Alfijr Alfijr ta rawaito, kwamishiniyar kula da harkokin mata ta Jihar Kano, Dakta Zahra’u Muhammad ta cewa tuni shirye-shirye sun yi nisa wajen gudanar da …
Tag: alternatives
Alfijr ta rawaito Mustapha Abacha ya ce shi bai san wata Hafsat Idris bama balle yayi soyayya da ita. Alfijr Mustapha Abacha ya tattauna da …
Alfijr ta rawaito An gurfanar da matar nan da ake zargi da kai ’ya’yanta mata wurin masu garkuwa da mutane suna lalata da su a …
Alfijr Yadda farashin siye da siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku yanzu haka 1. Dollar zuwa Naira Siya = 572 / Siyarwa = 577. …
Alfijr Alfijr ta rawaito, wata bazawara mai suna Sadiya yar shekara 25 a ranar Laraba data gabata 23/02/2022 ta maka mahaifinta Malam Usman a gaban …
Alfijr Alfijr ta rawaito, kotun Upper Area, Zuba da ke Abuja ta soke belin da aka bayar na fitacciyar mai sayar da maganin mata Hauwa …
Alfijr Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Talata Daga Kasuwar Wapa kano. Alfijr 1. Dollar zuwa Naira Siya = 571 / Siyarwa = 576 …
Alfijr Alfijr ta rawaito tsohon gwamnan jihar Kano Sen. Rabi’u Musa Kwankwaso a wajen wani taron masu ruwa da tsaki na kafa wata sabuwar ƙungiya …
Alfijr Alfijr ta rawaito Abdullahi Yalwa Ajiyan Yawuri, wanda shine dhugaban ƙungiyar masu kafafen yaɗa labarai ta Arewacin Najeriya, ya ce, ƙara buɗe kafafen yaɗa …
Alfijr Alfijr ta rawaito Sadeeq Spikin na bayanin yadda kasuwar Cryptocurrency ta duniya ta sauka da kimanin kaso 1.69% yayin da adadin dukiyar da akayi …
Alfijr Alfijr ta rawaito Detective Auwal Bala Durumin Iya fitaccen masanin tsaron nan ya bayyana cewa babban abun da gwamnati za ta fi mayar da …
Alfijr Alfijr ta rawaito, hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Najeriya NAFDAC ta kama tan 120 na ganda mai ɗauke da sinadarai wadda …
Alfijr Alfijr ta rawaito fadar Buckingham ta bayyana cewa sarauniya na tattare da alamun sanyi amma ana sa ran za ta ci gaba da gudanar …
Alfijr Alfijr ta rawaito a yammacin Asabar 19th Feb 2022 hukumar da ke kula da masallaci mai alfarma (Hahamain) Ka aba, sun fitar da wata …
Alfijr ta rawaito hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta maido wa NHIS Naira biliyan 1.5 a ranar …
Alfijr Alfijr ta rawaito, kungiyar Fulani ta ‘kasa miyatti Allah Kautal-Hore tace tsagwaron rashin adalci da wariyar da ake nuna Fulani ya sanya wasu daga …
Alfijr Alfijr ta rawaito, rundunar ‘Yan-Sandan Najeriya reshenjihar Jigawa ta kama wani magidanci da ake zargin ya kashe ‘yarsa ta hanyar duka Alfijr Magidancin mai …
Alfijr Alfijr ta rawaito, Hukumar EFCC reshen Kano a yau 17 ga Fabrairu, 2022, ta gurfanar da wani Auwal Sidi Sherrif a gaban mai shari’a …
Alfijr Alfijr ta rawaito, kamfanin Man Fetur na Kasa wato NNPC Kamar yadda ta alkawarta a yau Alhamis 17 ga Watan Feburairu 2022, ya sauke …
Alfijr Alfijr ta rawaito, Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya yi kakkausan martani ga tsagin tsohon Gwamna Malam Shekarau bayan fitowa daga Kotu yau a …