D P O Ibrahim Aliyu na rundunar ‘yan sanda ta Fugar a karamar hukumar Etsako ta tsakiya a jihar Edo, ya shaki iskar yanci …
‘Yan sanda sun kama mutane 13 da ake zargi da kai hari ofishin yakin neman zaben Sanata Barau a Kano
‘Yan sanda sun kama mutane 13 da ake zargi da kai hari ofishin yakin neman zaben Sanata Barau Jibrin a Kano Rundunar ‘yan sanda ta …
Yau Alhamis 02/12/2021 Yadda farashin Siye da Siyarwa take kasance a kasuwar shinku yanzu haka. Best seller Channel Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau …
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da haramta amfani da jiragen ruwa wajen jigilar fasinjoji a kogin Bagwai-Badau a karamar hukumar Bagwai ta jihar Gwamnatin jihar …
Yau Laraba 01/12/2021 Yadda farashin Siye da Siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku yanzu haka. Best seller Channel Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a …
Da Dumi Duminsa Gwamnatin Kano Ta Hana Siyarwa da Shan Shi Sha a kano da Hana Cakuduwar Maza da Mata a guraren cin abinci wato …
Wani Sabon salon samfurin satar amsa a Jami oin kasar nan Dubun wannan Dalibar ya cika ne a lokacin da take Zana jarrabawarta ta kamala …
Yau Talata 30/11/2021 Yadda farashin Siye da Siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku yanzu haka. Best seller Channel Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a …
Yau Litinin 29/11/2021 Yadda farashin Siye da Siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku. Best seller Channel Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Litinin …
Yadda Jami an tsaro suka ritsa ’yan bindigar da suka kai hari a cikin gidan kurkukun birnin Jos na Jihar Filato Nigeria a ranar …
Yau Lahadi 27/11/2021 Yadda farashin Siye da Siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku. Best seller Channel Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Lahadi …
Innalillahi wa inna ilaihirraji un Allah ya yiwa Alh Sani Buhari Daura Rasuwa a yau Lahadi 28/11 /2021 Alh Sani Buhari Daura shine CHAIRMAN Bayajida …
Farfesa Gwarzo ya taya FUDMA murna yayin da take gudanar da taron hadaka. Shugaban Jami’ar Maryam Abacha American University (MAAUN) da Franco-British International University (FBIU), …
Wani Labari daga jihar Edo a Najeriya na cewa an yi garkuwa da wani DPO a jihar. BBC ta ruwaito cewa an sace ɗan sandan …
Yau Asabar 27/11/2021 Ga Yadda farashin Siye da Siyarwa za ta kasance a kasuwar shinku. Best seller Channel Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau …
Wata dalibar BUK ta mutu a hostel. Dalibar yar level 400 daga tsangayar Education ta Jami’ar Bayero Kano Binta Isa ta rasu a dakin kwananta …
Iyalan ’Yan Sandan Da Suka Mutu A Bakin Aiki A Zamfara An Gwangwaje su da N5.1m Rundunar ’Yan Sanda ta Jihar Zamfara ta bayar da …
Yau Juma a 26/11/2021 Ga Yadda farashin Siye da Siyarwa zata kasance a kasuwar shinku. Best seller Channel Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a Yau …
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya Amince da Raba Mata Kyautar Rishon Girki kyauta a kasar nan Gwamnatin Tarayya ta bayyana shirinta na raba wa matan …
Shugaban Nigeria ya Bada Umarnin ta baci Kan Yan Ta adda kasar nan Shugabu Muhammadu Buhari ya bawa manyan hafsoshin tsaron ƙasar umarnin fatattakar ƴan …