Alfijr ta rawaito mutum 15 ne suka mutu wasu kuma da dama suka jikkata a wani harin aka kai a wani masallaci a jihar Zamfara. …
Tag: Billboard alternatives alternatives
Alfijr ta rawaito wata babban kotun a Jihar Lagos ta yanke wa wani ɗan sanda Olalekan Ogunyemi, daurin rai dai rai saboda kashe wani mutum …
Alfijr ta rawaito kotun majistare da ke zamanta a babban birnin tarayya Abuja, a ranar Juma’a, ta tasa keyar Farfesa Zainab Duke Abiola tare da …
Alfijr ta rawaito Kungiyar Ma’aikatan Jiragen Sama da Injiniyoyi ta kasa (NAAPE) ta ce tana goyon bayan matakin da hukumomin kula da zirga-zirgar jiragen sama …
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Dollar zuwa NairaSiya = 709 / Siyarwa = 717 Pounds zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito wasu gungun masana kimiya na kasar China sun ƙirƙiro wani takunkumin fuska, wanda zai iya gano mai ɗauke da ƙwayoyin cutar korona …
Alfijr ta rawaito wata kotun Majistare mai lamba 47 da ke Kano ta ƙi ba da belin wasu matasa biyi nan da aka kama kan …
Alfijr ta rawaito babban alkalin kotun magistrate da take zamanta a Lagos, Kayode-Alamu ta yankewa Bassey hukuncin ne bayan gano shi da tayi, bayan da …
Alfijr ta rawaito gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa ta na shirin yin wata doka da za ta hana cin ganda a faɗin ƙasar. Alfijr Labarai …
Alfijr ta rawaito Jami’in Hukumar kula da kare hakkin mai siya da mai Siyarwa (KSCPC) ta Jihar Kano, ta ce ta gano tare da kama …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Litinin Alfijr Labarai Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito Shaikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana cewa kafin a kashe Ummita sai da ta kira shi ta sanar da shi cewa iyayenta …
Alfijr ta rawaito hukumar NDLEA ta kama kwalaben Akuskura 26,600 a Kano, tare da mai hada shi. Alfijr Labarai Jami an sun kama wani fitaccen …
Alfijr ta rawaito wani da ake zargin Mai ba da labari ga masu garkuwa ya bayyana yadda ya ke kai kayan abinci, da kai kudin …
Alfijr ta rawaito Hukumar Hisbah ta Jahar Zamfara tayi Nasarar cafkesu mace da namiji tare da Gurfanar dasu a Gaban Kotun Shari’ar Musulunci dake Kan …
Alfijr ta rawaito Mutane bakwai 7, ne suka mutu sannan daya ya jikkata a wani gini daya rufta a jihar Jigawa. Alfijr Labarai Kakakin rundunar …
Alfijr ta rawaito gwamnatin jihar Kano ta amince da biyan Naira miliyan 304 na alawus-alawus ga ma’aikata 287 na ɓangaren koyarwa na jami’ar Yusuf Maitama …
Alfijr ta rawaito hukumar Kula da bayanan Saudiyya da bayanan sirri (SDAIA) da hadin guiwar Google Cloud, sun sanar da wani sabon haɗin gwiwa wanda …
Daga Rabiu Usman Alfijr ta rawaito an gurfanar da wani dattijo mai Shekaru 58, gaga kotun majistare mai lamba 61 dake zaman ta a unguwar …
Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun ceto wasu mata biyu da aka yi garkuwa da su tare da kwato …