Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bada shawarar canja tsarin zaɓen na Najeriya, inda ta nuna cewa amfani da katin zaɓe (PVC) …
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bada shawarar canja tsarin zaɓen na Najeriya, inda ta nuna cewa amfani da katin zaɓe (PVC) …
An rufe filin jirgin sama na Nnamdi Azikwe da ke Abuja bayan da wani jirgi ya gamu da fashewar taya lokacin sauka, inda ya kauce …
Kwamitin haƙar ɗanyen mai na hukumar tattara kuɗaɗen shiga da hada-hadar kuɗi (RMAFC), ya koka da jinkirin da ake samu wajen haƙar ɗanyen man fetur …
Babbar Jojin kasa, Mai Shari’a Kudirat Kekere-Ekun, ta bayyana cewa bangaren shari’a na binciken hanyoyin da za a bi wajen hukunta duk wanda yayiwa wani …
Tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo, ya jaddada cewa yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya zai samu nasara ne idan aka fara daukar mataki …
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta sanar da mataimakiyar Sufeto ta Kwastam (Pilot) Olanike Nafisat Balogun ta zama mace ta farko da ta tuka jirgi …
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta hannun Hukumar Kula da Harkokin Jiragen Sama, NCAA ta bayyana aniyarta na daukar matakin ladabtarwa kan kamfanonin jiragen sama da ke …
Shugaba Bola Tinubu ya ce al’amura suna tafiya yadda ya kamata, duk da mutane ba sa son gwamnatinsa. Ya ce a cikin kalubalen da kasar …
Shugaban kungiyar malaman jami’o’i, (ASUU), Farfesa Emmanuel Osodeke, ya yi gargaɗi kan ƙarin harajin kayayyaki na VAT da aka gabatar a cikin kudirin dokar gyaran …
Al’umma sun shiga fargaba sakamakon wata sanarwa da Gwamnatin Tarayya ta Ma’aikatar Lafiya ta fitar, inda ta yi kira ga hukumomin kiwon lafiya da su …
Rundunar yan sandan jihar Katsina ta kama wani jami’in banki a Daura bisa zargin sace N18m daga asusun wani abokin huldar bankin ta hanyar na’urar …
Mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Barau Jibrin ne ya sanar da hakan lokacin zaman majalisar na ranar Laraba. Sanata Barau ya ce an umarci kwamitin …
Daga Aminu Bala Madobi A Yau Talata, Zauren Majalisar Wakilai ya runcabe da cece-kuce da fadi-in-fada a lokacin da dan majalisar Wakilai daga jihar Ekiti, …
Kwamitin Majalisar Wakilai kan Kwalejojin Kimiyya da sauran manyan makarantu ya gano cewa sabuwar Kwalejin Kimiyya ta Tarayya da ke Ugep, Jihar Cross River, na …
Kasar Chadi ta ba da sanarwar kawo karshen yarjejeniyar ayyukan sojan da ta sabunta da Faransa a shekarar 2019. Gwamnatin Chadin ta ce ta dauki …
Shugaban na NAHCON ya kuma nemi da a janye kalaman batanci da ake yadawa a shafukan sada zumunta na Braimoh, tare da neman afuwar jama’a …
Shugaban Faransa, Emmanuel Macron, ya yabawa Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, bisa amfani da irin kuzari da jajircewar da ya nuna a Legas wajen inganta …
Sama da mayaƙa 400 da suke addabar yankunan arewacin jamhuriyar Nijar ne suka miƙa wuya a birnin Agadez, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na ƙasar, …
Ministan jinkai da rage radadin talauci, Farfesa Nentawe Yilwatda ya bayyana shirin fitar da ‘yan Najeriya miliyan daya da rabi daga kangin talauci a duk …