Yau Talata 30/11/2021 Yadda farashin Siye da Siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku yanzu haka. Best seller Channel Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a …
Yau Litinin 29/11/2021 Yadda farashin Siye da Siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku. Best seller Channel Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Litinin …
Yadda Jami an tsaro suka ritsa ’yan bindigar da suka kai hari a cikin gidan kurkukun birnin Jos na Jihar Filato Nigeria a ranar …
Yau Lahadi 27/11/2021 Yadda farashin Siye da Siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku. Best seller Channel Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Lahadi …
Innalillahi wa inna ilaihirraji un Allah ya yiwa Alh Sani Buhari Daura Rasuwa a yau Lahadi 28/11 /2021 Alh Sani Buhari Daura shine CHAIRMAN Bayajida …
Farfesa Gwarzo ya taya FUDMA murna yayin da take gudanar da taron hadaka. Shugaban Jami’ar Maryam Abacha American University (MAAUN) da Franco-British International University (FBIU), …
Wani Labari daga jihar Edo a Najeriya na cewa an yi garkuwa da wani DPO a jihar. BBC ta ruwaito cewa an sace ɗan sandan …
Yau Asabar 27/11/2021 Ga Yadda farashin Siye da Siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku. Best seller Channel Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau …
Wata dalibar BUK ta mutu a hostel. Dalibar yar level 400 daga tsangayar Education ta Jami’ar Bayero Kano Binta Isa ta rasu a dakin kwananta …
Iyalan ’Yan Sandan Da Suka Mutu A Bakin Aiki A Zamfara An Gwangwaje su da N5.1m Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Zamfara ta bayar da …
Yau Juma a 26/11/2021 Ga Yadda farashin Siye da Siyarwa zata kasance a kasuwar shinku. Best seller Channel Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Yau …
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya Amince da Raba Mata Kyautar Rishon Girki kyauta a kasar nan Gwamnatin Tarayya ta bayyana shirinta na raba wa matan …
Shugaban Nigeria ya Bada Umarnin ta baci Kan Yan Ta adda kasar nan Shugabu Muhammadu Buhari ya bawa manyan hafsoshin tsaron ƙasar umarnin fatattakar ƴan …
Yau Alhamis 25/11/2021 Ga Yadda fara shin Siye da Siyarwa zata kasance a kasuwar shinku. Best seller Channel Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Yau …
An samu Benzema da laifin cin amana kan batun da ya shafi wani faifan bidiyon lalata na wani tsohon dan kwallon Faransa da suka taka …
Dole kananan manoman da suka ci bashi daga shirin Anchor Borrowers su biya kudin in ji Babban Bankin Najeriya (CBN) Yusuf Yila Director ne a …
Yadda take kasancewa a Kasuwar Canjin Kudaden Turai Kenan a yanzu Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Yau Daga Kasuwar Wapa Kano 1. Dollar zuwa …
Gwamnonin Kasar nan Zamu goyi Bayan Zamu Cire Tallafin Man Fetur Baki Daya- Inji – El Rufa I Gwamnan jihar Kaduna da ke arewa maso …
Da Dumi Duminsa Hankali Da Yan DAMFARA Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) ta gano a yayin da take gudanar da sauraren ra’ayin jama’a ta yanar …
RUNDUNAR YAN SANDAN KANO SUN KAMA WANI SHAHARARAR DAN DAMFARA A KANO Mutane 37 Suka Gabatar da Korafe-korafe kan Wanda ake zargin. An gurfanar da …