Hukumar aikin hajji ta Najeriya NAHCON ta ƙara wa’adin biyan kuɗin aikin hajjin bana zuwa ranar 10 ga watan Fabrairun 2025. A cikin wata sanarwa …
Hukumar aikin hajji ta Najeriya NAHCON ta ƙara wa’adin biyan kuɗin aikin hajjin bana zuwa ranar 10 ga watan Fabrairun 2025. A cikin wata sanarwa …
Rahotanni daga Yola, babban birnin jihar Adamawa na cewa gobara ta tashi a lokacin da wata tankar dakon man fetur ke sauke mai a wani …
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da karar da ke neman tilastawa majalisar dokokin kasar fara yunƙurin …
Daga Aisha Salisu Ishaq Majalisar zartaswar Najeriya ta Amince da Biliyan 159 don ayyukan raya ababen more rayuwa a Abuja. Alfijir labarai ta rawaito Mariya …
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wasu mutum biyar hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda laifin lashe wata dattijuwa mai shekara 67, kan zargin …
Daga A’isha Salisu Ishaq Majalisar dokokin Jihar Kano ta yi dokar cin tarar naira dubu 25 ga duk wanda aka kama da tofar da yawu, …
Ana fargabar harbe mutane hudu sun mutu a Rimin Zakara a karamar hukumar Ungogo ta jihar Kano, bayan rikici ya ɓarke tsakanin mazauna yankin jami’an …
Gwamna Yusuf ya naɗa mai jawa Sheikh Karubullah Nasiru Kabara baki a gidan Sarki ,da Sheikh Ali Dan Abba da Sheikh Dan Almajiri mukamai Gwamnan …
Alawar tana kama da cakulet, amma a cikinta ansanya abin da ke bugarwa, kuma yawanci an fi sayarwa a makarantu. Hukumar Hana Sha da Fataucin …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Daga Aminu Bala Madobi Alfijir labarai ta rawaito yadda Jami’an ’Yan sandan a Birnin tarayya Abuja suka tsinci wata matashiya da ake kyautata ‘yan kungiyar …
Allah Ya yiwa Alhaji Danladi Haruna rasuwa a daren Asabar, yanzu haka anyi Janaizar sa a gidansa dake Daurawa kusa da makabartar Tarauni Kano Allah …
Matatar mai ta Dangote ta sake rage farashin litar man fetur daga naira 950 zuwa naira 890. A cikin wata sanarwa da kamfanin Dangote ya …
Karamin Ministan Tsaron Najeriya, Dr. Bello Muhammed Matawalle, ya yi Allah-wadai da abin da ya bayyana a matsayin maganganu marasa hankali da kuma tunzura tashin …
Daga A’isha Salisu Ishaq Gwamnatin Jihar Kano ta ware Naira biliyan 2.5 domin gudanar da auren zawarawa daga kananan hukumomi 44 na jihar a shekarar …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda (PSC) ta bayar da umarnin sallamar duk wasu manyan jami’an ‘yan sandan da suka haura …
Daga Aminu Bala Madobi Wani lauya mai kare hakkin bil’adama, Hamza Nuhu Dantani Esq, ya caccaki dokar da Hukumar ‘yan sanda da Majalisar Dokoki ta …
Alfijir Labarai ta rawaito Halin Da Nairar Najeriya Take Tsakaninta Da Kudaden kasashen waje a Kasuwar Wapa Kano A Yau Dollar zuwa Naira Siya = …
Bayan kammala zagayen farko a wasannin da ake bugawa na zakarun nahiyar Turai a ranar Laraba, yau juma’a an fitar da jadawalin gaba. Hukumar da …