Daga Aminu Bala Madobi Salihu Lukman, tsohon mataimakin shugaban jam’iyyar APC na kasa a shiyyar Arewa maso yamma, ya bayar da shawarar cewa tsige Sanata …
Daga Aminu Bala Madobi Salihu Lukman, tsohon mataimakin shugaban jam’iyyar APC na kasa a shiyyar Arewa maso yamma, ya bayar da shawarar cewa tsige Sanata …
Hon Aminu Umar Dansani Shugaban Gidauniyar Tallafawa Al’umma Tav Amintattun Juna Kuma Kakakin Watsa Labarai Na Kungiyar Masu Motorcin Sufuri (NARTO) Reshen Jihar Kano Na …
Gwamnatin sojin Nijar ta sanar da rage farashin man fetur a fadin ƙasar. Alfijir labarai ta ruwaito Gwamnatin ta rage farashin fetur ne ƙasa daga …
Mambobin Majalisar Wakilai sun amince su rage kashi 50 cikin 100 na albashinsu na tsawon watanni shida a matsayin hadin kai da sadaukarwar da suke …
From Abdu Ado K/Naisa Governor Abba Kabir Yusuf Thursday unveiled distribution of free fertilizers worth over one billion naira to smallholder farmers including females and …
Fadar gwamnatin Amurka ta white House ta da sanar cewa, Shugaba Joe Biden ya kamu da cutar COVID 19, jim kadan bayan ya soke gabatar …
Shugaban Najeriya Bola Tinubu, ya bukaci majalisar dattawa da ta yi wa dokar kasafi ta 2024 da kuma dokar kudi ta 2023 gyaran fuska ta …
Daga Aminu Bala Madobi Bayan tsige shi daga Bulaliyar Majalisa jam’iyyar APC ta umarce shi da ya fice daga jam’iyyar Alfijir labarai ta ruwaito majalisar …
Akalla mutane 14 ne suka mutu huɗu sun jikkata a wani hatsarin mota da ya auku inda wata tirela da wata mota kirar Toyota Hiace …
Wata gobara da ta tashi a yau Laraba, ta yi sanadin mutuwar wasu ‘yan uwa uku na Dakta Yusuf Kofar Mata, kwamishinan ilimi mai zurfi …
Mahaifiyar fitaccen mawakin siyasar nan na Arewacin Nijeriya, Dauda Kahutu Rarara ta kubuta daga hannun ‘yan bindigar da suka sace ta. Alfijir labarai ta ruwaito …
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya naɗa sababbin sarakuna masu daraja ta biyu a jihar. Alfijir labarai ta ruwaito waɗanda aka naɗa ɗin su ne …
Bayan da babbar da kotun jihar Kano ta zartas da hukuncin haramtawa sarakunan Kano biyar ci gaba da gabatar da kansu a matsayin sarakuna, tare …
A yammacin ranar Talata gwamnan ya sa hannu kan dokar, sa’o’i kadan bayan majalisar dokokin jihar ta amince da dokar masarautun. Alfijir labarai ta ruwaito …
Gwamnatin Kano a ranar Talata ta shigar da sabon kara kan tsohon gwamnan jihar, Dr Abdullahi Ganduje. A cikin takardar karar mai lamba K/143c/24, gwamnatin …
Daga Aminu Bala Madobi Dan majalisar wakilai Adams Ekene ya mutu. Ekene Adam, na jam’iyyar LP, na wakiltar mutanen Chikun-Da-Kajuru a majalisar tarayya daga jihar …
Majalisar Dokokin jahar kano ta amince da dokar kafa masarautu uku masu daraja ta biyu. Alfijir labarai ta ruwaito yayin da yake gabatar da kudirin …
Jami’an tsaro sun Kama Wani mutum mai sana’ar siyar da kayan miya, bisa zarginsa da binne mutane a gidan sa dake garin Yarbarau, a Karamar …
Gwamnatin jihar Kano ta maka Murtala Sule Garo da wasu mutane shida a gaban kotu bisa zargin su da almundahanar miliyan dubu ashirin da hudu. …