Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya roki ‘yan Najeriya da su ci gaba da kasancewa masu saka ran gyaruwar ƙasar a yayin da ake fuskantar …
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya roki ‘yan Najeriya da su ci gaba da kasancewa masu saka ran gyaruwar ƙasar a yayin da ake fuskantar …
A ranar Asabar din da ta gabata ne fadar shugaban kasa ta tabbatar da cewa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gurfana a gaban wata …
Daga Aminu Bala Madobi Fadar shugaban kasa ta sanar da cewa daga karshen watan Janairu, kananan hukumomi a fadin Najeriya za su fara karbar kason …
Man Fetur na iya tsada fiye da yadda ake sayarwa yanzu, kasancewar masu tashoshin mai sun kara farashi da kimanin kaso 4.74 cikin 100. Wannan …
Sanata Adams Oshiomhole na jam’iyyar APC wanda ke wakiltar Edo ta Arewa a yau Litinin ya tambayi Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Makarantun Gaba da Sakandare …
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu a kan wani kundin dokoki da ya hana sojojin Nijeriya aikata dukkan nau’in baɗala da su ka …
Ana tsaka da taron majalisar zartarwa ajali ya kira Abubakar Ewa, wanda shi ne Kwamishinan Yawon Buɗe Ido da Raya Al’adu na Jihar kuros Ribas …
Shugaban Ƙungiyar Ƙudirin samar da ‘Yancin Kai ta Yarbawa, Farfesa Banji Akintoye, ya jaddada cewa ƙungiyar ba za ta janye daga neman kafa ƙasar Yarabawa …
Jami’an ‘yan sanda 140 daga rundunar ‘yan sanda ta birnin tarayya Abuja sun rasa rayukansu yayin gudanar da aikinsu, yayin da aka kwato Naira miliyan …
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya kasance cikin manyan mutanen da aka fi danganta da aikata manyan laifuka da cin hanci da rashawa, a cewar wani …
Sojojin runduna ta 2 ta Operation Fansar Yamma sun kama wata mata mai shekaru 25 da ake zargi da safarar alburusai, ga Bello Turji Shamsiyya …
Cikin Hirarsa da BBC ministan yaɗa labaran ƙasar, Mohammed Idris ya ce Najeriya ba ta taɓa ƙulla wata alaƙar soji da Faransa ko wata ƙasa …
Shugaba Bola Tinubu Ya Ce Bai Yi Nadama Kan Cire Tallafin Man Fetur Ba. Da yake magana a tattaunawarsa ta farko da ’yan jarida a …
Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa gwamnoni 36 na jihohin kasar nan sun nemi a kara tattaunawa kan kudirorin gyaran haraji na Shugaba …
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Laraba 25, da Alhamis 26 ga Disamba, 2024, da kuma Laraba 1 ga Janairu, 2025 a matsayin ranakun hutu don …
An samu rudani kan naɗin shugabanni biyu masu rike da mukamin Manaja Darakta/ Babban Jami’i na Hukumar Raya Kogin Niger (UNRBDA). Kasa da watanni biyu …
Kamfanin man Fetur na kasa (NNPCL) ya tabbatar da karɓo bashin dala biliyan ɗaya domin tallafawa aikin matatar dangote, bayan da ta fuskanci matsalolin kuɗi. …
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya fitar da sabon tsarin da ya kayyade iyakar cire kudi daga wuraren Point of Sale (POS) zuwa N100,000 a kowace …
Majalisar dattawa ta fara daukar matakai na maido da martabar kudin Najeriya ta hanyar haramta amfani da kudaden ƙasashen waje wajen biyan kudi da hada-hadar …