Daga Aminu Bala Madobi Wani dan majalisar dokokin Amurka, Scott Perry, ya yi zargin cewa hukumar raya kasashe ta Amurka USAID ce ke tallafa wa …
Daga Aminu Bala Madobi Wani dan majalisar dokokin Amurka, Scott Perry, ya yi zargin cewa hukumar raya kasashe ta Amurka USAID ce ke tallafa wa …
Daga Aminu Bala Madobi Tigran Gambaryan, shugaban rukunin kamfanin kudi na crypto Binance, wanda aka tsare a Najeriya na tsawon watanni, ya bayyana sunayen wasu …
Daga Aisha Salisu Ishaq Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) ta ware dala miliyan biyar daga Asusun Gaggawa na Ƙasa (CERF) domin ɗaukar matakan rigakafi da rage …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci dukkan ministocin gwamnatinsa da su bayar rahotonnin ayyukan da suka gabatar ga ‘yan Najeriya. …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Olayemi Cardoso na fuskantar kakkausar suka kan zargin biyan wasu ‘yan mata biyu zunzurutun kudi har Naira …
Wani bincike da jaridar Blueprint Manhaja ta gudanar ya nuna cewa, babu ƙamshin gaskiya a rahoton da aka wallafa da ke nuna cewa, jami’an Hukumar …
Fadar shugaban ƙasar Najeriya ta bayyana cewa Sama da mutanen Arewa Miliyan 60 Suka Nuna goyon Bayan Su ga Shugaban Kasa Bola Tinubu domin ya …
Daga Aminu Bala Madobi Kwamitin gyaran kundin tsarin mulki na Majalisar Wakilai, ya ce ya karɓi buƙatar kirkiro jihohi 31 daga sasan ƙasar, domin ƙara …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaba Bola Tinubu ya amince da shekarun ritaya ga likitoci da sauran ma’aikatan kiwon lafiya daga shekaru 60 zuwa 65. Dakta …
Hukumar aikin hajji ta Najeriya NAHCON ta ƙara wa’adin biyan kuɗin aikin hajjin bana zuwa ranar 10 ga watan Fabrairun 2025. A cikin wata sanarwa …
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da karar da ke neman tilastawa majalisar dokokin kasar fara yunƙurin …
Daga Aminu Bala Madobi Gabanin Zaben 2027 dake karatowa, Tsohon gwamnan Jihar Ribas, Rotimi Amaechi, ya bukaci ‘yan Najeriya da su kare kuri’unsu tare da …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire JAMB ta ce ba za ta gudanar da jarabawar shiga jami’a ba, a …
Daga Aminu Bala Madobi Ministan Harkokin Bada Agajin gaggawa da Rage Radadin Talauci, Nentawe Yilwatda, ya ce wasu ‘yan siyasa na kokarin yin tasiri kan …
Daga Aminu Bala Madobi Ministan harkokin kasashen ketare ya ce Bulaguron shugaban kasar abune da ya zama wajibi, domin yana bukatar mu’amala da shugabannin wasu …
Daga Aminu Bala Madobi Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cew da kudin hayar Gidajen sa ne dakuma wasu daga cikin kadarorinsa guda biyu …
Daga Aminu Bala Madobi Wata ‘yar Najeriya ‘yar asalin kasar Amurka, Victoria Ogunremi, ta mayar da makudan kudade da suka kai dala dubu 5,700 (kwatankwacin …
Daga Aminu Bala Madobi Jam’iyyar APC reshen jihar Osun ta ce ba ta danasanin ficewar Omoluabi, daga jam’iyyar. Omoluabi Progressives kungiya kuma jigo na jam’iyyar …
Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam da Gaskiya a Harkokin Jama’a (SERAP), ta maka Shugaba Bola Tinubu da Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC), a kotu kan …