Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

FB IMG 1732886085639
Faransa, Labarai

Shugaban Faransa, Macron ya yaba tare da jinjinawa shugaban Najeriya yayin wata ganawa.

Posted onNovember 29, 2024November 29, 2024

Shugaban Faransa, Emmanuel Macron, ya yabawa Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, bisa amfani da irin kuzari da jajircewar da ya nuna a Legas wajen inganta …

Zulum
Arewa, Labarai

Zamu haɗa kai da sauran gwamnonin Arewa da yan majalisu domin yakar ƙudirin dokar sabon haraji – In ji Gwamna Zulum

Posted onNovember 29, 2024November 29, 2024

Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa gwamnatinsa tare da goyon bayan sauran gwamnonin Arewa za su hada kai da ‘yan majalisun …

FB IMG 1732824553953
Labarai

Ganduje ya raba kujerun Hajji da motoci ga daliban da suka shiga Musabaqar a Kano

Posted onNovember 28, 2024November 28, 2024

Shugaban jam’iyyar APC na kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje tare da Mai Martaba Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero sun jagoranci bikin rufe …

Canji
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Nairar Najeriya Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onNovember 28, 2024November 28, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1732802353632
Kasashen Waje, Labarai

An sace Dala Miliyan 17 daga asusun babban bankin kasar Uganda

Posted onNovember 28, 2024November 28, 2024

Satar dala miliyan 17 daga Babban Bankin Uganda ta jawo ce-ce-ku-ce a fadin kasar kan wanene ya aikata wannan aika-aikar. A baya, rahoton jaridar New …

Nijar
Labarai, NIJAR

Labari Mai Dadi: Mayaka 400 Sun Mika Wuya A Nijar

Posted onNovember 28, 2024November 28, 2024

Sama da mayaƙa 400 da suke addabar yankunan arewacin jamhuriyar Nijar ne suka miƙa wuya a birnin Agadez, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na ƙasar, …

FB IMG 1732790949703
EFCC, Labarai

Wata Sabuwar! Hukumar EFCC ta gano wasu buhun kudi da aka boye har kudin suka rube

Posted onNovember 28, 2024November 28, 2024

Hukumar ya’ƙi da hana zagonb ƙasa na  tattalin arziƙi wato  EFCC ta gano wasu  maƙudan Kuɗaɗe  ƙunshe a cikin buhu a  yankin  wadata dake  Makurɗi …

FB IMG 1732740237550
Farfesa Gwarzo, Labarai

Sheikh Abdallah Gadon-Kaya ya magantu akan dan damfarar dake amfani da sunansa

Posted onNovember 27, 2024November 27, 2024

Sheikh Abdallah Gadon Kaya ya baiyana cewa shi ma kusan shekaru biyu ya kwashe ya na neman Aminu Abdullahi, mutumin da ƴansanda su ka kama …

Aminu
Labarai, Yan Bindiga

Ƴansanda sun kama wani ɗan damfara da ya ke fakewa da cewa shi ƙanin Sheikh Abdallah Gadon Kaya

Posted onNovember 27, 2024November 27, 2024

Mutumin, mai suna Aminu Abdullahi, ya shiga hannu ne bayan da wani dan kasuwa ya kai rahoton cewa ya je shagon sa ya sayi taliya …

Minista
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Ministan Jin kai Ya Bayyana Shirin Gwamnatin Najeriya Na Fitar Da ‘Yan Nijeriya Daga Kangin Talauci

Posted onNovember 27, 2024November 27, 2024

Ministan jinkai da rage radadin talauci, Farfesa Nentawe Yilwatda ya bayyana shirin fitar da ‘yan Najeriya miliyan daya da rabi  daga kangin talauci a duk …

EFCC
EFCC, Labarai

EFCC ta gurfanar da Yahya Bello a gaban kotu kan zargin badaƙalar biliyan 80

Posted onNovember 27, 2024November 27, 2024

An gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, a kotun koli na Babban Birnin Tarayya (FCT) da ke Maitama, Abuja, ta hannun Hukumar Yaki …

Matatar Mai
Labarai, NNPC

Labari Mai Dadi: Matatar mai ta Fatakwal ta fara aiki

Posted onNovember 26, 2024November 26, 2024

Kamfanin mai na Nigeria ya bayyana cewa matatar mai ta garin Fatakwal da ke Jihar Rivers ta fara aikin sarrafa mai. Alfijir labarai ta rawaito …

Butu Butu
Addini, Labarai

Honorable Muhammadu Bello Butu Butu na gayyatarku daurin auren yayansa guda 3

Posted onNovember 26, 2024November 26, 2024

Iyalan Hon Muhammadu Bello Butu Biyu mataimakin shugaban majalisar dokokin jihar Kano na farin cikin gayyatar yan uwa da abokanan arziki zuwa wajen daurin auren …

FB IMG 1732545515255
Best Choice Specialist Hospital, Labarai

Asibitin kwararru na Best Choice ya rage kaso 30 cikin 100 a ayyukan kula da hakora

Posted onNovember 25, 2024November 25, 2024

A wani bangare na tausaya wa da kyautatawa al’umma da shugaban asibitin Best Choice Alh Auwal Lawal yayi ya bayyana rage kaso 30 cikin 100 …

IMG 20240221 102737
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Nairar Najeriya Ta Ke Ciki Akan Kudaden Waje A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onNovember 25, 2024November 25, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa  Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …

Majalisar Dinkin Duniya
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Majalisar Dinkin Duniya ta amince da ware ranar yaƙi da cin zarafin mata

Posted onNovember 25, 2024November 25, 2024

Majalisar Dinkin Duniya ta ayyana ranar 25 ga watan Nuwamba ne a matsayin Ranar Yaki da Cin Zarafin Mata domin tunawa da sadaukarwar ‘yan uwansu …

Matatar Dangote
Dangote, Labarai

Labari Mai Dadi: Kamfanin Dangote ya rage farashin litar man fetur.

Posted onNovember 24, 2024November 24, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Kamfanin Dangote ya sanar da rage farashin tacaccen man fetur din da yake sayarwa a kamfanonin sa ga dillalan man a …

FB IMG 1732441837345
Labarai, Tarihi

Tarihin Marigayi Sarki Muhd Inuwa wanda ya Cika Shekaru 92 Bisa Karagar Mulki, Shekara 115 A Duniya

Posted onNovember 24, 2024November 24, 2024

Daga Muhd Sanusi Uba Sarkin Beli Muhammad Inuwa, an haifeshi a shekara ta  1908, an kuma naɗa shi Sarautar a shekara ta 1933 a matsayin …

Bauchi
Labarai, Mutuwa

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN: Allah ya yiwa Alh Muhd Inuwa Sarki mafi dadewa a mulki rasuwa

Posted onNovember 24, 2024November 24, 2024

Allah ya yiwa Alh Muhammad Inuwa Sarki mafi dadewa a mulki rasuwa Sarkin Beli dake karamar hukumar Shira a jihar Bauchi, Muhammad Inuwa, wanda shine …

FB IMG 1709284554944
Hukumar Hisba, Labarai

Hukumar Hisbah ta magantu kan hukuncin wata kotu kan rufe shagunan caca a Kano

Posted onNovember 23, 2024November 23, 2024

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce za ta ci gaba da bin tsarinta na rufe shagunan masu caca bayan hukunci wata kotu. A ranar …

Posts pagination

‹ 1 … 57 58 59 60 61 … 318 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab