Alfijr ta rawaito kotun majistare mai lamba 30 da ke zaman ta a titin Zangeru da unguwar sabon gari a jihar Kano ta Aike da …
Tag: alternatives
Alfijr ta rawaito Kotun Ma’aikata da ke zamanta a babban birnin Abuja ta umarci kungiyar malaman jami’o’i ta janye yajin aikin da take yi. Alfijr …
Alfijr ta rawaito tsohon ɗan wasan kwaikwayon nan Alhaji Umar Yahaya Malumfashi (Bankaura) ya bayyana cewa ya na buƙatar addu’a daga al’ummar Annabi saboda yanayin …
Alfijr ta rawaito wata kotun Majistare mai lamba 47 da ke Kano ta ƙi ba da belin wasu matasa biyi nan da aka kama kan …
Alfijr ta rawaito babban alkalin kotun magistrate da take zamanta a Lagos, Kayode-Alamu ta yankewa Bassey hukuncin ne bayan gano shi da tayi, bayan da …
Alfijr ta rawaito wani magidanci mai suna Taiye ya rataye matarsa, Misis Endurance har lahira a kauyen Oviorie-Ovu da ke Karamar Hukumar Ethiope ta Gabas …
A rana irin ta yau: Satumba 20, 1980 Hon. Labaran Tanko ya ragargaza Radio Kano, saboda bayar da sanarwar ƙarya ga Malam Aminu Kano. Alfijr …
Alfijr ta rawaito gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa ta na shirin yin wata doka da za ta hana cin ganda a faɗin ƙasar. Alfijr Labarai …
Alfijr ta rawaito Shagunan Masu Zuba Jari A ci gaban alkawarin da ya dauka na ganin masarautar Bichi ta kayatar da masu zuba jari, Mai …
Alfijr ta rawaito Jami’in Hukumar kula da kare hakkin mai siya da mai Siyarwa (KSCPC) ta Jihar Kano, ta ce ta gano tare da kama …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Litinin Alfijr Labarai Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito jagoranci dalibai, ƙarƙashin ƙungiyar dalibai ta kasa, NANS, ta rufe hanyoyin da ke zuwa filin jirgin sama na Murtala Muhammed da …
Alfijr ta rawaito Shaikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana cewa kafin a kashe Ummita sai da ta kira shi ta sanar da shi cewa iyayenta …
Mutanen da ke fama da ciwon sukari akai-akai suna fuskantar bambancin matakan sukarin jininsu. Alfijr Labarai Dangane da yanayin, lokaci-lokaci yana iya yin ƙasa da …
Alfijr ta rawaito shararren ɗan wasan kwallon kafan nan David Alaba, mai tsaron baya na kungiyar Real Madrid, ta hanyar gidauniyarsa, ya ba da gudummawar …
Alfijr ta rawaito hukumar NDLEA ta kama kwalaben Akuskura 26,600 a Kano, tare da mai hada shi. Alfijr Labarai Jami an sun kama wani fitaccen …
Alfijr ta rawaito wani da ake zargin Mai ba da labari ga masu garkuwa ya bayyana yadda ya ke kai kayan abinci, da kai kudin …
Alfijr ta rawaito Hukumar Hisbah ta Jahar Zamfara tayi Nasarar cafkesu mace da namiji tare da Gurfanar dasu a Gaban Kotun Shari’ar Musulunci dake Kan …
Alfijr ta rawaito wata mata ƴar kasuwa mai suna Monica Gambo, ta maka mijinta, Yakubu Gambo a gaban wata kotu da ke Nyanya Abuja, saboda …
Alfijr ta rawaito ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau Juma a Alfijr Labarai Dollar zuwa Naira Siya = …