Alfijr Alfijr ta rawaito kamfanin jrgin saman Azman ya dakatar da zirga-zirga a jihar Kaduna a Najeriya Idan zaku tuna kwanaki kadan bayan harin da …
Tag: Billboard schools
Alfijr ta rawaito Wlwasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne sun tayar da bama-bamai a titin jirgin Abuja zuwa Kaduna tare da yin nasarar ka …
Alfijr ta rawaito Engr. Abba K Yusuf ya fice daga jam’iyar PDP ya koma jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) Mai kayan marmari, a hukunce. …
Alfijr ta rawaito Rikicin filin jirgin sama na Kaduna ya barke yayin da ‘yan bindiga suka hana jirgin sama tashi kuma sun kashe ma’aikaci daya. …
Alfijr An gano dan Pantami da aka yi garkuwa da shi a Bauchi Ali Isah Ali, dan shekara 14 Alfijr ta rawaito dan Ministan , …
Alfijr ta rawaito wasu fusatattun yan daba sun kunna kai cikin Asibitin Kwararru na Murtala dake kwaryar birnin Kano. Al’amarin ya faru ne da misalin …
Alfijr Alfijr ta rawaito rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama yaron dan shekara 18, da ake zargi da kisan wata mata dake …
Alfijr Alfijr ta rawaito wani babban alkalin jihar Kano, mai shari’a Aminu Gabari, an yi zargin cewa ya tilasta wa wani mai kara a wata …
Alfijr Alfijr ta rawaito kungiyar mata masu zaman kansu (karuwai) reshen Zaria dake jihar Kaduna, sun yi Allah wadai da sabuwar dabi’ar da mazaje suka …
Alfijr ta rawaito babbar kotun tarayya da ke zama a Umuahia, jihar Abia ta umurci babban lauyan gwamnatin tarayya da ya gaggauta soke sashe na …
Alfijr Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafke wasu mutane biyu da ake zargin ‘yan fashi da makami ne bayan …
Alfijr Alfijr ta rawaito an kaddamar da kwamitin kwararru na mambobi goma sha daya kan horar da ma’aikatan kula da bala’o’i domin horar da ma’aikatan …
Alfijr Alfijr ta rawaito hukuma mai kula da harkar wutar lantarki a Najeriya, Nigerian Electricity Regulatory Commission ta ce gwamnatin tarayya ta janye tallafin wuta. …
Alfijr Alfijr ta rawaito Cibiyar wayar da kan al’umma kan shari’a da bin diddigin al’amura (CAJA) ta rubuta koke a kan babban alkalin jihar Kano …
Alfijr Hukumar kiyaye hadari ta kasa FRSC reshen jihar Kano, ta ce titin Kano zuwa Zaria ya kasance wurin da hukumar ke fuskantar kalubalen masu …
Alfijr Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Talata Daga Kasuwar Wapa kano. 1. Dollar zuwa Naira Siya = 575 / Siyarwa = 582 2. …
Alfijr Alfijr ta rawaito wani yaro mai shekara uku ya harbe mahaifiyarsa har lahira bisa kuskure, yayin da yake wasa da wata bindiga a wajen …
Alfijr ta rawaito hukumar dake kula zirga zirgar Ababan hawa ta jihar kano KAROTA ta sake samun nasarar Kama Wannan matashin mai Suna Abdullahi Babakura …
Alfijr ta rawaito shuhugaban makarantar Ijagbo Baptist High School da ke karamar hukumar Oyun a jihar Kwara, Mista Francis Lambe, ya bayyana damuwarsa kan halin …
Alfijr Alfijr ta rawaito wata babbar kotun tarayya da ke birnin tarayya Abuja, ta hana jam’iyyar APC ci gaba da gudanar da babban taronta na …