Daga Aminu Bala Madobi Shugaban kamfanin samar da wutar lantarki na Geregu, Femi Otedola ya bayyana cewar matatar Dangote ta kawo karshen sunkuyawar da Najeriya …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban kamfanin samar da wutar lantarki na Geregu, Femi Otedola ya bayyana cewar matatar Dangote ta kawo karshen sunkuyawar da Najeriya …
Rundunar yan sandan jahar Kano, ta samu nasarar kwato wasu miliyoyin kudi daga wajen wani mai gadin kamfanin Takalma na Asia Plastic dake unguwar Jogana …
Rundunar yan sandan jihar Kano ta cika hannu da wata tsalleliyar budurwa mai raba wa yan maza daloli Alfijir Labarai ta rawaito wannan budurwar da …
Daga Aminu Bala Madobi Kamfanin mai na Najeriya, NNPCL ya sanar da sabon farashin litar man fetir a fadin kasar da sanyin Safiyar Talata Alfijir …
Matatar man Dangote, ta fara sarrafa man fetur bayan tsaikon da aka samu sakamakon karancin danyen mai a baya-bayan nan. Alfijir Labarai ta rawaito wani …
Kwamatin Majalisar Dattawan Najeriya da ke nazari kan dokar zaɓe ya bayar da shawarar rage albashin ‘yanmajalisa da kuma masu muƙaman gwamnati. Alfijir Labarai ta …
Shugaba Tinubu zai shiga tattaunawa bisa manyan tsare-tsare tare da manyan jami’ai 10 na manyan kamfanonin kasar Sin, wadanda hadakar kadarorin da ke karkashin kulawar …
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da kwamitin bincike kan zargin kashe-kashe da lalata dukiyar al’umma a yayin zanga-zangar #EndBandGovernance da aka gudanar …
Allah ya yiwa Hajiya Dada Yar’Adua rasuwa a yau Litinin. Hajiya Dada Yar’adua Uwar Shugaban Kasa Da Mataimakin Shugaban Kasa, Kuma Kakar Minista Da Matan …
Sakamakon wani nadi da masarautar take zargin Kacallan yayi a watannin baya Mai Unguwar Kutumbawa ya dakatar da shi Sai dai Alfijir Labarai ta yi …
Kakakin Rundunar ‘Yan sandan SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce Barakita yana daga cikin ‘Yan daban da suke nema ruwa a Jallo. Wanda a karshe, …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Tun da fari kafofin watsa labarai sun wallafa cewa bashin da ya yi wa NNPCL yana barazana ga tsarinsa na shigo da fetur Nijeriya. Alfijir …
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta aika sammaci ga Gwamnan Babban Bankin Ƙasa, Olayemi Cardoso da ya bayyana a gabanta game …
Ministan harkokin cikin gida Olubunmi Tunji Ojo, ya bayar da umarnin a gaggauta bincikar yadda ake ciyar da fursunonin gidan gyaran hali na Afokang dake …
Daga Aminu Bala Madobi Karamin ministan tsaro Dr. Bello Matawalle ya bayyana bacin ransa kan yadda ‘yan ta’adda da ‘yan bindiga ke cin karensu ba …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan jihar Bauchi Bala Abdulkadir Mohammed ya amince da nadin Alhaji Haruna Yunusa Danyaya babban dan marigayi sarki a matsayin Sarkin …
Allah ya yiwa Shahararren Mawakin tsohon shugaban kasa Ibrahim Badamasi Babangida Alh Garba Gashuwa Rasuwa Sanarwar ta fito ne daga bakin yar sa Maryam Garba …
Al’umma a jihar Kano sun yi kukan kura sub kama gawurtaccen ɗan baban nan mai suna Abba Burakita a titin zuwa gidan gwamnati. Alfijir Labarai …