Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Labarai

IMG 20240219 094633
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji A Yau Juma a

Posted onAugust 30, 2024August 30, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1725011574674
Labarai, Zamfara

Da Dumi-Duminsa! Al’umma Sun Hallaka Yan Ta’adda 37 A Zamfara

Posted onAugust 30, 2024August 30, 2024

Al’ummar Ƙauyen Matusgi da ke Talatar Mafara a jihar Zamfara sunyi nasarar hallaka ‘yan bindiga 37 Alfijir Labarai ta rawaito lamarin ya faru ne bayan …

Screenshot 20240830 104020 Facebook
Dangote, Labarai

Naka Sai Naka! Majalisar Wakilai Ta Jinjina Wa Kamfanin Ɗangote Wajen Bunƙasa Tattalin Arzikin Ƙasa

Posted onAugust 30, 2024August 30, 2024

Majalisar Wakilai Ta Jinjina Wa Kamfanin Ɗangote Wajen Bunƙasa Tattalin Arzikin ƘasaYunkurin bunƙasa masana’antu da kamfanin Dangote ke yi a Nijeriya, ya sake samun ƙwarin …

FB IMG 1723726596754
APC, Labarai

Zaben Edo: Ganduje Ya Tabbatar Da Samun Nasarar APC A Zaben Gwamnan Jihar

Posted onAugust 30, 2024August 30, 2024

Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana kwarin gwiwar cewa jam’iyyar za ta lashe zaben gwamnan jihar Edo da za a yi …

FB IMG 1724967787315
Labarai, Nijeriya

Mataimakin shugaban Najeriya Ya Jaddada Bukatar Karfafa Alaka Tsakanin Najeriya Da Kungiyar Tarayya Turai

Posted onAugust 29, 2024August 29, 2024

Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya jaddada bukatar karfafa alaka tsakanin Najeriya da kungiyar tarayyar turai, musamman wajen magance matsalar rashin abinci mai gina jiki …

B6
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

Hukumar FCCPC Ta Sanyawa ‘Yan Kasuwa Lokaci Domin Rage Farashin Kayayyaki A faɗin Najeriya Kafin Rai Ya Baci

Posted onAugust 29, 2024August 29, 2024

Hukumar (FCCPC) ta sanar da wa’adin watanni guda ga ‘yan kasuwa da suke ta’ammali da farashin kayayyaki, tare da karfafa musu gwiwar rage farashin kayayyaki. …

FB IMG 1724947575564
Labarai, Ta addanci

Wata Sabuwar! Wani Soja Ya Harbe DPO A Jihar Zamfara

Posted onAugust 29, 2024August 29, 2024

DPO din Wasagu a jihar Zamfara, SP Halliru Liman ya rasu, inda rahotanni su ka tabbatar da cewa wani soja ne ya harbe shi a …

FB IMG 1724927180346
Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Labari Mai Dadi! Ma’aikaci Ya Mayar Da Tarin Daloli Da Ya Tsinta A Cikin Jirgi A Kano

Posted onAugust 29, 2024August 29, 2024

Wani matashi mai aikin sharar jirgin sama na Kamfanin Kula da Harkokin Jiragen Sama na Nijeriya (NAHCO), Auwal Ahmed Dankode, ya nuna gaskiya, yayin da …

Screenshot 20240829 072935 WhatsAppBusiness
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta fara Sayar Da Shaguna da Rumfuna A filin Idi Bayan Data Ruguje Shi A Baya

Posted onAugust 29, 2024August 29, 2024

Gwamnatin jihar Kano ta fara mayar da shaguna, da rumfuna, da wuraren zama a filin Sallar Idi a Kano, wadanda aka rusa a watan Yunin …

FB IMG 1724882291046
Labarai, Saudiyya

Da Dumi-Duminsa! Jigilar Aikin Hajji Da Umara Za Ta Koma Hannun Ƴan Kasuwa a Najeriya,

Posted onAugust 28, 2024August 28, 2024

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sauke shugaban hukumar alhazai ta Najeriya bayan koke-koke kan yadda aikin hajjin 2024 ya gudana Hukumomi a Najeriya na dab …

Screenshot 20240828 201248 Chrome
Kano, Labarai

Gwamnan Kano Ya Nada Abubakar Adamu Rano (Mai DallaDalla) MD Na Radio Kano

Posted onAugust 28, 2024August 28, 2024

Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya nada Abubakar Adamu Rano kujerar shugaban gidan Radio Kano bayan rikon kwarya da sha shafe watanni yana gabatarwa. …

FB IMG 1724862716442
Ilimi, Labarai

Hukuncin Haramta Digirin Benin da Togo ya Sabawa ka’ida – In Ji Magatakardar Jami’ar Iheris

Posted onAugust 28, 2024August 28, 2024

Dr Adamu Muhammad Wakil magatakardar Jami’ar Iheris dake kasar Togo yayi wannan martani dangane da  kuɗin goro da Ministan Ilimin Najeriya ya yiwa jami’o’in kasashen …

FB IMG 1723959647845
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Bada Umarnin Rufe Dukkanin Asusun Ma’aikatu Da Hukumomin Gwamnati

Posted onAugust 28, 2024August 28, 2024

Gwamna Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana haka yayin da yake kaddamar da tsarin tattara kudaden haraji da aiwatar da asusun bai daya ajihar Kano …

Screenshot 20240828 135900 Facebook
Dangote, Labarai

Arziki Kashi! Johann Rupert ya zarce Ɗangote a matsayin mutum mafi arziƙi a Afirka.

Posted onAugust 28, 2024August 28, 2024

Attajirin nan ɗan ƙasar Afirka ta Kudu, Johann Rupert ya zarce attajirin nan ɗan Najeriya, Aliko Ɗangote a matsayin wanda ya fi kowa arziƙi a …

FB IMG 1724843852731
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Cibiyoyin Fasahar Kere-kere d3a Fasahar ICT

Posted onAugust 28, 2024August 28, 2024

Gwamnatin Tarayya Ta ƙaddamar da cibiyoyin fasahar kere-kere da fasahar ICT a Garin Makurdi na jihar Benue da nufin samar da ayyukan yi 40,000 a …

Screenshot 20240828 112545 Facebook
Labarai, Ta addanci

Rana Dubu! Mai Kaiwa ’Yan Ta’adda Kayan Sojoji Ya Shiga Hannu A Kaduna

Posted onAugust 28, 2024August 28, 2024

Yan sanda sun harbe wani ɗan fashi da makami har lahira tare da kama wani mai kai wa ’yan bindiga kakin sojoji a Jihar Kaduna. …

IMG 20240111 112459
Canjin Kudi, Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji A Yau Talata

Posted onAugust 27, 2024August 27, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1715254046724
Abba Gida Gida, Labarai

Gwamnan Kano Ya Turawa Majalisa Karin Kasafin Kudi Domin Samun Damar Biyan Mafi Karancin Albashi

Posted onAugust 27, 2024August 27, 2024

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir-Yusuf ya gabatar da karin kasafin kudi naira biliyan 99.2 na shekarar 2024 ga majalisar dokokin jihar domin amincewa. Alfijir Labarai …

Screenshot 20240827 121408 Chrome
Jigawa, Labarai

Tabargaza! Wani Mai Shayi Ya Kashe Saurayi saboda taliyar Yan Yara

Posted onAugust 27, 2024August 27, 2024

Mai shagon ya zargi saurayin da sace masa kayan shayi a garin Jigawar Tsada da ke Karamar Hukumar Duse a Jihar Jigawa. Alfijir Labarai ta …

FB IMG 1724750842569
Labarai, Maiduguri

An Gabatar Da Jana’izar Kwamishinan kuɗi Na Borno

Posted onAugust 27, 2024August 27, 2024

Da yammacin Litinin ne aka yi jana’izar Kwamishinan kuɗi na jihar Borno, Ahmed Ali a birnin Maiduguri cikin wani hali na alhini. Wasu hotuna da …

Posts pagination

‹ 1 … 73 74 75 76 77 … 318 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab