Alfijr Alfijr ta rawaito, an kwace Kaddarorin N10.9Bn Daga wani babban Jami’in Soja Alfijr Mai Shari’a N.E. Maha na babbar kotun tarayya a ranar Litinin …
Tag: alternatives
Alfijr Alfijr ta rawaito gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya umurci hukumomin tsaro da su bankado wadanda suka kashe Rukayya Mustapha, matar aure da wasu …
Alfijr Alfijr ta rawaito, hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa a ranar Litinin ta sanar da dakatar da mataimakin kwamishinan ‘yan sanda, Abba …
Alfijr Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Asabar Daga Kasuwar Wapa kano. Alfijr 1. Dollar zuwa Naira Siya = 570 / Siyarwa = 575 …
Alfijr Alfijr ta rawaito, Kakakin ’Yan sandan Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya sanar da manema labarai game da cafke matasan su 3 da suka …
Alfijr Alfijr ta rawaito, rundunar ‘yan sandan Brazil ta kama wani mutum da suka tabbatar da cewa ya yi kutse cikin asusun bankin Neymar tare …
Alfijr Asibitin kwararru na Murtala Muhammad Kwararru a Kano ya samu matsalolin bari kimanin 13, 291 a cikin kaso 15,716 da suka je haihuwa a …
Alfijr Alfijr ta rawaito, wani mutum mai shekaru 45 mai suna Rufus Olatunji, mai shari’a ya aike da shi gidan gyaran hali da tarbiyya bisa …
Alfijr Alfijr ta rawaito, jami’an ‘yan sandan babban birnin tarayya sun kai sumame wani a unguwar Gwarinpa Mab Global Estate da ke babban birnin tarayya …
Alfijr Alfijr ta rawaito, kamfanin Azman Air a yammacin Litinin ba ƙaddamar da wani sabon jirgi 5N-AIS. Alfijr Kamfanin ya yi maraba da ƙarin Jirgin …
Alfijr Alfijr ta rawaito, WHATSAPP waɗanda suka dogara da ma’adana mara iyaka na Google Drive na iya zama abin takaici. A cewar Hukumar Android, WhatsApp …
Alfijr Alfijr ta rawaito, bayan sama da makon 2 da bacewar dan gidan malama Dr Zahra’u wadda take a matsayin Kwamishiniyar mata a Kano, yanzu …
Alfijr Alfijr ta rawaito, jami’an tsaro sashin ‘Rapid Respond Squad’ sun hana wata mata da ba a tantance ba ta kashe kanta a unguwar Iyana …
Alfijr Alfijir ta rawaito a ranar Alhamis din da ta gabata ne gwamnatin jihar Kwara ta rufe makarantar Oyun Baptist High School da ke Ijagbo …
Alfijr Alfijir ta rawaito, cibiyar Kula da cututtuka ta Amurka na binciken barkewar cutar Listeria da ke da alaka da Salat wanda ya yi sanadiyar …
Alfijr Alfijir ta rawaito gwamnatin tarayya ta bayyana haka ne a ranar Alhamis cewa, sashin kula da harkokin kudi na Najeriya, ta gano masu hannu …
Alfijr Yayin da jam’iyya mai mulki ke kaddamar da shugabannin jam’iyyar na Jihohi, an yi zaman tsaro a sakatariyar jam’iyyar APC ta kasa “Buhari House” …
Alfijir An bude gasar ce ga masu shekara 18 zuwa sama domin karfafa wa matasa gwiwa wajen baje-kolin irin fasahar da Allah ya huwace musu …
Alfijr Alfijir ta rawaito, wani mai suna Yomi A shafinsa na Twitter, ranar Talata ya bayyana cewa, mun hau wani jirgin kasa tun jiya 31 …
Alfijir kwamitin tsare-tsare na rikon kwarya da Buni ke jagoranta ya tsunduma cikin kokarin kawo karshen rikicin da ke faruwa a jam iyyar APC ta …