Alfijr Alfijr ta rawaito, Gwamnan Jihar kano Abdullahi Umar Ganduje, ya umurci Hukumar Samar da ruwan sha ta Karkara da ta gaggauta fara aiki tare …
Tag: Vaccination schedules
Alfijr Alfijr ta rawaito wasu masu ilmin taurari sun ce a shekarar 2030 mai zuwa, Musulmin duniya za su yi azumin watan Ramadan har sau …
Alfijr ta rawaito Kamfanin sadarwa na MTN Nigeria ya sami sahalewar hukumomin Najeriya domin ya bude banki, kamar yadda kamfanin ya sanar ranar Litinin. Kamfanin …
Alfijr ta rawaito Engr. Abba K Yusuf ya fice daga jam’iyar PDP ya koma jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) Mai kayan marmari, a hukunce. …
Alfijr An gano dan Pantami da aka yi garkuwa da shi a Bauchi Ali Isah Ali, dan shekara 14 Alfijr ta rawaito dan Ministan , …
Alfijr Alfijr ta rawaito rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama yaron dan shekara 18, da ake zargi da kisan wata mata dake …
Alfijr Alfijr ta rawaito gwamnatin jihar Kano ta ba da umarnin rusa shugabannin kungiyar ‘yan kasuwa, masana’antu, ma’adinai da noma ta Kano (KACCIMA), ba tare …
Alfijr Alfijr ta rawaito wata babbar kotun tarayya da ke birnin tarayya Abuja, ta hana jam’iyyar APC ci gaba da gudanar da babban taronta na …
Alfijr Alfijr ta rawaito an kama wata matashiyar yarinya ranar Lahadi 13/93/2022 da ke karyar gurgunta tare da zama kan keken guragu dubunta ya cika …
Alfijr ta rawaito tsohon Ministan ayyuka , Ambasada Ibrahim Musa Kazaure ya ce ya kamata Shugaba Muhammadu Buhari ya kama shi da sauran ƴan siyasa …
Alfijr Alfijr Labarai na muku barka da Juma a da fatan alheri ameen. YADDA AKE FITAR DA NISABI A wannan lokacin Giram din Gwal ďaya …
Alfijr Alfijr ta rawaito wata kotu a Kano ta tura keyar Abdulmajid Danbilki Kwamanda daya daga cikin jiga-jigan APC a jihar a gidan zuwa 15 …
Alfijr ta rawaito yadda farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Alhamis Daga Kasuwar Wapa kano. Alfijr 1. Dollar zuwa Naira Siya = 573 / …
Alfijr Alfijr ta rawaito, an kama wani malamin makarantar firamare mai suna Mukaila Abdurrazak bisa zarginsa da lalata da dalibarsa mai shekaru 13 da haihuwa. …
Alfijr Alfijr ta rawaito Kasar Rasha ta lalata jirgin sama da yafi kowanne girma a duniya na kasar Ukraine mai suna Mriya, wanda ma’anarsa mafarki …
Alfijr Yadda farashin siye da siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku yanzu haka Alfijr Dollar zuwa Naira Siya = 572 / Siyarwa = 577 …
Alfijr Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Talata Daga Kasuwar Wapa kano. Alfijr 1. Dollar zuwa Naira Siya = 571 / Siyarwa = 576 …
Alfijr Alfijr ta rawaito tsohon gwamnan jihar Kano Sen. Rabi’u Musa Kwankwaso a wajen wani taron masu ruwa da tsaki na kafa wata sabuwar ƙungiya …
Alfijr Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da damke wani matashin maigadi da ake zargi da yagawa tare da taka Al-Qur’ani …
Alfijr Alfijr ta rawaito a yammacin Asabar 19th Feb 2022 hukumar da ke kula da masallaci mai alfarma (Hahamain) Ka aba, sun fitar da wata …