Alfijir labarai …
Mataimakin gwamnan Borno, Umar Kadafur, tare da wasu fasinjojin jirgin Max Air, sun tsallake rijiya da baya sakamakon lalacewar jirgin da suke ciki. Alfijir labarai …
Rundunar Yan sandan Zamfara ta tabbatar da mayaƙan Lakurawa ne suka dasa bom ɗin da ya halaka matafiya a yankin Ɗansadau dake Jihar. Rahotanni sun …
El-Muaz Birniwa ya yanke jiki ya fadi ne a cikin daren Talata a filin buga ƙwallon Ango da Amarya na Auren Auta Waziri, a garin …
Binciken da jaridar PUNCH ta gudanar ya nuna cewa bankuna a Abuja sun ƙara adadin kuɗin da mai ajiyar zai iya cire wa zuwa Naira …
Mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Barau Jibrin ne ya sanar da hakan lokacin zaman majalisar na ranar Laraba. Sanata Barau ya ce an umarci kwamitin …
Makarantar Sakandaren gwamnati ta Rufa’i Tudun Wada da ke karamar Hukumar Doguwa, wacce ita ce karamar makarantar sakandare daya tilo a yankin, na da ɗalibai …
Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta, a unguwar Jaba Kano, ta umarci Mawaki Ado Gwanja, ya dawo da motar da ya tafi yin dani …
Daga Aminu Bala Madobi A Yau Talata, Zauren Majalisar Wakilai ya runcabe da cece-kuce da fadi-in-fada a lokacin da dan majalisar Wakilai daga jihar Ekiti, …
Majalisar wakilai ta bukaci Babban Bankin Najeriya (CBN) da ya dakatar da shirin ritayar ma’aikata 1,000. A cewar rahotanni, babban bankin ya shirya tsaf don …
Kwamitin Majalisar Wakilai kan Kwalejojin Kimiyya da sauran manyan makarantu ya gano cewa sabuwar Kwalejin Kimiyya ta Tarayya da ke Ugep, Jihar Cross River, na …
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta yi watsi da kudirin gyaran haraji da majalisar dokokin kasa ke nazari akai a halin yanzu. An dauki wannan matakin …
Iyalan Marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero sun bayyana cewa dauke daurin auren ‘yar Sarkin Bichi Alhaji Nasiru ado Bayero Wato Maryam wacce zata auri …
Hukumar EFCC ta samu nasarar ƙwace kadara mafi girma a tarihinta, inda a ranar Litinin, 2 ga watan Disamban 2024, mai shari’a Jude Onwuegbuzie ya …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Da yake karanta musu Kalmar Shahada Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci wadanda suka musulunta subi dukkan dokoki da sharrudan addinin musulunci. Alfijir …
Kasar Chadi ta ba da sanarwar kawo karshen yarjejeniyar ayyukan sojan da ta sabunta da Faransa a shekarar 2019. Gwamnatin Chadin ta ce ta dauki …
Wani mai maganin gargajiya mai suna Ismail Usman ya samu raunin harbin bindiga yayin da yake gwada laya mai kare harbi a unguwar Kuchibiyi, karamar …
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci zama na musamman tare da wasu daga cikin yan majalisar wakilai ta kasa da suka fito daga …
Shugaban na NAHCON ya kuma nemi da a janye kalaman batanci da ake yadawa a shafukan sada zumunta na Braimoh, tare da neman afuwar jama’a …